Da sunan Allah me rahma me jinkai
Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, Wanda yabqni damar rubuta wannan littafin Dan Ku nishadantu Ku fadakantu,
Wanda yaga yayi shige danashi labarin yayi hakuri nayi ne absa rashin sani
Page 1
Yar budurwa ce me kimanin shekaru da bazasu wuce sha biyar ba xuwa sha shida sanye take cikin uniform daya matukar yimata kyau,👌kantq akasa har taje wani gida me kyau amma ba canba bazaka sashi a sahun masu kudi ba kuma bazaa sashi a na talakawa ba,da sallama abakinta ta shiga,wani farin magidanci ne kyakkyawa ya masa mata da fara arshi,tare da farin husna!Ashe yau ne hutun naku amma baki kirani ba,murmushi me kyau tayi ta karasa wajenshi tace Abba ina wuni?
Lpy klu husna ya karatunñaki?da fatan sai komai lpy? Murmushi tasake tace eh komai lpy Abba ina Aunty? Kayan ta a dauka ya bude dakinsu yace auntynki na makota,xoki huta kiyi wanka kinji mamana,ina xuwa yanxu xan dawo,da toh ta amsa shikuma ya futa,
Dakin na nan kamar kullum idan ba ita ta gyara ba habiba bazata gyarashi ba,uniform din jikintq ta soma cirewa sannan ta shiga gyqran dakin sai da taga komai ya koma very nith sannan ta shiga toilet, wanka tayi da alwala,ta futo habiba ce ta shigo tana dura ashar daidai Abba shima ya shigo yace wai habiba yaushe xakiyi hankali ne?me kullum cikin zagi da fada da maza,yanxu ina islamiyar?Vote and comments