ACCIDENT

326 13 0
                                    


"Hy friend wae bazaka zo bane ....muryar siraj ckin sautin kuka ya ta da masa han kali yana cewa"friend accident nayi ...."na kasheta cikin sautin kuka ya kasa k'arashe maganar hkan ya ida dabirta ma kamal lissafi yace "ka na ina? Muryar shi na sark'ewa yace kingdom hospital ... Tsinke wayar kamal yayi ya tashi da sauri ya wuce dressing room naashi ya caanja outfit zuwa jallabiya fara ya sa cufflinks Da wrist watch Looking handsome as always Ya fito da guards dinsa a baya all dressed in black suits da take gwiwa da white inner... Su biyar... Da sauri suka bude' Mae k'ofa yashiga lemosine white ...ya ordering driver sae *KIH*... Doctors dayake kap turawa ne a KIH sun pito emergency unit d'in sun nufi inda siraj yake Wanda gabada'ya k'wak'walwarsaa a dagule ya jiran su .."mr siraj patient d'inka tasamu sauki' because the accident is not that worse but she's still unconscious ....zaka iya shiga ka ganta..... Shigarsa keda wuya sae ga kamal ya iso da sauri yayi hugging d'in siraj dake kuka kamar Yaro yana consoling d'insa"inshaaAllah she will be fine..da haka ya kwantar da hankalinshi Shiga sukayi suka Sameta k'wance tana bacci heavily Kallo d'aya zaa ayi mata asan ta wahalaa ..ha ka sukayi ta kallon ta kamar TV sae dae Shi kamal bae k'arasa wurin bed d'in ba so bae ga face d'inta ba can wayar kamal yayi ringing ya fita dakin...... *note this story is fictional not real*

🎇🎇🎇 *senator's son*🎇🎇 🎆Where stories live. Discover now