A man like Jameel💙

242 14 2
                                    

Haya was helping Manal tidy up her closet both of them chit chatting

"Haya kin kira mai lallen kuwa??" Manal asked

"Yeahh na kira baza ta zo yau ba tace sede gobe in shaa Allah,wai zata kai yaronta asibiti"

"Ok Allah sarki toh Allah ya kaimu"

"Ameen ameen,zakiyi black ai ko?"

"Ehh duka zanyi,full package" she laughed

"Hmmm wannan aikin Ya Jameel ne"

"Ai nikam har na saba,it's even fun for me,plus it makes him happy that is all that matters to me"

"Yanzu shi kenan dan yana so ne kike yi,tabb di nikam anya zan iya yin haka???"

"Happily kuwa,if it's for the one you love baza ma ki gan shi wani abu ba"

"Tohhh nikam da kyar, if I don't like abu toh I don't like it"

"Kede kar yanzu ki hadu da wanda baya son lalle inga kin dena yin lallen gaba daya"

"Gaskia not possible Ya Manal sede ya hakura"

"Ko ki hakura ba"

"Nahhhhh" she shook her head in denial

"Toh ai de muna nan zanu gani"

Haya laughed

"Kamar na ji door bell,ko Ya Jameel ne?" She asked

"Nooo,he doesn't come back home without calling,kuma akwai keys na gida a hannun shi ai"

"Bari na je na duba"

"Ok toh thank you"

Haya got up put on her veil and went to get the door,after two minutes she came back to Manal's room with a long face

"Waye ne?? Why the long face??"

"Anty Asiya,tana can other parlor na kai ta"

"Anty Asiya???"

"Ehhh.....bata gaya miki zata zo ba ko?"

"Bata gaya mun ba,bari na tashi na je na gaishe ta" she put on her abaya

"Anya Ya Jameel ya san da zuwan ta kuwa?"

"Da ze gaya mun,kede yanzu mu tafi kafin wani rigima ya tashi"

"Wallahi kuwa"

They both went to the parlor and Manal squatted to greet her

"Ina wuni Anty Asiya,barka da zuwa"

"Toh sannu,wannan gaisuwa kamar de ba da niyya akayi ba,ko ruwa ma ba'a san a kawo ba"

"Yi hakuri yanzu zan je na dauko"

Manal went and got drink,fruits and cake slice for her

"Tohhhhhh......yanzu a gidan Jameel ace babu abinci,an hado ni da ruwa da fruits da kuma kayan zaki,wannan ai se ma na kara jin yunwa"

"Anty Asiya kiyi hakuri ban san da zuwan ki bane amma bari yanzun nan se na dora abincin"

"Idan zan zo gidan nan har se na gaya miki zan zo ne????? Ko nan gidan ubanki ne??? Naga ai wannan gidan Jameel ne,kuma yanzu in ba dan kin lalace ba ace har 12pm babu abinci a gidan nan,daga ganin fuskar ki ma bacci kika tashi,shi kenan an samu babban wuri an samu dukiya ai dole ayi sharholiya,and the most annoying thing is an fi shekara daya amma samun ciki ma ya gagara,ai ni tunda na ganki na san ke juya ce bazaki haihu ba,ya je ya dauko mana jaraba,bakida aiki se bacci da shegen yawon countries ana cin kudin mu,wai kuma har yaushe ya auro ki har ya siya maki mota,see the expensive phone a hannunki, ni wai anya ba magani kika ma Jameel ba dan ni ban ga abunda ya gani ba ya dauko ki wallahi"

TALE OF MY LOST LOVE....the most beautiful Love story that never lastedWhere stories live. Discover now