sanadin cikan buree nerh

1K 53 8
                                    

My name is Meemerh (Mrs beee) I started as a learner but I pray to become a famous writer. I dedicated this book to my sister Meerah actually this is my first novel which I named it sanadin cikan buree nerh note this is not a true life story but a frictional one if I made any mistake forgive me . bismilahi rahmanun raheem
1********************
zaune ta ke a bakin gado ta rafka uban tagumi tayi nisa wagen tunanin wannan sabon wayan daya fito wai ita phone*yaza ayi tasame shi Ameerah Ameerah umma ta kwalo mata kira , amma shiru ba amsa umma da taji shirun yayi yawa ne ya sa ta shigo dakin ganin ta tayi a zaune zuwa tayi kusa da ita tadan buge kafadanta ke Ameerah a furgice ta juyu na'am umma ba ki ji ina ta kiranki umma ban ji ba damanà ina zaki ji kina nan kina tunanin banza wai ma tunanin mai kikeyi no umma ba komai karki mun karya mana mamana umma kawai ina tunanin chemistry test in da zamu rubuta gobe ne ki kwantar da hankalinki za ki yi passing kinji yanzu ki tashi ki ci abincin ki toh umma Barin dakin tayi meerah kuma tashiwa tayi ta yi parking gashinta a wani karamin ribbon sannan ta daura dankwali kitchen taje ta ibo rice and stew Dan kadan tazauna tana ci kamar bata son ci hartayi rabin abincin bayan ta gama ne taje dakin umma la umma tace gashin ki ki ke yi eh wallahi najima ban gyara shi ba okey let me help you nan tafara gyara mata gashin had ta gama tazo fita umma tace wai ni ina meemerh ne umma tun dazu da tace zata gidan su nadia karban text book inta ban ganta ba shine har yanzu zata zo ta same ni fita meerah tayi taje dakin kwantawa tayi tana tunani nan barci ya dauke ta kamar daga sama taji ana jijjigata da sauri ta bude ido wata kyakkayan yarinya ce wanda bara ta wuce shekara shabiyar(15)mai kama da ita sosai meemerh wai yaushe zakiyi hankaline?toh mai kumanayi are u asking me haka a ke tashin mutum daga barci toh ba namcy bane ta zo haba tana ina ganinan wata yariyace Wanda bara ta wuce shekara sha shida (16)ba ta ce da Sauri meerah taje tayi hugging inta namcy ya kike kalau ki fa nima haka Jan ta tayi suka zauna ya meerah ina umma tana dakinta zaki sani kin fita kin zauna walahi hirane yayi dadi to ay sai hirar ta karbar miki fadan ni fita ki bani guru tace haba ya meerah na don Allah za muje inbata hakuri ko ba ruwanaba zanje ba pls ya meerah mana amma ai kinga namcy ta zo ko sai kibari sai ta tafi enxx dear that why I love u ta fita daga dakin bayan fitan tane meerah tajuyo suka gaisa da namcy baran kawo miki abinci kitchen taje ta ibo abincin bayan ta dawo tana ci suna hira har taxi fiye da rabi kai yayi dadi nasan ba ke kika yiba meemerh ce tayi wai jagwala jagwala indai meemerh ne tayi inji meerah wai ke irin best cooker ko fari tayi da idano kinsan badaga nan ba gurun iya girki namcy ta tabe baki wai ni ina umma ne tana dakinta to ai sai muje in gaisheta nan suka nufi dakin umma.
