chapter 6

15 1 0
                                    

🦋 *ƘADDARATA* 🦋

   _Official nanamariam_
       _matar dear_

1️⃣3️⃣🔹1️⃣4️⃣

Yau kwana uku da gama bikin sarina' a yau ne kuma su "hajiya mariam ke sa ran labarin daga bakin jidda sai dai me ta tashi da ciki, basu mai da hankali kan wani labari ba ganin halin da take ciki hankalin samha duk ya tashi sun fito ne zasu tafi asibiti sai ga abdul yazo jin ya labarin ƙaunar shi hankali tashe suka tafi tare asibitin da su dady ke zuwa, ko da aka duba ta komi normal ne juyi ne wata 8 kenan da kwanaki ya zuwa yane shine dalilin jin wannan ciwon suka taho gida kan hanyar su ta dawo wane, abdul ya tsaya ALJIDD ya sai masu kayan sanyi domin market ɗin komi suna saidawa ba kaya kaɗai ba"

     Sun taho ne Abdul ya kalle ta cikin tausaya wa ya ce'' baby sannu Allah kin ban tausai sosai"

Murmushi tai ganin ya nuna damuwarsa a fili gaban kowa don shima kamar Aliyu ne bai jin Kunyar nuna mata ƙauna gaban kowa, ko don haka zata iya amsar shi a friend ɗin ta don bazata iya ma Aliyu kishiya ba......cikin gidan suka shiga inda suka zauna a main parlor ɗin ana ƙara mata sannu "hajiya mariam da Alhaji suka haye sama daga samha sai jidda da natatcen nata wato Abdul, sai aikin sannu da yake mata da ta motsa"

   After 2 day's ta samu sauki alhamdulilah duk wani kayan haihuwa yau "hajiya mariam ke san suje ita da yaran nata su siya, gashi kuma tana sam fita unguwa"

   *     **.   ***.      ****.

   amina please kinsan idan kika ce zaki haka kin ɗauki hakkin shi "Hammad ɗin saboda ai kinsan dai mutum ne da yake sanki, am seriously idan kika mashi haka kin cuce shi wallahi"

  Ajiyar zuciya amina ta sauke ta kalli kawar tata ta ce'' wallahi ban taɓa san wani ɗa namiji ba irin hammad kuma zan so ace ni ɗaya zai aura ba biyu ba' ina da kishi matuƙa zan iya aikata duk abin da zuciya ta tasani akan shi why ummin shi zata ce dole sai ya haɗa da hasina kuma a gida daya take so mu zauna, zuciyata tana faɗa min anya tana so na kuwa mahaifiyar shi"

  toshe baki ƙawar ta tai don jin abinda take cewa zata bata amsa ne sai gashi ya taho a shirin shi na C's ɗin da za ai ma wata ɗan ya mutu a cikin ta, ya ƙara so suka shiga tare domin daman tare suke aiki nuna mata yake Kamar bai santa ba, saboda kada ana aiki su shiriri ce haka suke' karfe huɗu na yamma aka fito tiya ta room!!

**.        ****.       **

Haba don Allah bawan Allah kusan kullum sai nazo gunka amma sai ka riƙa wulakanci a gareni kuma kullum sai na ganka kazo nan please help me mana!

    Da rinannun idanun shi ya kalle ta ya ce'' ki fita a ido na bana san kina zuwa inda nake, bana san takura ban san ana min dole please get out of my life"

  Ita hakan ma da yake mata wani daɗi take ji ai dai ya kula ta ko ba daɗi dai taji Muryar shi...

    *
Hasina gaban mamanta ta ce'' Allah mama yanzu na hakura dashi don Allah ki ce a fasa sa bikin nan gaskiya yanzu bana san shi ki min wannan taimakon kinji uwata ta kaina"

    ta kalle ta domin ta tabbatar da maganar da take gaske ne ko wasa' sai dai bata ga wani alamu da zai nuna mata wai ba gaske bane ba!

    Da ƙarfe 8pm aka kira wayar ta ta duba taga jalal ne da murnar ta ta daga suka cigaba da waya...

Please continue Banda caji

ƙaddara Where stories live. Discover now