💞A ZATO NA...💞
_By Zaynaabyusuuf ✍🏼_Bismillahir Rahmanir Rahim...in the name of Allah the Most beneficent,the most Merciful. All the praises and thanks be to Allah, the Lord of the 'Aalamin'.Assalam Alaykum guys I'm back with another masterpiece cikin ikon Allah da kuma yardar shi.ina me tabbatar muku wnn tafiyar ta banbanta da saura kuma banbancin is very evident.i will first of all thank you for reading my novels and supporting me,thank you so much as we keep loving each other.akoda yaushe support dinku is what keeps me going.I'm not exaggerating but A zato na is a must read.Karku bari ayi wnn tafiyar babu ku. let's dig into the captivating story of Romance,Betrayal,Passion,heartbreak and guilt.gaisuwar ban girma xuwa ga mummyna hajia Safiyyah Ummu faisak,Alherin Allah ya isar miki uwata,words are inexplicable when it comes to you,thank you so much for all you've done and still doing for me,jazakillahu khair 💞.
PAGE 01
cikin tsantsar nutsuwa da aji take tafiya kamar baxata taka k'asa ba,tafiyar ta kadai abar kallo ce mai cikeda isa da gadara cikin salo mai daukar hankali tana sanye da alexander mcQueen shirt dress yayinda masifaffen kamshin turarenta Sephora Ysl design ya mamaye corridor din gabadaya.tun daga nesa Umma looked her up and down and had a complete disdain on her face tana k'issima abubuwa masu yawa acikin ranta,kayan jikin yarinyr ta kalla rigar ta matseta sosai sannan ba dan kwali akanta anyi mata natural knotless braids,umma couldn't stop staring at her ba don ranta na son hakan ba sai dan yarinyar possesses a very strong aura and personality,with full audacity umma tace"ke ban hanaki sa yan iskan kayan nan ba?"kallon umma budurwar tayi amamakance without saying a single word,saide daga facial expression din yarinyar xaka san ba xatai tolerating abubuwa da yawa ba,sanin baxa tace komai ba yasa umma tacigaba da cewa"very useless and unfortunate child that's what you are!,just take a perfect look at yourself, kin sa yan iskan kaya kamar baki hada hanya da musulunci ba kina tafiya agadarance saboda raini da rashin kunyah aganin ki kinfi karfin kowa ko?toh ina me tabbatar miki kinyi kadan ki rusa mana tarbiyyar da muka gina shekara da shekaru Fitsararriya mara hankali ".tunda Umma tafara magana ta tsareta da manyan fararen idanunta babu alamar tsoro ko shakka take kallon kwayar idanun umma xuciyarta na tafarfasa.da kyar ta iya controlling kanta ba don kowa ba sai don saboda Mami.ba tace ma umma komai ba ta ratsa xata wuce umma ta hankada ta baya irin how dare you walk out of me dinnan,da mamaki take kallon umma me cewa"ehh lallai iskancin naki ya kai inda yakai.nayi kama da sa'ar uwarki ne xaki wuce baki gaishe niba?how dare you try to walk out of me?who do you think you're?tell me what gives you the bragging rights???".duk yadda taso yin shiru kasawa tayi saboda tana ji da tashen rashin kunyah da fitsara kuma komai girman mutum xata fada mishi magana matukar she's right!,unfortunately bata san mecece kalmar da hausawa ke referring da kara ko kawaici ba,tana yin komai kanta tsaye kuma unapologetic,cikeda tsantsar tsiwa tace"xan iya hakuri akan komai banda akan xagin mamata.you can insult me all you want ban damu ba amma using the slightest opportunity na xagin iyayena is the height of disrespect baxan yi tolerating ba that i promise you".tayi maganar rage pulsing through her veins tana xaro manyan fararen idanunta snn tacigaba da cewa"nayi iya bakin kokarina ganin banyi crossing line ba but i won't continue no more.an eye for an eye,a tooth for a tooth and an insult for an insult.i watched you all my life kina xaluntata but not anymore!".kamar gunki haka umma ta k'ame tana kallon ta cikeda mamaki mara misaltuwa.umma bata iya cewa komai ba har Anam tabar wajen illa rakiyar idanu ta bita dashi banda xuciyarta dake tafarfasa tana k'una saboda bakin ciki da takaici tama kasa yadda wai Anam ce ta gaggaya mata magana son ranta batareda tayi komai akai ba duk da tasan Anam tabatacciyar mara kunyah ce amma tayi mamakin yadda yarinyar ta kalli tsabar idanta ta gaggaya mata magana babu tsoro ko fargaba.kamar xata tashi sama tashiga parlon Ammi jikinta na tsuma tsanar Anam na sake yin nitso da ninkaya acikin xuciyarta,Ammi dake kwance ce tayi saurin tashi tace"lafiya na ganki haka?".umma kasa magana tayi saboda bakin ciki da takaici,Ammi ta sake cewa"wai meke