Biyu

1.2K 93 25
                                    


Kwana biyu bata sake wai wayan shafin ba Amma hotunan da labaran take gani suna mata gizo. Zaune take tana karanta labarin da aka turo whtsapp, bayanin da marubciyar tayi akan Daren amarcin taurarin yasa ta gaza hakuri akan wanchan shafin se da ta shiga.
     Nan wani labarin ya d'auki hankalinta Wanda yafi na Binta Zuma had'uwa. Ta tsawaitashi sannan ta kawata labarin yada duk wanda ya amsa KURURUWAR SHAIDAN ze ga babu labarin da ya kaishi armashi. Hakan ya kasance ma Sadiya, bata san sanda ta danna 'like' ba.
     Tashi ta yi tai wanka bayan ta tabbatar da samun natsuwa, anan hankalinta ya dawo, kashe wayar tayi ta tada Sallah, Raka'a biyu tayi inda a sujjadanta na karshe ta dad'e tana rok'on Allah akan ya yafe mata zunubanta. 
    Cikin sati d'aya Sadiya ta zama babbar kwastoma a shafin Binta Zuma. Se de duk ta gama tayi sallah ta rok'i Allah gafara don se a lokacin ta ke sanin zinubi ta aikata.
    Zaune take kamar kullum tana karanta labarin jarumarta inda jigon labarin mad'igo ne. Kwarai taji dad'in labarin hakan yasa tayi comment da "inama ina ma" ta tura.
    Nan aka fara mai da mata da (reply) "Ina ma ina kusa in lasa miki Zuma na ko" fad'in binta Zuma.
   "Wallahi zanfi kowa gamsar dake" fadin jarumarta Lami Duri.  Haka dai suka cigaba da amsa mata da kalamai masu nuna gayyata.
    Sauka tayi daga fcbk din gaba daya don ta tsorata da amsoshin da ta samu.

***   

 
  Tafiyar gaggawa ya taso ma Sa'ad. Inda zashi k'asar Singapore domin halartar wata taron k'ara ma juna sani da zai wakilci wajen aikinsa.
      Ma'arautan sun rabu suna masu kewar junansu. Nan Sadiya ta sami daman kashe yini tana kan yanar gizo, itace facebook, instagram, Imo, YouTube da dai sauransu. Duk abu d'aya ke kaita, labarai da bidiyo da zai kawo mata nutsuwa da walwala. Tun ta na nafila da rok'on gafara har ta fara shagala. 
     Yau ma kamar kullum bayan ta gyara gidanta sunci abinci sunyi wanka da kwaliyya nan ta sa ma yaranta kallon MBC 3, ita kuma ta shiga d'aki. Sabon shafin da ta samu ta shiga  mai sunan FARINCIKIN DA KE JINSI 'DAYA. Labarai ne da bayanai akan yanda za'a samu nutsuwa daga jinsi d'aya ba tare da amfani da wani jinsi ba.
     Labarin da take karantawa akan yanda wata Hajiya ta ke ma mai aikinta fyad'e ne, har yarinyar ta saba. Taji dad'in labarin ainun don har tayi sha'awar ina ma itace yarinyar.
   "Inama inama " Shi ta aika wannan karon ma m,a inda aka bari don sharhi (comment) nan ta ke sak'on neman izinin zama aboki ya shigo mata (friend Request) mai sunan Kaska mai (Ruwan dadi). Da farko kamar bazata amince ba sai dai ta sami kanta da danna (accept).

Kururuwan Sheɗan Where stories live. Discover now