YAM BALLS

53 3 2
                                    

YAM BALLS
Zaki mashing doyar ki sannan ki zuba jaggen attarugu da albasa. Sannan ki zuba maggi, curry, black pepper da gishiri.
Sai ki making mashed doyar into balls. Sannan ki fasa Kwai ki nasa Sa doyar a kwai
Sai ki sa Mai a pan yayi Zaki sannan ki suya
Sai ki hada chilled zobo ko juice

Deejah's KitchenWhere stories live. Discover now