page 1

2.9K 104 21
                                    


*ILAR YAR AIKI*

*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*

*Following us as*
--------
*like us page*
Fb.me/Zamaniwritersassociation
-----
*check us blogger*
Zamaniwriters.blogspot.com
-----
*email us your comment and reports*
Zamaniwritersassociation@Gmail.com
-----

*da sunan Allah mai rahma mai jin kai, kudkan yabo ya tabbata, ga fiyayyen halitta, daya bani ikon rubuta wannan NOVEL din*

*page 1*

Falone yasha kaya, naira tayi kuka, wata matashiyar matace, azaune daga cikin kujerun alfarma, rumot ne ahannun ta, tana canza tasha, magana tafara cikin, isah. " uwani!!!." Wata gajeriyar budur wace tafuto daga kicin tazo kusa da ita ta tsugunna.wani kallo take binta dashi, ahankali tafara magana. " kin gama girki." Ee nagama komai har dakin oga nagama gyarawa." Yar aikin ce take fada cikin rawar murya.

" to Kaza kije ki karasa aikin ki saura, in affan yadawo ki 'kizuwa kiyi masa abinda, aka saba yimasa, sai naita 'ba'batu, tashi kibani waje." Uwani da sauri tabar gun, kicin taje tagama abunda zatayi cikin sauri.

Har yanzu mata shiyar nan bata motsaba daga inda take, saidai yanzu chati take, karar mota tajiyo alamun anshigo gidan, murmushi tayi tasan affan ne yadawo.

Matashin saurayine yashigo cikin fara. " hello byba yakike." Dago kai tayi tamasa mur mushi. " sannu da zuwa, daer ya office." Zama yayi akan kujera yace. " sumul wallahi nagaji yau dayawa." Hankalinta yana kan chat gaba daya ahaka take magana." Ai naga alama bara waccan yarinyar tazo." Rufe bakinta keda huya, sai ga uwani ta futo daga kicin dauke da cup da ruwan roba mai sanyi, tsugunnawa tayi agabansa. " sannu da zuwa oga." Wani kallo yake mata, yana murmushi. Zuba masa ruwan tayi, tabashi takalmi sau ciki tafara cire masa, sannan ta dau jakar sa da ta kalmin ta nufi dakinsa. " ke uwani inkin ajiye kayan, kihada masa ruwan wanka, kifuto masa da kayan daze saka, saura kiyi shiririta." Ciki ta Karasa ta fara futo masa da kayan sannan tamai da jakar inda take, tahuce bandaki domin hada masa ruwan wanka.

*************

"Byba bara inje in fara wankan." Affan ne me wannan maganar.

Ko 'kala bata ceba, shidai yahuce cikin dakinsa, yana shiga yahuce ban dakin, uwani tajuya baya tana zuba masa, abun 'kamshin wanka, hannu yasa ya ruko 'kugunta ya ringume ta tabaya, magana yake mata a kunne." Tawan ya aiki danna san kina Sha aiki,  amma tare zamuyi wankan ko."

" sokake sai anty ta gane." Uwanice mai wannan maganar.

Cikin shauki affan yace. " bazata ganeba, kinsanta bawani kula take daniba." Tare sukayi wankan suna wasanni, da juna futowa sukayi suna murmushi, rungumo ta yayi suka fada kan gado, hannu yasa  yacire tahul din, wasanni sukeyi da juna, ahaka aka tafi babban aji dan daukar darasi.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Apr 30, 2019 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

'yar Aikin GidanaWhere stories live. Discover now