Part One : Chapter 4

122 8 0
                                    

NIGERIA
Jirgin VIRGIN ATLANTIC AIRLINE ce ta sauqo ah Malam Aminu International Airport dake nan garin kano da misalin qarfe 8:50 na dare. Mutane ne suke sauqo wa ah cikin Jirgin Wanda dana qara duba wa sai na hango Mahbub da Naseer suma suna fitowa dagah cikin jirgin, sai da suka tsaya suka karbi luggage insu kafin nan suka kama hanyan fita daga cikin Airport in. Naseer nagani yana waya da Alama da Mom nashi yakeyi jin yanda yake magana " Umma mun sauqo ynxu" bande ji me akace bah ah dayan bangaren sai ji nayi yace "Tho sai kun iso" Kafin nan ya kashe wayan. "Friend gashi har xamu rabu ban karbi digits(number) naka ba" cewar Naseer " Wallahi fah ni tinanin ma baixo min bah" inji Mahbub, nan sukayi exchanging numbers kafin Mahbub yatafi"Tho mutumin sai mun hadu koh kuma ince sai munyi waya"Cewar Mahbub lokacin da Driver ke Jan luggage insa xuwa cikin mota.
MAHBUB
  Hanyar Nasarawa GRA nagah Motar ta dosa, niide inah cikin NAPEP inah binsu ah baya. Ana cikin tafiya naga an doshi wani gida wanda duk anguwan babu gidan da ya kaishi tsaruwa, bawai wani babba bane kawai ya Tsaru iya tsaruwa ne

 Ana cikin tafiya naga an doshi wani gida wanda duk anguwan babu gidan da ya kaishi tsaruwa, bawai wani babba bane kawai ya Tsaru iya tsaruwa ne

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Kafin su iso megadi ya wangale gate sabida sanin halin dan megidan bayi son jira koh kadan

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Kafin su iso megadi ya wangale gate sabida sanin halin dan megidan bayi son jira koh kadan. Suna shiga wurin parking motoci suka isa, nikan sakin baki nayi na tsaya ganin irin luxury cars da kuma yawan motocin dake cikin wurin parking in nayi. Kai gaskiya Mahbub dan gata ne

 Kai gaskiya Mahbub dan gata ne

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Da shigan su Mahbub yafita yabi tawani corridor dazai kaishi cikin gida, straight parlor yayi yana qwalawa maman shi qira "Mom!mom!!mom!!!! Abin da yake fadi kenan tun shigowan shi cikin gidan

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Da shigan su Mahbub yafita yabi tawani corridor dazai kaishi cikin gida, straight parlor yayi yana qwalawa maman shi qira "Mom!mom!!mom!!!! Abin da yake fadi kenan tun shigowan shi cikin gidan. Duhu yagani ah parlor in, "Tho inah Mom tatafine" Ya tambayi kansa, "Shikenan Mom tun baki son nadawo ha in koma" Ya fada tare da juyawa zai fita, nan haske ya gauraye parlor in "Surprise!!!" Suka fadi ah tare. Kasa rufe bakin shi yayi yana jin wani dadi ah ranshi,wurin Mom yanufah ya rungumeta yana dariya itah inma dariyan ta maida mishi "I missed u Mom(nayi kewarki Mom)" "I missed you More my son(nima nayi missing naka dana)" daga nan ya saketa yaje ya rungume Baban shi sai kuma Addar shi daga nan qannen shi Mata waenda suke karatu ah Malaysia suka fado ah kan shi "Yaya munyi missing inka sosaii" suka fada ah tare "Nikuma gashi har na manta daku" Ya fada yana zama ah kan daya daga cikin lausassun kujerun dake parlor in "  Washhhh Mom nagaji" cewan Mahbub yana daura kanshi ah kan cinyan Mom inshi "Nikan kar ka karyamin qafar mom inmu" Aunty maryam tace wacce itace babba ah gidan "Bar shi ya wala qafan Mom inshi ce ai koh ya karya ma ba ruwan ki" inji mom dafada "Ohhh!! Haka abin yake ne" cewan Aunty Maryam. "Yanxu de kubarshi yayi wanka yazo sai  muyi dinner" cewan Dad yana me miqe wa. Nan kowa ya miqe yayi nashi part in.

Bangaren Naseer:
Bayan tafiyan Mahbub Umman Naseer ta qaraso nan ta mishi waya ah kan yafito gasu sun qariso. Dazuwan sa wurin Ummann sa ya rungume yana me Kewan ta sosaiii"Umma nayi kewarki wlhy"yace yayin daya rungumeta "Nima nayi kewarka dana" tafada tana me breaking hug in "Taho muje" Nan tajashi zuwa cikin mota inda su biyu suka shigah baya driver kuma yana gaba yana tuqi, kwantar da kanshi yayi ah kan qaafan Mahifiyar shi yayin daya ke gaida driver in "Inah Wuni Baba" "Lafiya qlau dan waje nah, anyi karatu lafiya" "lafiya" kawai yace dan shi ba maabocin magana bane,gashi ya ebo gajiyan Hanya. Ummansa kan se kallon shi takeyi Tana shafa kanshi tana jin son tilon dan nata ah ranta. Nan suma naci gaba da binsu har Allah ya sa muka iso tangamemen gidan su dakenan Rijiyar Zaki. Suma gidan nasu ba bayaba wurin haduwa xan iya cewa yamafi gidan su Mahbub tsaruwa

Nan megadi ya bude musu gate suka shige sai wurin parking lot, shima de Alhamdulillah zance

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Nan megadi ya bude musu gate suka shige sai wurin parking lot, shima de Alhamdulillah zance

Nan megadi ya bude musu gate suka shige sai wurin parking lot, shima de Alhamdulillah zance

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Nan suka fito suka shiga cikin gida, wani sanyin qamshi ne yake bugo hancin shi wanda rabon dayaji irin wannan sanyin tun tafiyan shi Egypt

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Nan suka fito suka shiga cikin gida, wani sanyin qamshi ne yake bugo hancin shi wanda rabon dayaji irin wannan sanyin tun tafiyan shi Egypt. "Umma inah Abba ne bangan shi bah" Naseer ya tambaya yana me zama ah kan Royal Italian kujeran dasuke cikin parlorn "Babanka yatafi Mexico wani aiki,amma Gobe In sha Allah zai dawo" "Tho Allah kaimu, Umma ha in danje in watsa ruwa kafin muci abincin koh?" Cewan Nasser yana me kallon Ummanshi "Nima nayi tina nin hakan, kaje ka watsa ruwa sai kafito muci abincin". Da fadin haka yatashi tare da pecking Umman shi ah goshi kafin yabi ta wani corridor da xai kaishi side insa."I love u Ummah" cewan Naseer bayan yashiga yaga an tanida mishi komai na buqatan sa, Hatta  ruwan wanka an hada masa, kuma yasan wannan aikin sai mahaifiyar shi ne kadai xata iya yin hakan.

Assalamu Alaikum. Dan Allah kuyi Haquri dani najina shiru da kukayi,rashin wuta ne yahanani chargi. Amma yanzu da yardan Allah nasamu nayi charging. Kuyi haquri da wannan Chapter in dan nasan yayi kadan. Amma in sha Allah next update nawa xan muku typing har sai kun qoshi.
    Please don't 4get to VOTE AND COMMENT 👇🏻👇🏻👇🏻 Allah barmu tare.

LAIFI NAH NEWhere stories live. Discover now