Awara da sauce

26 1 0
                                    

Danyar awara
Cabbage
Mai
Tumatur
Albasa
Green pepper
Bayan kin man ki yayi zafi sai ki soya awarar ki da shi
Sai ki dan soya cabbage da tumatur albasa kisa maggi da gishiri da black pepper

Deejah's KitchenWhere stories live. Discover now