19

207 2 3
                                    

💔RAYUWAR MAKARANTA💔




*From the writer of  RUWAN DARE,RAYUWATACE,TAWA KADDARARCE HAKA,GABA DA GABANTA AND DIJEN KAUYE*🥰

*_follow me on watt pad @ prettysalma17_*




*_101-105_*💔




Karfe 1:00pm mufeeda ta tashi daga nauyayyan baccin daya dauketa,waigawa tayi gefe taga wayam babu merry,safkowa tayi daga kan bed din tashiga toilet ta watsa ruwa tare da dauro alwala tazo tayi sallah,tana gama sallah tatashi tabude wardrobe tadakko doguwar riga(abaya) red,sana tabude inda take ajiye undies dinta ta dakko undi da bra tasaka kayan,yana dankwalin abayr tayi sana tasaka flat shoe nata tabuda bedside drower tadauko wayarta tadauki hand bag tafita zuwa falo.
Ba kowa falon sai tv daketayi,side din momy tanufa ta tarar da ita tana danna waya,da sallama tashiga dakin
"Mom Barka Da hu tawa"

Kallonta momy tayi cike da fara'a a fuskarta tace"yawwa mufeedatu,har antashi baccin kenan,ai dazu da maryam zata tafi takecemun harkinyi bacci"

"Eh wallahi mom natashi,ashe ya maryam tatafi ni banmasan tafiyartaba ma"

"Ai Dayake Bacci kike,ina zuwa haka naganki cikin shiri"

Sosa kai mufee tayi cikin sadda kai tace"mom havila zanje"

"Aifa shazumamu ta dawo ba sauran zama,to ai kyabari kici abinci"

"No mom banajin cin abinci,abu mai sanyi nakeso,le me go"tatashi.

"Yawwa mom mizantahomaki dashi idan naje"

"Aa nikam banada bukatar komi,saide yar uwarki gatanan idan tanada bukata"ta nuna rabibi dake can gefen bed tana danna waya itama"

Kallonta mufeeda tayi ta watsamata harara,itama rabibin harara ya watsamata tare da cewa"momy kingadai tana hararena daga kince atanbayeni ba"

"Mom wallahi yarinyarnan ballata biyu zanyi dan ubanta tunda ta rainani,shiyasa nace kikawota boarding kodan na ladabtar da ita kika kiya"

"Aah bazan kawotaba kam,kema da kikaji zaki iya ai kinje amma rabibi tananan kusa da ni,ko eabi'atu na"

Gyada kai kawai mufeeda tayi tafita daga dakin,tashi rabibi tayi tabita da sauri...
"Mufee tsaya kiji"
Jiyowa mufeeda tayi a fusace tace"wai miye,rabibi banason takurafa(tsakanin rabibi da mufeeda shekara biyune,ajin rabibi ss2 itakuma mufeeda yanxu tana ss3,shiyada yanxu kusan kansu daya bama kacewa mufeeda ta girmi rabibi idan na anfadamakaba).
"Kefa kinji matsalata dakefa,abun arzikine zan fadamaki amma tunda kikamin haka kije dan kanki nafasa fadawan"

"Ohhh goodness,oya am sorry fadamun miyene,nasankine da shegen gulman tsiya"

Tura baki rabibi tayi sana tace"uncle nura yace nafadamaki anjima zai zo,kihadamasa special ehhe"

"Tswwwww,banza kawai,ke ai saiki hadamasa yar wahala kawai"takara gaba tabar rabibi da sakin baki dan tashaka"kyalll zaki dawo zakisan kincemun yar wahala"rabibi takoma inda tafito.

Tana fita ta samu napep nan tayimasa kwatancen inda zaa kaita(Hill side hotel)koda akaje tabiya mai adedeta kudinsa tafito tashiga zuwa cikin,dan tsayawa tayi tadakko wayarta kirar iphone 12max takunna,after ta kunna tayi dialing number merry wada akayimata saving da (my soul)bugu biyu aka daga batakaigayin maganaba taji ance"tashiga wanka mai wayar"
"Ok gani a hotel din dan Allah ko zakifadamun wane room ne"fadamata room din tayi wadda tadauki wayar itakuma mufeeda takashe tana ciki da tanbayar shin wacece ita"haka tanufi hanyar room,koda ta isa tasa hannu ta murda handle din aiko taci sa'a ba'a rufe kofar ta cikiba.
Dede lokacin da mufeeda tashiga dakin adede lokacin ne kuma merry tafito daga wanka tana fadin"myyyy kitaso kije kiyi wanka sauri nake tafiya zan....tsitttt merry tayi takasa karasa maganar dake bakinta sakamakon wani shock da taji yashiga jikinta.
Jiki a sanyaye tatako zuwa gaban mufeeda takai hanunta zata kamota mufeeda tayi saurin janyewa daga gareta tana gyada kai.
"No no no,kada ki karaso kusa dani,don't you try to come near me,Zan  iyamaki komi"
Cakkk merry tatsaya jikinta na rawa tace"am sorry daughter kibari nabamaki ba.......bayani?bayanifa kikace?babu wani bayanin da zakimun,idona yaganemun komi,nariga danaga duk wani bayanin danakeda bukata ba sai kinkaramun da waniba"tajuya zata tafi da sauri merry tayunkara ta tari gabanta cikin dana sani tace"plss plsss plsss plsss love kitsaya kiji,wallahi ba abinda kike tunani bane,ask her Zara fadamaki komi,kitambayeta idan har akwai alaka tsakanina da ita,wallahi babu nabata key din dakinne so dat tayi amfani da shi,nikuma nazo nasha shisha shine nashiga wanka after dat babu komi,pls surry kifadama idan har cinki nayi,tana zargin hakanne"

