Pateera da sauce

42 2 0
                                    

Pateera da sauce
1 cup of flour, Gishiri Ruwa, Tomato, Attarugu, Albasa, Maggi da Mai.

Fulawa za'a zuba gishiri kadan sannan Mai sai ruwa a kwaba sosai.

Sai a murza sannan ayi making shape ya da ake so. Sai a daura Mai a pan yayi zafi sosai sannan a soya.
Zaki yanka tumatur sai ki jajjaga attaragun da albasa sai ki soya sannan ki zuba maggi da gishiri.

Deejah's KitchenWhere stories live. Discover now