Ahankali tataka har gaban kataferen building din dake gabanta me taken STAR ENTERTAINMENT boldly tawani irin design me kayatarwa. Haka kawai Taji zuciyarta nadan bugawa amman Kumar kawai tashiga cikin company din Sosai komai nagurin yaburgeta dan seda ta tsaya tana karema gurin kallo kafin daga bisani tatsayar dawata yar matashiya tatambayeta ina office din producer din companyn babu wani wani bata lokaci mater tacemata 'it's over there at your left 'godiya tamata sannan kowacce tayi gaba. Talura kowwa aikin gabansa kawai yakeyi. Ahankali tayi knocking transparent glass door din har so biyu kamun ace come in shiga tayi taga wani dan madaidaicin mutum a zaune akan moving chair din dake facing din left dinsa inda wata kyakkyawiyar matar dabaza tawuce 22 years ba azaune itama tana facing dinsa. Ahankali tataka takarasa shiga office din tatsaya agaban table dinnasa sannan tace good morning sir shikuma seda yagama karemata kallo sannan yace morning how may I help you ' ganin kaman bahaushe ne yasa tace sir nice wannan wanda kace inxo insameka zaka duba kozan samu wani aikin' kallon hadarin kaji yamata kafin yace' excuse me we already have enough employees so we are not in need of workers' kallon shitayi kamar zatayi kuka tace sir please help me with this' sake kallon tayayi kamar ze maketa yace I already told you we are not in need of workers do please kindly leave my office. Matar dake gefen shine takalleshi tace sweetheart kadan duba mana I think she is really in need of this job. Juyar dakansa yayi yakalli matar dake gefen sa sannan yace dawani soft voice 'yh honey I know but there is nothing I can do about it she does not have the singing talent' matar ce takalleta tace yasunan ki' itakuma dahaushi da takaici Duk ya cikata tace sunana surayya kabir ' matar ce takuma cewa okay now that we have your contact you can take your leave insha Allah we will contact you soon ' tafada tare da mika matq hannunta itama mika mata tayi sannan tace I appreciate your time thank you' sannan tajuya tabar office din kamar zatayi kuka. Har ta isa tagurin reception taji wata tana fadin 'dan Allah acikin ku akwai wanda ya iya gyaran computer? Dasauri surayya tajuyo tadawo tana sakar ma matar murmushi sannan tace eh na iya' middle age woman dince takalleta tace can I trust you ' murmushin tasakeyi sannan tace sure matar ce take okay computer din boss dimmuce ya dan samu slight problem kozaki zo kidan dubamata. To tace sannan tabi bayan matar har suka isa wani kayataccen office sannan matar tace mata bismallah itakuwa taja tazauna moving chair din wanda daka gani kasan na boss dince batareda wani bata lokaci ba tataka tana shirin shutting down system din wata kyakkyawiyar mata har gayu tana Sanye dawani tsadadden lace me shegen kyau se sheki yakeyi kalon ratsin yellow se wani gele me matching wanda teyana jikinta dashi tashigo office din yatsaya daidai bakin kofa tana karema kujerarta kallo ganin wata yar yarinyar dabaza tawuce 18 to 19 years ba sanye dawani bakin abaya ta yane bakin gyalan ta in an adorable style kafun tacigaba dashigowa. Itakam surayya sai dataji karan takowan heels sannan tadago takalli matar wanda koba a gayamata ba tasan boss dince arazane tamike daga Kan Kujeran tana gaisheda matar kamun dasauri tadauki yar handbag dinta tayi hanyar fita daga office din cikin sauri sedai kash tunkafin tayi nisa matar tace' baiwar Allah wacece ke 'dasauri surayya tadago tace sunana surayya nazo neman aiki ne akamfanin nan se wata mata tazo tana neman wanda ya iya gyaran computer sai nazo nagyara 'sake kallon ta matar tayi sannan tace kin tabbatar yagyaru' dago dakanta tayi tace eh Insha Allah. Gyada mata kai matar tayi tace okay thanks you can take your leave. Itama gyada mata kai tayi sannan sumui sumui tabar office din. Tayi hanyar fita kamun taji wani yana cewa baiwar Allah please help me with this' Tabbas tagaji gashi bugun zuciyarta yakaru Amman yata iya taimakone Kuma lada zata samu Cemasa tayi sure kamun takama dayan gefen kwalayen shikuma dan saurayin yakama dayan gefen sukama hanya shi yana gaba yana kallon ta itama tana fuskantar sa har suka isa stadium din inda shahararren mawakin datake yi Sosai yake gudanar da mv dinsa. Bakaramin shagala tayi da kallon saba har tamanta dametakeyi tasake kwalin tare dabuge wani wanda shima yake rawar wanda hakan yayi sanadiyyar bacin video din. Director dinne yayo kanta yana fadin' kekuma jaka ina kike kallo har kikazo kika Jawo mana babbar ta sa banziya kawai banda rainin hankali ma ina kike kallo dahar zaki zo kiyi mana haka? Shikam ADEEL dake gefe hayaniyan mutumin yadameshi ya iso gaban mutumin yamasa kallon wulakanci sannan yace kaikuma dabba inane mara hakuri? ehnn nace haka iyayenka suka koya maka rashin hakuri. Mutumin ne yakama bashi hakuri yana oga pls kayi hakuri this is the last time insha Allah. Wani kallo yawatsa masa kamun yace kawai kutafi sai gobe mu karasa mv din insha Allah. Okay oga mutumin yafada kafin shida yaranshi sutattara inasu inasu subar gurin. Har yafara tafiya surayya tataho gabanshi tana fadin Adeel baka gane nibane. Kallon up and down yamata daga kasa har sama kafin ya matso kusa da ita ya dan rage tsayin shi yakalleta yace' excuse me, nope i don't remember meeting you. Sannan yacigaba datafiya batare dayasake juyowa bah. Itakam duk duk haushi yacikata itabasamun aikin bah gawannan celebrity crush dimma begane taba dukda yanzu kusan shekara daya kenan da haduwarsu sanda aka musu interview a company din tare, cikin takaici tace dan jiji dakai kawai sannan tajuya itama tabar gurin abinta. Fita tayi baki daya daga company din tatari cab tafada masa location dinda zataje sannan tashiga suka tafi.
Hii this is my first story pls do vote and tell me if it is interesting and I might not be able to update all time soo I really need ur support pls do vote and tell me what you think about the story
YOU ARE READING
ADEEL
FanfictionIt's a story about two people who develop a love to hate relationship with so many consequences on their way