faruwa ne na ganki abirkice tell me what's happening?".sai alokacin umma ta kalli gefen da Ammi take tace "har ni Anam xata kalli tsabar idona ta ma rashin kunyah?lalacewar tawa takai haka awajenta?".Ammi tace"banyi mamaki ba inde Anam ce xata aikata abinda yafi haka.ba mamaki ma uwarta ce tasa ta miki rashin kunyar".umma kamar xata fashe da kukan takaici tace"iskancin nata ya tashi daga kan yara ya dawo kaina?ni sadeeya of all people ".tai maganar tana buga kirjinta xuciyrta na suya.smirk Ammi tayi tace "yarinyar da idanunta sun gama budewa bata shakkar uban kowa take rashin mutumci kanta tsaye bata ganin girman kowa,ni ai na cire ma Anam hula saboda ta tabbata lalatacciyar yarinya tambadaddiya.damuwata daya kada ta kwaso abun kunyah tasa Abba acikin matsala.da'ace akanta da uwarta xai kare ai da nayi fatan hakan ta faru.koba komai ta shafa ma uwarta bakin fentin da baxai tab'a goguwa ba arayuwa"..umma was speechless hasalima ta kasa cewa komai so many things going on in her mind.takaicin yadda Anam tai mata rashin kunyah comfortably kamar sa'arta yaki fita daga cikin ranta.cikin kwantar da murya Ammi tace"idan ita yarinyar xamani ce muma iyayen xamani ne.she'll definitely pay for this.uban waye ya isa ya taba ki ya kwana lafiya?yaro be san wuta ba sai ya taka snn ta yaro kyau take bata k'arko".umma tai murmushi mai nuna xallar bakin cikin daya mamaye mata xuciya batace komai ba saboda gabadaya yarinyar ta sauke mata hadda!. gwiwoyinta sun sage ga bakinta kamar ansa mishi padlock takasa cewa komai akai.
ciki-ciki Anam tayi sallama cikin luxury parlon daya kasance royal styled sitting room anyi designing dinshi with lush interior design me daukar hankali.yan matan dake xaune a parlon akalla xasu kai su biyar kowacce naji da kyau da gayu fiyeda misaltuwa suna hira cikin nustuwa da aji irin na classy babes kowacce acikinsu na flaunting sweet accent mai dadin sauraro.with a smile on her face widad tace "meya tsayar dake all this while?i must say you missed alot!".cikin daidaita fuskarta ba yabo ba fallasa tace"i see".iya abinda tace kenan ta xauna agefen yasmeen dake basu labari suna sauraran ta with keen interest.murmushi yasmeen tayi tacigaba da basu labarin daga karshe tace"it was a tragic ending but worth every second spent watching..."karamin tsaki Nuur tayi tace"dama ke koda yaushe labaran ki sad endings ne".Farhan tace"jikina duk yayi sanyi,the family shouldn't have ended up that way".dariya yasmeen tayi tace serves them right".Yusrah tace"the actress didn't try,she messed up big time".murmushi yasmeen tayi tana jin comments dinsu banda Anam data shigo yanxu.tace"why are you silent?"ahankali wacce aka kira da Anam ta dago tana kallon yasmeen tace"bakomai".widad tace"kema dai yasmeen kinsan halin Anam kuma kike tambayar why is she silent".itadai Anam batace komai ba illa kallon su datayi blankly hasalima wayarta latest iPhone take pressing hankali kwance.saliha ce ta shigo parlon hannun ta rike da Regina andrew bone and brass tray mai d'auke da varieties of fresh drinks ta ajiye asaman nesting coffee table sannan tayi serving dinsu.dayake drinks din guda biyar ne yasa tace"aunty Anam me xa'a kawo miki?".cikeda masifa ba tareda ta kalli saliha ba tace"wacce irin mutum ce ke?do I have to repeat myself every single day.you're too daft for my liking.".yasmeen ce tayi saurin cewa"Haba Anam,zaki iya fada mata without being rude.ba laifi tayi ba dan ta tambayeki".Nuur tace"idan Anam bata xagi mutum ba tana jin dadi ne?kawai kice mata ga abinda kikeso shine kike ganin asara."widad tace"Gaskiya abinda kikayi bai dace ba".murmushi saliha tayi tace"yi hakuri Aunty Anam,barin kawo miki orange juice".itadai Anam bata ce komai ba har saliha tabar parlon.daya ke misalin k'arfe 8 ne na safiyar Thursday basu dade ba kowacce tayi gaggawar shanye drink dinta banda Anam,yasmeen tace"baki da morning lectures ne?"kai kawai ta gyada mata bata ce komai ba.basu kara minti daya a parlon ba kowacce ta dau jakarta suka tafi school.da kallo Anam ta bisu tareda sauke nannauyar ajiyar xuciya gabadaya bata jin dadin komai alokacin.tsaki ta saki ajejjere lokacin da wayar ta ke ring xuciyarta na son answering kiran amma taurin kai da taurin xuciya sun hanata aikata hakan.
YOU ARE READING
A ZATO NA...
RomanceA captivating and romantic family saga of the gashash's,bitter rivals and much more...