WARNING⚠️: THIS BOOK IS FOR ADULTS, WE DON'T SUPPORT THOSE UNDER 18 TO READ.🔞
WARNING⚠️: WE DO NOT ALLOW ANY ONE TO USE ANY PART OF THIS BOOK WITHOUT ASKING FOR PERMISSION. DOING THIS, IS AGAINST THE LAW AND WE'LL SUE THE PERSON WHO DID THAT TO BE PUNISHED ACCORDING TO HIS CRIME⚡
WRITTEN ✍AND APPROVED BY SYESERM 📖
❤*A LOVE AND ROMANCE STORY *❤
PAGE SIX 📖
MSS ELISHA'S OFFICE.
Jikin Ammar din da yake tsaye ne yayi sanyi juyawa yayi kamar zai fita sannan ya rufe kofar Office din.
Daukan Mayafinta yayi sannan ya rufe mata kanta ya yafa mata shi.
AMMAR: I never mean to do anything sexual with you. I just like you, i like everything about you, and i like seeing you happy, i always wanna see you happy.😥🥰
I'm sorry for my mistake. And i promise not to do it again.😢
MSS ELISHA: But i want you to do it again Ammar🤧
Mss Elisha Matsowa tayi tareda hugging dinsa da kuma kissing dinsa akan lips.
Wannan shi ake kira Mouth to mouth artificial respiration system😁😍
Soyayya Dadi Kai Jama'a 😍 i like them wallahi😘
Sama da Mintina Biyar bata sakeshi ba ta kankameshi da kyau batason barin jikinsa😫
AMMAR: Your door is open remember?
MSS ELISHA: Fuck the door Ammar.Taki sakinsa rike take dashin cikin shauki da hawayenta da yake kan fuskarta.
Ammar kuwa ya sauko domin kuwa yanzu ne ya kara tabbatar da cewar yanason kasancewa tareda Mss Elisha.
AMMAR: I wanna be with you Mss Elisha.
I wanna spend the rest of my life with you.MSS ELISHA: So do i Ammar, Please take me home Now.
AMMAR: What's wrong?.
MSS ELISHA: I wanna prove you something.Ammar Kallonta yayi cikin ido, you proved morethan enough Mss Elisha.
MSS ELISHA: No! I didn't there's more of it.
Sakin ta yayi cikin wani irin kallon soyayya itama ta kalleshi.
I'll be outside of the school let's go sannan ya bude kofa domin fita.
Mss Elisha Murmushi tayi kawai domin kuwa takami da tsananin son Ammar din bayan abinda ya faru tsakaninsu.
Hada kayayyakinta tayi ta dauki jakarta don fita izuwa wajenta inda zasu tafi gidanta.
IN THE PREMISES.
Aram ne shida Affan wajen filin wasan makaranta.
AFFAN: I think it's time you tell her you love her man.
It's been 3years now you're crushing on this girl.
ARAM: Affan i can't tell her, there's an incident that happens yesterday at our house.
Affan Davina and My Cousin Ammar are in love. And saboda farin ciki na bazan bata musu nasuba.
I just wanna see her happy bawai sai lallai tana tare dani ba No as long as she's happy with him that's all i want for her.
And for my Brother Ammar i can do anything to him so i can sacrificed my love to him.
AFFAN: Yeah You're you're not that selfish and i like that about you Aram.
Kasani zaka sami babban rabo a gaba saboda a iya sanina da kai bantaba saminka da wani abu marar kyauba.
But honestly Aram na soka da yarinyar nan.
YOU ARE READING
MYSTERIOUS LOVE BOOK I
RomanceAn 18-year Old boy falls in love with his 30-year old teacher, despite the fact that there is a problem and lots of challenges do you think he can marry her?