Suka shiga da sallama umma na bakin gado ta amsa suka shigo namcy ta durgusa har kasa ta gaida umma ,umma ta amsa ta da fara'a ya mamanki lafiyan ta kalau da sauran yan gidan Ku duk kalau to madallah suka zauna a wurin kusan 5min tukunna namcy tace zata tafi umma ne tace so soon haka wallahi umma karatu zan je nayi tace tom allah tai maka ya baku sa'a duk suka amsa da ameen umma ta dauko bakar leda taba wa namcy karba tayi tana godiya umma Baran rakata toh saura ke ma ki jima kamar meemerh to ai umma tadawo auta dawo eh tun dazu okey zata zo ta same ni a dakinan haba umma ayi mata hakuri hira ne yayi dadi hira ko umma tayi kwafa nan meerah da namcy suka ta bata hakuri har ta hakura daganan suka mata salama don rako namcy gidansu a hanya suna tafe suna hira har suka shigo gidan bayan meerah ta gaisa da mama ta mawa namcy sallama kan sai sun hado a makaranta gobe ta dau hanyar gida tana tafe tana tunanin iPhone har ta isota tarar da motan abba a Parke a kofar gida shiga tayi meemerh ta gani abba ya dawo ko eh yama tambayeki kinga zo kirakani in gaishe shi duk suka kunduma sai dakin umma abba nakan kujera dakin suka shigo da sallama ya amsa gsidashi meerah tayi sannan suka koma daki Qur'an meemerh ta dauko don yi mata dauri nan meerah ta fara karanto suratul Yusuf cikin muryanta mai dadi da sanyi ana kiran sallan magrib suka rufe suka yi sallah sannan meemerh ta daibo musu dinner suka ci bayan sunyi isha suka kwanta saboda gobe da school.
Wa ce ce meerah.
Alhaji Muhammad Ibrahim Dan kasuwa ne mutum ne mai Neman na Kansas yana yin aikin shi yasa ya saba da tafiye tafiye asalinsa dan garin kano ne ya je Adamawa ya hadu da matarsa fatima faracr doguwa ga gashi kasan cewar ita shuwa Arab ne anyi aure anyi biki a ka kawo amarya zuwa kano a unguwar kundila gidan ta mai kyau 4rooms sai babban parlour sai kitchen haka suka zauna cikin farin ciki da kaunan junansu matsala daya suke dashi shine rashin haihuwa kullum fatima na cikin kuka musamman ma in yan 'uwansa sun zo shi kuma kullum ya na cikin kwantar mata da hankali har suka shafe shekaru3 a haka wata safiyar jumma'a fatima ta ta shi da rashin lafiya ana zuwa asibiti aka ce tana da cikin wata2 murna gurun su ba 'a magana bayan wata tara ta haifo kyakkyawan baby girl inta mai suna Hafsat sunan maman fatima ana kiran ta ameerah(nima sunan sis inake nan)suna son ta sosai bayan shekara biyu ta kara haifo wata baby mai suna hau'wa ana kiran ta meemerh kasan ce wa sunan maman muhammad ne tun daga nan basu kara samun haihuwa ba. Kunji wa ye meerah.
2****************
Tun safe suka gama shiri cikin uniform in makaranta yasha wanki da goga dakin umma suka shiga suka gaishe su abba ya bata dari biyar suyu kudin abun hawa dana break karba tayi t godya umma tayu musu nashiha kamar kullum sannan suka tafi sanda sukayi adduan fita daga gida suna tafe a hanya suna hira can meerah ta hango ya mudassir tuni ta hade rai har suka karasa inda yake yana ganin su ya washe baki kamar gonar audiga meemeerh ne ta ce ya mudassir ina kwana da fara'a yace ah kanwammu ya kike lafiya za'a je school ne eh ta bashi amsa amma su nadia sun tafi no yanzu za su taho in ji ya mudassir har sun zo zasu wuce ne yace ameerah ba gaisuwa ne sanda taji zuciyarta ta buga saboda bata son yanayi mata magana ta juyu tare da kwakulu murmushin dole tace ina kwana ya mudassir sanda yaji sanyi har ranshi da jin muryan ta ya amsa da sakun fuska yauwa don allah kace wa besty