.....Hamma Saif
The next day saif ya tashi ya ji sauki sosai har zai tafi wurin aiki ma, yaje gaida su Mommy da grandpa , mommy kam yaji dadin ganin shi har yasa mu sauki , yayi sallama ya tafi , yana fita daidai locacin itama shukuriya tafitu zata aiki tayi tayi motan ta tashi taki tasa hannun ta akan face dinta tayi tagumai , sai taga yaya saif tazo wurin shi ɗan Allah yaya saif ya taimaka kakeni wurin aiki na wlhi nayi motata tatashe yaki , hararan tayi baice komai ba
Ya budu bayan motan nashi ya sa jakan shi
Ya shiga ya zauna hararan ta yayi yana cewa Wai bazaki shigo ba sai na tafi itadai Bata ce komai ba tashiga.
Ta gaida shi baima amsa ba , ya ajiye ta tayi mai gode baice komai ba , yaga car dinshi Sai (namanta na fada muku shima banban doctor ne) yana tafiyan kasaita kowa na mai sannu , sai ga nihal tace wai mai yafaru dakai ne doctor tun jiya na kiran wayan switch off , Bai ce da ita komai ba ya wuce kamar ta kashe kanta taji wai maiyasa ne doctor saif yakeyi Mata Haka Dan Allah , Koh dun yagani Ina San shi ne tna ta magana a zuciyan ta ji tayi kamar tayi kuka , ya shiga office dinshi da kumai masha Allah far kumai farine .Magrib yayi saif ya komai gida , yaji maheer yana fada ma Grandpa Wai shi wlhi shukuriya yakeso , saif wai abun yaji kamar zai tafi ta nunfashin shi kawaii bai iya komai ba ya juya ya shiga motan shi ya na gudu a 60 kok kallan hanya baiyi sai zuciyan shi datake yi kamar zata fashe wai innalillahi Ni saif bai ankara ba kawaii yaga wata kato wan mota tayi kanshi kafin yayi wani abun ta riga tayi kan motan tundaga locacin saif bai san idan yake ba dan ya sumai mutane suka zo ana ta innalillahi , akayi sauri akakai shi hospital.
Nan mommy taji shuru tasan Dan nata bai wuce magrib kuma kuda zai wuce haka yana kiranta ya fada mata bata sa komai a zuciyan taba sai tayi tunani koh aiki asibiti yayi mai yawa .
The nest day
Ha'an kuwa baiga saif Nan hankali kuwa ya tashe su najma harda kuka koh wai anyi kidnapping dinshi ne (haka wane cousin dinsu Daka kidnapping sai gawan shi) umma ta nace dan Allah kuyi shuru in Sha Allahu ba haka bane yana nan lafiya Mommy harda tashe sallan dare tana gawa Allah yasa dan nata na cikin lfy haka a kwana a tashi har yau sati biyu ba'aga saif har ita shukuriya an sha kuka har angaji, duk da abun ta yayan nasu ke mashu suna sanshi sosai .
Nan asibiti shima saif bai farka ba saboda runnin dayaji yana tashan magani da alluran bacci , doctor ne ke tambayar wanda ya kawo saif asibiti wai ina yan uwan shi ne , yace wlhi doctor Nima bansan suba tun rana da na kawo shi na sitan wayan shi ba fashe shine na ke gara dama gobe mai Gara yace nazo na amsa in Sha Allah idan Na amso sai nazo mai kira daya daga cikin number .
The nest day mutun min yazo da wayan yake ma doctor baya nin abun da mai gara yace SubhanAllah kawaii doctor yace to yanzu ya zamuyi idan ya farka saboda ta ana mun yayi lossing din memory dinshi far innalillahi wa inna alaihi raj'un yace ta yanzu ya zamuyi Allah sarki wata kila ma family dinshi na cen hankali tashe Allah sarki sukayi sallama yace zaizo gobe sai sun mai za'ayi , Alhaji Ahmed ya sama matan shi yabata labarin abun taya fara itama abun yabata tosaya masam man family dinshi da basu dan halin da yake ciki ba waiyoo Allah sarki Allah ya sa mudace , tace nikam Alhaji why not ku je gidan Radio ya sanar mana, tace yauwa Hajiya kin kawo shawara mai kyau haka za'ayi Nagode sosai matata😌 , Alhaji kainan Allah ya barmu tare
Yace ameen.Nan maman Saif Bata cikn abinci sosai sai su daddy Sunsa ta dole takeci duk ta ramai itama shukuriya haka gashi har sai data yi zirzabi saboda kar halin iyayen nata su kara tashi bata fada ba su najma kawaii suka sani , duk family din hankalin su ya tashe saboda batan Sa'if , saboda saif din akwai farin jini a family din nasu , Kuma miskilan cin sa bai san an daina sanshi ba haka ma birge wasu daga cikin family yake .
Nan itama nihal bata ga saif a asibiti har na three week abun ya damai ta ta kira best friend din shi wata abokin aikin su mihad shima yake fada mata shima tun rabon shi dashi three weeks kenan , yace yaKira brother Dan shima hankalin su a tashe , innalillahi wa inna alaihi raj'un kawaii take cewa kuka kawaii tafa waii Allah kar dai ake saif ya mutun ne a'a bazai mutu ya barni ba in Sha Allah Tana kuka tana driving ta Isa gida ta bawa Mommy ta labarin saif ya bata itama abun ya bata mamaki sosai tace ai kuma idan kidnapping dinshi akayi ai Yakamata ace sun kira , wai Ni nafisa kodai mutuwa yayi nihal tace aa Mommy in sha Allah yana da rai , Mommy wlhi bazan iya rayuwa bashi ba , Mommy tace to shikenan Allah ya dawo dashi lfy yasa yana lfy , duk hanni wanda yake kar Allah yabasu ikoh mai komai , Ameen tace
.....
Please vote like and share 🙏🏻❤️
YOU ARE READING
Hamma Saif
Historia CortaA guys named Saif who's madly in love with one of his cousin sister buh his arrogant won't allow him to show her ,if he told her , that she will disrespect him . I guess you guys will enjoying this story in Sha Allah. So this my first novel please...