Part one: Chapter 3

291 16 1
                                    

Readers kuyi haquri jina shiru da kukayi na months. I'm sorry buh in sha Allah I'll make it up to you.... Miemiebie groups ban barku ah baya bah, inah same daku. ILYSVM
Please don't forget to VOTE AND COMMENT shine kadai xaisa novel innan yayi armashi.

GOMBE
"Wai nikan inah yaran nan sukayi ne?"Umma ke wannan xance
"Arfah inah kukene kuxo ku kaiwa babanku abinci kuna jina amma kunamin kunnan uwar shegu."  "Umma kiyi haquri gamunan xuwa" cewar Meemah tana daukan Hijab xata saka " Meye hakan kikeyi kinsan Allah baxa kibini kina sake da Hijab ba, ai sai kibani kunya ah hanya" cewar Arfah kenan tana me qara gyara kwalliyan fuskan ta tareda miqowa Er uwar tata gyelle kalar nata. " nikan kinsan baxan iya sa wannan dan qaramar gyelen bah" cewar Meenah "Tho wallahi sai dai muraba hanya" cewar Arfah wanda fuskan ta yanuna da gaske take, Sanin halin er uwar ta da kuma rashin son bacin ran ta yasa ta karbi gyelen badan taso bah suka fita cikin gida daukan abincin. Basu iske Umma ah cikin gida ba hakan yabasu tabbacin tana bayi. "Umma mukan muntafi ah mana addua" suka fada ah tare.
     Sun danyi tafiya kafin nan su isah inda Mahifin nasu ke Sanaar shi ta sai da kayan miya, sunko ci saa yana zaune. Daga nesa ya hangosu suna tafiya suna tadi abin ban shaawa sai yaqara yiwa Allah godiya da Albarkan Da Allah yabashi, dan ko ba komai Allah yabashi Mace tagari da Kuma y'ay'a son kowa qin wanda yarasa. Baiji xuwan su bah sai ji yayi Meemah tace "Halan Abba tina nin me yakeyi oho?" "Zai wuce tinanin er Matar shi da yabari ah gida da tsohon ciki yakeyi?" Cewar Arfah tana me gimtse darayar ta. "Arfah kinci gidanku" cewar Abba kenan " Ke Meemah bakiyiwa er uwar ki fada ne? Suru tun ta yayi yawa" "ai Abba kai ta dauko" cewar Meemah tana me serving wa baban nata abinci, yayin da ita kuma arfah take ebo mai ruwa ah randan gefensu. Haka su ka xauna suna taya baban nasu hira har ya kammala cin abincin sa kafin su tashi suna me Sallama tare da ebe coolers na abincin "Tho Abba mu xamuwuce" Cewar Meemah " Tho tho en albarka Allah kaimun ku gida lafiya" Amin Abba" suka fada ah tare.

EGYPT: Sham El Shiekh
    Naseer and Mahbub
Tafiya sukeyi suna takun su na Manya maxa masu ji da kudi da kuma qasaita. Sun ziyarci wurare da yawa kaman su RAS MUHAMMAD NATURAL PARK, SAINT CATHERINE's MONASTERY, SHARM EL MAYA, ACQUA BHE WATER PARK,  da de sauransu. "I'm hungry gsky" cewar Mahbub Wanda duk  iskancin shi bayi wasa da cikinsa,dan xan iya cewa daga iyeyenshi sai abinci ah abinda yafi so ah duniya ah ynxu. Aka sarin Naseer wanda shi abinci be gaban shi. "Tho ah nan kusa ah kwai Restaurant sai muje muci abincin" cewar Naseer wanda yake dannan wayan shi. Nan suka kama hanyan xuwa Restaurant. Nan suka gah wani Restaurant ah bakin hanya me suna El kababgy- Oriental A la Carte Restaurant, sun shigah ciki sun xauna kafin nan waiter yaxo daukan order nasu. " What would u like to have?" cewan waiter in yana tsaye yana jiran answer in daxasu bashi " I would like to have chicken wig and Shawarma with garlic Source with orange drink" cewan Mahbun yana me duba cikin Menu in dasuke ah jiye ah kan Table in "And I would like to have waffles with Chapman. Bayan sun kammala ne suka biya kudin abincin da suka ci suka tashi. Anan ne sukaji ana qirayen Sallahn ASR wanda hakan yasa suka tafi nearest Masjid dake kusa da Airport in. Sun idar da Sallah suka kama hanyan xuwa airport in, Basu dde da xama bah ah kasoma boarding flight. Dayake First class dukan su suka biya..inda akwai dakin hutu, seating room dade wurin huta gajiya. Kowa xuwa yayi ya kwanta sai kuma fatan Allah isar dasu Niger lafiya.

Xoxo~~~~
Hope u Guyz enjoyed this chappy...I know it's a short chapter I'm sorry I'll write more tomorrow In Sha Allah.
     Don't Forget to VOTE, VOTE, VOTE AND COMMENT, COMMENT, AND COMMENT.

LAIFI NAH NEWhere stories live. Discover now