tazo da physics text book inta zan gwada mata abu an gama gimbiyata ta dago ta harare shi sannaa tace ke meemerh wuce mu tafi kar mu tsaya shirmai muyi late a school ya dago ya kalle ta au ameerah nine mai shirmai ban sani ba ta fada cikin fushi jan hannun meermerh tayi suka nufa titi don hawa adaidaita shi ko ya mudassir dariya yace ko ba komai na san ina son ki kuma baran bari ba har sai randa na mutu ya juya ya shige gida .suko su meerah mai adaidaita sahu suka tsare ya kaisu bride academy da ke unguwarsu shiga sukayi bayan sunyi adduan hawa abun hawa ba su jima ba suka isa suka biya ya basu canji suka shiga cikin school ba a wani zazzo ba kasan cewar sun zo da wuri meerah ne ta kalli meemerh toh sai an tashi break ko tom ya meerah ki gyaida ya namcy zata ji har ta juya zata tafi sai taji meemerh na cewa ya meerah wai mai sa yamudassir ya kira ki da gimbiya ni kuma kanwanmu ko bai san sunanki ba ne ta kalli ta da manyan idanonta mai mugun kyau da rikitar wa tace ni sa'anki ne ko kuma rashin kuyar ce ta tashi da sauri tace a'a ya hakuri mai yayi zafi ban sani ba dallah ni wuce ki ban guri kar ki kara mun ciwon kai da sauri meemerh ta bar wurin don tasan halin yayar ta bata son raini meerah taja dogon tsaki ta nufi class in su ta musu sallama suka amsa ta wuce seat inta ba jimawa namcy tazo gurunta ta zo besty yane normal ta bata amsa nancy taga mood un besty inta a bace wai namcy mai aka miki ne ta bata amsa da babu komai pls meerah baki boye mun komai tun muna yara now tell me i will tell u but u have ta seat down first jan seat inta na batan meerah tayi ta zauna uhhmm i'am all ear tace wai ya mudassir ne muka hado da safe da zamu zo school da muka hado shine har da kirana gimbiya kuma ka fin ma takara sa namcy ta karbi zancan tana tafi tana dariya mun gane daga yau kin zama inlaw na ba besty ba i kuwa meerah ta kara bata rai da cewa kinga namcy bana so ki bari in barmai don na fadi gaskiya da man na gano taketakensa sonki yake yi wallahi saboda kullum sai ya tambaye ki meerah tai kwafa tare da fadin sanin kanki ne maza ba sa ga bana kuma don ya mudassir yayanki ne sai sa amma naga don na bashi fuska yake son kawo min kabli cikin ba'adi lallai ma namcy a gaba na kike fadin haka a kan yayana ba kara na gode duniya ne ta tashi za ta tafi rogo hannunta meeeah tayi haba besty mai yayi zafi hade rai namcy tayi nima ban sani ba to zauna mu sasanta zama tayi bata ce komai ba meerah ne ta kalleta besty sorry i don't mean to hurt kawai raina ne ya baci amma ya wuce bare kara faruwa ba insha allah namcy ta saki fuskanta toh ko ke fa amma da kafin ta karasa maganar ta tsayar da ita dace wa ina physics book inki gashinan ya mudassir ya sanar dani ta fadi hakan ne yayin da take zuge zip in school bag inta tana cirowa nan meerah ta nuna mata abinda zata nunamata suka gama daidai lakacin maths teacher in su ya shiko suga gaishe shi ya amsa sannan yace su zsuna nan ya fara musu lesson har period in sa ya kare any question suka amsa no sir are u sure yes okey till we meet in d next class suka ce okey sir ya fita daga class in ya na fita english teacher ya shigo suka gaida shi bayan ya gama teaching in su yayi tambayyo yinsa ya gama har ya zo fita sai ya juyu yana facing desk in meerah yace follow me to d staffroom sanda taji zuciyar ta ya buga ta maze tace okey sir ya sa kai ya fita tace namcy zo kiraka ni wani a'a baran je ba haba besty muje don allah tom tace su kayi maza suka