Tabe baki wadda akakira da surry tayi,cike da izza tace"awww wai fushin da takeyi kenan,to nikam babu abinda ke tsakanina da merry,friend dita ce,and tafadamaki abinda nazoyi a room,kuma idan da har akwai wani abu atsakanina da ita aida ban dauki kiranki ba koma nace da banbaki room number din dakin ba balle har kizo"

Afusace mufeeda tajiyo fuskarnan tata tayi ja tsabar bacin rai cike da masifa tace"ke tsohuwar kilaki ki rufeman baki ban tanbayekiba bare har ki tsomamin wannan kazamin bakin naki,ki bari nayi da wadda ta isa bawai dake ba sauran maza kawai"
Afusace surry tataso daga kan bed din takaraso gaban mufeeda zata saka hannu ta dauke mufeeda da mari meery tayi saurin shiga tsakiya"surry miye haka,kinsan wacece ita da har zaki daga hannu kiyi attempt din marinta kuwa"
"Bansan wacece ba kuma banda bukatar sani,kimatsamun naci durin uwar yarinyarnan,harni zata bude baki takira da karuwa,dan maciyin uwarta ubantane ke cin.....tasss mufeeda ta wanke surry da mari ta gefen merry"ubana ba saan yinki bane bare yazo yaci kazamin gindinki da kikagama rabama karnika sukaci suka rage,sakarar banza"
Janyeta merry tayi mufeeda nata faman zage zage,ganin tanason tataramasu jama'a yasata hade bakinta da nata sana tasa iya karfinta tajefata saman bed din tabi ta danneta,"kidagani,love kidagani kibarni natafi banason ganinki"
"Ni Kuma inason ganinki"daga haka tasaka hannu tana shirin kwance igiyar rigatarta tadan jiyo tacema surry"pls surry kije zamuyi waya"
Hada kayanta surry tayi ta dauki wayarta kawai tabar dakin tanamai cike da takaicin abinda yar karamar yarinya tayimata tare da daukar alwashin saita dauki fansa,ita kanta merry din surry ta girmemata lolx.

Hannunta takai tafara shafa nonuwanta ta saman riga,ganin da mufeeda tayi tama maida ita karya kawai itama tasa karfinta ta turata can gefe guda tana maida numfashi.
"Pls love kibarni,banda bukatar sake hada jiki dake,kije kinemi irinsu waccan karyar,amma nikam bazan iya goga jikinaba a inda kika waccan bakar karuwar ta goga,sana ina rokonki dan girman Allah ki sawakemun insan cewa babu wani hakkinki daya rataya akaina dan girman Allah"mufeeda ta fada tare da fashewa da kuka.

Tashi maryam tayi jiki a sake tazo tayi kneel down agaban mufeeda itama idanun nata sun cika da kwalla tace"soul bazan iya rabuwa dake komi zakimun kimun amma bazan taba kuskuren rabuwa dakeba,nida ke mutu karaba,nayarda da laifina kuma na amince kimun duk hukuncin daya dace dani amma banda hukuncin rabuwa dani kinji"itama tafashe da kuka ta dukar da kanta asaman cinyar mufeeda din.

"Wallahi mu mata bamuda alkawari,bamuda amana kuma bamayima kanmu adalci,ni dama jikina nabani akwai wanda kikebi,kifadamun minarageki dashi,inamaki komi,kuma ni banhanaki kibi mata ba amma kada ko boyemun,kadafa kimanta munyima junanmu alkawarin bazamu boyema junanmu komiba,tun farko fa kinfadamun gaskiya daba hakaba amma sai kikacemun wai watace ta amshi daki bla bla,karshe sai tashi nayi naga bakinan,ashe kinanan kina sheke ayarki,nikam bazan kara yarda dakeba dan haka kiyi duk abinda kikaga zakiyi amma dole kirabu dani"tana fadin haka ta janye kanta daga saman cinyarta tajawo damkwalinta tayana kanta dashi ta dauki bag din ta da wayarta tafita daga dakin tabar mary durkushe tana kuka.

RAYUWAR MAKARANTAWhere stories live. Discover now