BABI NA ASHIRIN DA TARA

2.1K 144 18
                                    

*😳INDA RANKA....kasha kallo😳*

Billy galadanchi

Wattpad @68Billygaladanchi

®HASKE WRITERS ASSO.

Sadaukar ga cutyna zarah Bukar.

29

"Yaa Muhammad dan Allah ka saukeni mana" yana direta yafara mata cakulkuli,da gudu ta nufi hanyar dakinta nakasa tana dariya da gudu yabita har kan gado tana masa magiya tana dariya,sanda dan kanshi ya gaji ga kyaleta, kwantar da kanshi yayi kan cinyarta bothe of them suna mayarda numfarfashi,dagowa tayi ta kalleshi tace murya kasa kasa

"Yaa Muhammad zansha ruwa dagani" juyowa yayi ya kalleta yace "Zakisha shine sai kinmun shagwaba,to bazan bari kisha ruwan ba" Murmushi tayi tace cikin shagwaba "ni yaa Muhammad dan Allah ka bari na tashi kamun nauyi akafa fa" matsawa yayi daf da ita ya janyo bakinta kusa da nashi yayi pecking nata,sannan ya matsa kusa dakunnenta yace cikin rada

"Baby Kinyi kyau sosai yau" make kafada tadanyi tana toshe kunne shi kuwa ya hura mata iska acikin kunnen hade da zura harshensa aciki,lokaci daya ya kashe mata jiki,takasa Koda motsin kirki,janye jishinki yayi daga nata yace,yana me lakuce mata hanci

"Raguwa kawai,jeki kisha ruwan" kallonshi tayi jikI a mace da lumsassun idonta,bata gane inda zancensa ya dosa ba,tace cikeda rashin gane meyake sanyata mutuwar jiki "Dan Allah kataikamun ga fridge a kusa dakai" kwanciyar sa ya gyara yace "Bazan baki ruwanba,Ki tashi da kanki kisha" kallonshi ta kuma sannan ta yunkura da kyar,ta dauko ruwan tasha ta dawo ta zauna a bakin gadon ta kalleshi tace

"What do you wnt to have for lunch" matsawa yayi da kanshi wurin waist nata yadan sa baki ha ciza waist nata a hankali yace "ke zahra.ke dinnan kin isheni nayi breakfast, lunch and dinner" Murmushi tayi harga Allah bata gane inda zancensa ya nufaba,tace "yaa Muhammad be serious mana" harararta yayi cikeda wasa

"Kinga Amarya fa bata aiki,Ki bari Ummie na zata aiko,da safe ma tayi waya nace mata Kinyi da kanki" kallonshi tayi tace

"Noo plss hrt,nida kaina zan girma" kura mata ido yana mamakin halinta,ya tuna yau Kusan watannin Aynah biyu gidanshi amma bata gaba girka mai ko ruwan shayi ba,yace "Bazan hanaki neman ladaba zahra,amma dai Karki over stressing kanki kinji?" Murmushi kurun tamai tace "yau zanmaka samosa da ice tea" mikewa yayi yana dariya ya sungumeta yace muje na rage miki hanya zuwa kitchen" tana shura kafa suka fito suna dariya,a parlor kasa suka hadu da Aynah da tawagarta,kallon mamaki Muhammad yamusu sannan ya direta yace dasu sannunku da zuwa bismillah Ku zauna" kallonshi Aynah tayi,sam bataso su Ummie rilwan sukaga wannan abinba,tagama sharara musu karya cewar yace bashida wata se ita,matsawa tayi kusa dashi ta saqala hannayenta a wuyanshi tace cikeda shagwaba

"Yaa Muhammad ina alqawarinmu ne wai,ina kace yau zamuje shopping gashi har sha biyu ta gota baka zoba" mamakine karara ya bayana a fuskarsa yace "Ban mantaba Aynah, amma dai yanzu lokacin amaryane ai kya bari nanda wata daya idan girkinki yazo matafi" shiru tayi karya kuma gwasaleta shikuwa ya kama hannun matarshi yaja abarsa suka wuce kitchen, bata masa maganar su Aynah drinks kawai ta dauka ta nufi parlor a zaune ta tadda su ta zauna suka gaisa sannan ta tsiyaya musu drink suka sha,Aynah ce tace

"Kuzo Ku zaga kuga yanda mijin uwarta ya gyara mata gida,gaskia uwarta tayi Sa'a bazawara,zawarcinma shekara ashirin kawai daga sama ka samu miji me dala a hannu,rana daya aka daura auren uwar da yar,itama uwarta jibi zata tare,gaskia daddy ya taimaka daya samo mata mijin,Koda yake mijin ma naji ance guduwa yayi yabar garinsu yaje ya auri wata baya hudiya data mutu ya gaje dukiyar itace yakeci" Fa'iza barwa (Ummie jay) ce ta kalli Aynah tace cikeda fusata "mudai ba wanan dogon tarihin muka tambayekiba,kumama wane gulmar ze kaimu zagayen gidan nanma ya isa Allah sanya Alkhairi" duk yanda zahra taso ta danne sanda hawaye ya zubo mata sa sauri ta gogeshi suka mata sallama suka wuce,dakinta ta koma ta fara wani kuka meban tausayi,ganin ta dade ha sanya ya dawo yaga bata parlon daganan yace dakinta,ya sameta tana uban kuka, zama yayi kusa da ita ya zageya waist nata da dayan hannun shi yasa dayan ya rike hannunta yace

"Zahra su Aynah ne ko? Dan Allah kiyi hakuri,sanar dani meta miki ne?" Share hawaye nta tayi ta kalleshi tace

"Ba komai basu bane hrt,kurun na tuna da gidane muje kitchen din ka rakani pls" dukda yasan tafadane kawai saiya biye mata...da dare bayan sun kwanta ya rungumota yasakar mata Sumba a wuya wacce ta kashe ilahirin sassan jikinta,ta furta cikin wata murya daba tasan tanada itaba

"Yaa Muhammad dan Allah ka dena" ne kula taba ya manna bakinshi da nata,duk yanda taso ta kwace kanta kasawa tayi a hankali yafara shafe sassan jikinta, batare data ankare ba tafara mayar masa da martani,sanda yazo yanaso yayi sha'ani tasakamai kuka dukda acikin duhu suke sanda ya kura mata ido yace cikin wata dabatasanshi dashiba,baby zahra dan Allah Karki hanani haqqina sosai nake buketarki,Ki saki jikinki,zan miki a hankali" shiru tayi ta kyaleshi yaci gaba da abinda yayi niyya sanda yayi nisa abinda yajine yamugun bashi mamaki da tsoro ba haka yayi tsammani ba, meke shirin faruwa dashi? Anya kuwa wannan zahran shice ba musaya aka maiba?" Jin ya dakata itama din abin ya nata tsoro domin kuwa da iya karfinshi yataso yin abin.....innalillahi wa Innah ilaihirraji'un itace Kalmar dayake ta nanatawa a fili,cikin mutuwar jiki da rashin sanin abinyi zahra tace

"Lapiya yaa Muhammad" ko kala bece da itaba ya tashi yabar dakin.

Mom nuaiym ce

Nidai gaskia na gudu #Team Aynah sak....
Nidai gaskia na go

INDA RANKA...KASHA kALLOWhere stories live. Discover now