tafi kar next teacher ya shigo suna shiga shi kadai ne a ciki yana zaune a seat insa yana ganin su ya tashi daga inda yake zaune ya kalli inda suke yace ke wa ya gaiyato ki tace sir kai kace na zo yace bada ke nake ba da wannan yar gaiyar sode nake yi ya nuna namcy sorry sir ta fada tare da fita nidai zuciya ta sai bugawa ta keyi yace ah meerah ga guri zauna mana no uncle hamisu nan ma yayi hade fuska yayai i said seat down ya fada da dan tsawa rai a hade ta zauna shima haka yace meerah ba na so ki ringa kirana Uncle hamisu nafi so ki kirani da hamisguy ni kuma zan kiraki da meerah beb dago ido tayi ta kalle shi ta guma tsunkuyar dakanta yace zaki yi mamakin da na ce miki haka ko toh ba komai ya haddasa hakan ba sai so da kauna dana ke yi miki nan ta ke zuciyar ta tafara bugawa da sauri2 yace kalle ni namiji mai kyau da aji daya wancin duk yan matan unguwar mu sona su ke yi don haka ba abin mamaki bane in kema kina so na may be ma haka ne fadane
bakiyi ba meeeah ji tayi kamar ta kashe shi ta huta da takaicin wannan banzan ta fada a zuciyar ta juyo muryan shi yasa ta dawo daga tunanin data ke yi ya daura dacewa ameerah kiban dama in turo magabatanagidan ku ta dago fuskanta hade tace sir na gode da so da kaunan da kake mun amma sorry to say an mun miji a gida jira ake ingama ss3 a auramin shi yawani bata fuska toh ai mace alluran ruwane mai rabo kan dauka toh ba kai bane mai rabon don ko mai rabo ya ruga da ya dauka ta watsa masa wani mugun harara ta tashi da sauri tana ji yana kwalamata kira amma ko ta saurare shi data ga saurin ba zaiyi ba gudu tasa har sanda ta nufi seat inta sannan ta fashe da kuka a rude besty ta taso namcy mai ya faru mai ya miki cikin muryan kuka ta bata labari nan yan aji suka sa dariya namcy ma maze wa tayi don in tayi dariya akwai matsala ita ko meerah da ta ga haka fita tayi ta zauna a kofar jss1 tana cigaba da kukan ta haba namcy mai sa kike kuka cikin muryan kuka tace haba besty taya uncle hamisu zai ce yana sona na shiga3ta kara fashe wa da wani sabon kuka da kyar ta lallashe ta ta ja ta fanfo ta wanke idon ta har aka kare school tana fushe koda suka tashi har suka iso gida ba wanda yayi wa wani magana a tsakanin ta da meemerh, meemerh taso yi mata magana amma ta ga mood inta sai ta fasa har suka shiga gida.
3*****************
Koda su ka shiga umma suka gani a zaune ta na daka gaishe ta sukayi ta amsa meerah mai ya same ki na gan ki haka umma kaina ke ciwo allah kara sauki toh ka wo dagar in miki a'a nagode ki barshi ki je ki kwanta eh ya meerah zan yi dakan ba musu ta tafi daki wanka ta shiga sanda ta fito tayi sallah ta kwata tana tuna kalaman hamisguy meemerh ne ta shigo da plate in abinci ya meerah zo muci abinci no i'am full carry on.sai da la'asar ta tashi sallah tayi sannan ta fito tsakar gida umma da meemerh na zaune akan kujera ita ma zama tayi mamana ya jiki inji umma da sauki tukunna meemerh tayi mata yunwa na ke ji mai aka dafa danwake inji meemerh dan ibo mu kitchen taje ta ibo mata tana ci suna hira har ta gama sai da aka kira sallan magrib umma ta ce aje ayi sallah duk suka mike meerah taji dadin hiran da suka yi bayan sun iddar kamar kullum meemerh ta dauko qur'an aka mata dauri suna gama wa aka kira isha'i sukai sallah suka hau hira kasance wa gobe ba school sai 11 suka kwanta hakan ma don abba yayi magana ne. da asuban fari suka tashi bayan sun yi sallah da azkar insu ne suka fito don yin weeking sanitasion da suka saba