chapter 7

6 1 0
                                    

*ƘADDARATA*

*official matar dear*

*MONILIGHT WRITER'S ASSO...*

1️⃣5️⃣🔹1️⃣6️⃣

ita yanzu ta maida hankali kan "Jalal ne domin tana ganin zai fi bata farin ciki"

   Hammad yanzu duk an gama haɗa kayan lefe dai saura daura aren ya ce'' a fara na Amina sannan ai na hasina, farin ciki sosai Amina tai don jin ya ce ita ce uwar gidan sa"

  Yau saura kwana biyar a daura auren sai shiri ake ta fannin amarya, ta je gun malami amma yace duk ranar da aka kaita mijin ta ya yi amfani da ita ta debo abin da shi za a haɗa domin ai mata aikin ta..

      *
Ummana mafarki tai wai ga"jidda tana neman taimako zata haihu sai kiran sunanta take ummi ki taimaka min zan mutu kune momin Aliyu don Allah ku ya femun, furgit ta farka daga barcin tana mai salati a cikin zuciya zufa ko duk ta jike ta ta tashi domin yin sallar la'asar, yinin ranar duk a takura take saboda tana tuna abinda ta gani cikin mafarkin nata"

       tana lazimi ne Aliyu ya shigo tare da faɗin don Allah "ummana waye silar kora min mata wani gune na binciken ko ina amma na rasa ta ban san ina san sa kai na ba don Allah ku fadamin in San halin da nake ciki wallahi ina cikin damuwa sosai kuji tausai na ya ƙara sa yana mai zubda ƙwalla"

     Ita ma kan ta ƙwallar ce ta zubo mata ga kuma mafarkin da tai ko cikin nan oho ta ce'' Allah naji nagani jiddatukhari mun bata tarbiyya iya iyawarmu Aliyu amma kwatsam sai ga ciki mungani a jikin jidda wanda hakan ya babu mamaki kuma ya bamu tsoro"

   Don Allah kudaina cewa haka jidda bata zina nine uban ɗan!!

   Ita dai "umma tasan don ya kare ta ne lalle so ya kai tunda har zaka kare shege cewar umma da sauri ya rike kafar ta yana bata hakuri,"......mun mata faɗa amma taki faɗa mana uban shi gashi ta gudu kila gun wanda ya mata cikin ta nufa..

   Jin Maganar ta yake kamar tana soka mai wuƙa a cikin shi ne ya tashi ya fita daman yau zai koma zaria

    **
Dole ne ranar wanka ba a boye cibi, "dady bansan ta ya zan faɗa maku wannan abin ba gashi Abdul ya ɓullo maku da wata maganar a gaskiya bazan iya boyewa ba cikin nan ba shege bane sai dai me ni kaina.... Sai ta fashe da kuka samha na lallashinta''

     Hajiya Mariam ce ta matso kusa da alhaji sukai wani magana, Hajiya Mariam ta ce ma samha kama ta ku tafi ciki in Sha allah zamu mu bi komi a sannu mu san wane ya maki wannan aikin..

        ALJIDD sai ƙara habaka yake ta ko ina ya ƙara buɗe wani mall ɗin ga gidan cin abinci da ya buɗe da sunan sunan sai ƙara kewaye garin Zaria da Kaduna yake, haɗa lefe can ake zuwa kayan aure da masu gyaran jiki duk can dai yana ta bunkasa yanzu abinda yake san buɗewa gidan marayu domin Allah ya ji tausan shi ya baiyana mashi matar shi......zaune yake a falo yana ɗan waya a ka kira shi don odar din kayan da ya yi ta kusa sauka!!

      **
haba jidda ya kamata ki faɗa Kinga zaki samu sauki cikin ranki please ki faɗa min ni sai na faɗa masu "mumy ɗin"

   ta share hawayen ta ta ce'' samha kada in faɗa maku ne ku koreni"

   Sunana hauwa amma yan gidan mu sun fi kirana da jiddatukhari ta taso cikin kulawa da so na iyaye da yan uwa Allah ya haɗa jinin mu da "Aliyu tun bamu gane mai nene so ba har muka gane inda iyayen mu basu san hadin saboda matar wa ne da nakani suna samun sabani hakan bai sa mun rude ba saboda wani lokaci a wayar umma na muke waya haka dai bata sani ba min samu "baba alhaji muka faɗa mai kuma ya ji daɗin haka".

Nan duk ta bata labarin dai .....

**

     Alhamdulilah alhamdulilah an daura auren *Hammad da Amina* inda suka tare a sabon gidan su nan da wata uku kuma na hasina za ai dashi  soyayya Amina ke nuna mai ba ƙadan ba lalle tana san mijin ta sai dai me har yanzu ba wani abu da ya shiga tsakanin su ita kuma ga boka ya ce dole sai ta kawo abin ko da aikin nata zai yiyu

       Kamar kullum yau ma tana gama masu abin kari aka kira shi aikin gaggawa ya tafi, ta zauna ta ci kuka sosai tana fadin hmmm ai na kusa daina kukan sai dai kai kayi wallahi ta kwashe abincin ta zuba bola ta haye sama ta fara chat da ƙawaye ana ma sharri mijinta ya boye ta bata zuwa aiki yanzu..

*
    Au kina da number shi kenan Please gwada kira muji.... ta ɗauki wayar ta fara sa number ne kiran Abdul ya shigo ta katse tana tsaki tare da faɗin dan anaci tasa number, ba sabis tana ƙara kira ko ta shiga

Continue

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jul 29 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

ƙaddara Where stories live. Discover now