🎇✨🎇MINAL✨🎇✨🎇

369 14 0
                                    

_Sunday 3:30pm_... Sauri take yi ta fito gida kar tabar mamanta da ayki ....farin ta yellow ne shar Mae daukar ido .siraj na driving zae je inda friend d'insa kamal as they promised zasu had'u a yau agidan Mr handsome ya hange minal daga nesa yana mamakin irin farin ta sae dae ya na k'arasowa ya na k'ara ganin kyanta ...pink lips ke gareta which decorated hr entire oval face ga idon manya- manya suna sparkling kmar rana brown contacts k gareta ga thick long eyelashes wara-ware waye ta Shafa kajol ....long pointed nose d'inta soo slim ...eyebrows ko kmar ba indiya baki ne soosae da shape waye tayi carving ...siririya ce amma duk da haka shape ne da ita kmar wata *model* ....she's average a wurin tsawo .. tana sanye da Pakistan red na wando ,da doguwar Riga ta yafa veil d'in kayan ,Wanda it's so silk ,hkan yasa iska ya kad'a dashi gashi kanta a bayyana bik'i ne tilin ,sae santsi yake ya zubo har a gadon baya ..a rikice ta waro idon ta manya- manya ....tace azuciyarta shike nan sauri ya jamin ban d'auko D'an kwali na ba gashi yanxu gyale na yabi iska ..kuka ta so ma yi tana bin gyalen har tsakiyar titi kmar marar hankali ... Siraj dake kallonta tun ya ganta sbda tayi matuk'ar birgeshi ta dauke mishi hankali completely....yad'auka hes just daydreaming Dan yarinyar ta had'u Iya had'uwa kwae ji yayi ya kad'e ta mota .... ✨•✨•✨•✨•✨ 🎇🎇🎇🎇🎇🎇🎇 A gigice ya fito motar gata kwance kan titi helplessly jini ke tsiyaya a kanta ....da sauri ya dauketa ...sae ji yayi kmar bae d'auki mutum akan rashin nauyinta...yace a raena anya mutum ce kuwa wata zuciyar kuma tace ba ka da hankali kuwa ka kad'e mutum ka tsaya wani silly thinking... back seat yasaka ta aciki da sauri ya kunna motar sae kingdom international hospital with a very high speed ya isa hospital d'in . emergency ya nufa da yake ansan shi soosae, him being the best friend of the sole heir of kingdom and co ltd...kae tsaye aka shiga da ita emergency aka doctors suka hau kanta suka fara ayki... _30 minutes later....._ Siraj zaune duk ya rud'e yana tunanin anya zata yi rae kuwa Dan tasamu rauni soosae ...wasu hawaye masu zafi ke sauka akan face d'inshi ya dafe kansa da hannunsa Kasa zama yayi ya fara safa da marwa a wurin ....can kuma ya tuna da kamal na jiransa ya zira hannu a pocket ya d'au wayarsa yaji tafara ringing dubawan da zae yi ya ga sunan kamal a screen a d'au wayar. ✨✨✨✨✨✨✨

🎇🎇🎇 *senator's son*🎇🎇 🎆Where stories live. Discover now