raba aikin gida biyu suka yi kafin kace mai sun gama kitchen suka nufa don hada breakfast koko da kosai suka yi meerah ne ta ce je ki taso su umma dakin umma taje bayan sun gaisa take ce mata breakfast is ready har kun gama tom muna zuwa daki ta koma ta samu ya meerah tayi wanka tana shafa mai itama sauri tayi ta shiga toilet don yin wanka tana fitowa ta samu har ya meerah ta shirya cikin wata atampa dinkin dogun riga bawani ado bane a jikin kayan amma suyi mata kyau ya meerah har kin gyara dakin meerah dake zaune bakin gado tace tun yaushe ai dakin bari na gyara never mind ai duk daya ne itama meemerh shirya wa tayi cikin kaya irin na yayanta sai suka fito kamar twines fito wa suka yi a tare sukayi having breakfast har aka gama umma na sa musu albarka suna gamawa su umma ma suka tashi don yin wanka nan kowa ya yi tayin hidimar gabansa har dari yayi kowa ya kwanta ranar lahadi ma da wuri suka tashi suka hada breakfast ruwan lipton suka dafa abba ya siyo bread suka ci bayan sun gama ne abba ya musu salama don zai tafi kaduna wani harka addua suka masa sukayi salama gidan ya rage da ga umma sai su.
Guraren bayan la'asar lokacin rana tayi sanyi wani yaro ya shigo da salama bayan sun gaisa da umma ne ya kecewa wai ana salama da ameerah da sauri meerah tace kai kace bata nan har zai fita umma tace kace tana zuwa fita yayi haba umma mai sa ki ka ce haka haba mamana samari na wa zaki kora haka za ki zauna ba aure kinga yi hakuri tashi kije bata so ba ta dau farin hijab inta ta sa tana kananun maganganu aranta tana cewa toh koma waye da zai zo gidan mu don bashi da kunya allah yasa ba uncle hamisu ne ba don wallahi in shine sai na watsa masa ruwan sanyi zai sani tana zuwa kofar gida mamaki ne ya kamata ganin ya muddasir sanye da bakar jallabiya yana gingine a jikin bakin mashin insa rai a hade ta karasa tamai sallama ya washe hakwara tare da amsawa ah gimbiya sannu da fitowa kallanshi tayi cikin muryan ta mai sanyi da dadi tace kaga ya muddasir in bara ka kirani da Hafsat ba to call me ameerah ba wata gimbiya ba haba murmushi yayi toh maida wukar ba fada bane ba wannan ba ma ya su umma da sauran mutan gidan kowa kalau ta bashi amsa shiru sukayi nadan wani lokaci kowa da abunda yake sakawa aransa shi ya katse shirun ta hanyan cewa ameerah daman wani taimako da agaji nake nema a gare ki namai fa dan jan numfashi yayi ameerah haki kanin gaskiya na fada soyayya toh ni ina ruwana dago wa yayi ya kalli fuskanta haba mana banyi tsammanin jin haka daga gareki ba na dau zaki ce dawa amma bai karasa ba tace kaga ya muddasir in abunda ya kawo ka kenan ni zan koma don ina da abunyi har ta juya taji yace don allah kiyi hakuri 5min kawai zaki bani jin yace allah ya sa ta gyara tsayuwanta uhmm ina jin ka ameerah baran boye miki ba ina matukan sonki nan take taji ranta ya bace don allah ki taimaka ki amshi tayin soyayyana ko jan ji sanyi ko rabin son da nake miki ne ta ma rasa mai zata ce masa da kunya ya na yayan namcy na ji ya muddasir but i need some time to thing about it bata jira amsan sa ba ta shige gida ta tarar umma bata tsakar gida so dakinta ta nufa da sallama tashigo mamana an dawo ne eh umma amma yana ganki haka duk rai a hade nan ta ba umma labarin komai mai abun daga hankali in har ba ki sonsa ai bara a miki dole ba nan take taji sanyi a ranta nan suka ta hira har sai magariba meerah ta tashi daki ta koma sallan magrib tayi ana kiran isha suka yi sannan suka kwanta don barci.
4 *********************
Haka rayuwa ta cigaba da tafiya cikin sauki.akwai wata safiyar monday banyan sunje school ake sanarwa kan yan ajinsu meerah wato ss3 next week za su rubuta jamb insu sai murna suke yi don za su huta da sa uniform meerah ne ta ja hannun namcy suna tafia ta ke cema ta besty as u can see we are about to finish our secondary so we have to read hard haka ne insha allah zan runga zuwa muna extra lesson tare ba komai allah bamu sa'a duk suka ce ameen tafia suke suna hira har sun zo wuce wa ta kofar jss2 nan suka ga yusrah da umaima wasu class mate insu suna hira yusrah ke cewa umaima wai girl kinsan mai kuwa no sai Kin fada wannan dan wahalan wane ke nan daga ciki salim mana jiya ya kawo min sabowar iphone as birthday gift kar ki fada min da gaske inke umaima da zan miki karya ne in mun je gida i will show u meerah na jin hiran su sai taji da ma ita ne wanni idea ne ya fado mata why not in ta yi passing exams inta ta ce wa abba iphone*ta ke so as gift shi ke nan burinta ya cika dole ta dage tayi passing samun kanta tayi da yin lallausan murmushi besty ne ta katse mata tunani da cewa lafiya besty i see u smiling alone don't mind me nothing serious ta bata amsa tana murmushi haka har aka yi closing daga school su meemerh suka zo don su tafi gida . su namcy aka fara sauke wa tayi wa meerah sallama kan da yamma zata zo a haka suka rabo.suna dawo wa ta sanar wa umma da abba batun jamb da za suyi next monday umma tai mata nasiha da koma addu'aabba ma haka ta nufi dakin su tana murna zuciyar ta fal yake da farinciki bureenta ya kusa cika .namcy kuwa kullum sai ta zo don lesson .
Fadi tashi ba wuya a gurun allah yau ta kama monday ranar da su meerah za su fara jamb tun asuba bata koma barci ba tana ta addu'an allah basu sa'ar cin exam in da za suyi da wuri suka shirya suka tafi school during assembly ne ake sanar wa yau za'a fara jamb don haka sauran student su taya su da addu'a aka gama kowa yayi class banda ss3 meerah da namcy a center na school insu zasu yi so CBT center suka wuce don fara exam sun ga mutane kala2 kasan cewa an zo center in su da dama seat no insu suka ja suka zauna nan suka fara karanta addu'a kamar haka (allahuma la sahla illa ma ja'altuhu sahlan wa anta taja'alu hazna iza shita shala)suna gama wannan suka karanta wanda malamin islamiyar su ya koya musu maganin mantuwan karatu kamar haka (allahummastauda'atani bima allamtani)koma basu ba koma waye in har yayi karatu kuma ya karanta wannan addu'ar to insha allah zai yi passing.su kuwa sun kwashe kusan 4hour a ciki sannan suka fito suna tafe suna tattaunawa game da exams in sai ga meemerh da nadia sun nufe inda suke Hannun su na makale dana juna dayan hannun kuma kowa na rike da fanta da meatpie suka karaso gurun da sauri nadia tayi hugging meerah tare da tambayanta exams meemerh kuwa gurun namcy ta tafi ita ma ta tambayeta sai nadia ne tace toh sai mu nemi gurun zama don mun siyo muku drinks da snacks ah wallahi daman yunwa muke ji dadin kana da kanne a sch baka da matsala in ji meerah duk suka sa dariya guri suka samu su ka zauna kowa na cin nasa suna raha abun sha'awa (kamar ni da ya Hafcy na)bayan sun gama ci duk cikin su ya dauka akai ringing bell.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Nov 21, 2018 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

sanadin cikan buree nerh Where stories live. Discover now