Familyn Junaid Ishaaq Maiturare
Alhaji Ishaaq Ado Maiturare - Mahaifin Junaid, kuma ɗan kasuwa ne.
Malama Murja Bamalli- Uwargidan Alhaji Ishaaq, mahaifiyar Junaid.
Ƴayan ta:
Abduljabbar Ishaaq Maiturare
Abdurraaziq Ishaaq Maiturare
Junaid Ishaaq Maiturare
Muhammad Ishaaq Maiturare
Sabreena Ishaaq MaiturareMalama Mairo Shehu- Amaryar Alhaji Ishaaq, mahaifiyar ElFaaris.
Ƴaƴan ta:
Salmaanul Faaris Ishaaq Maiturare
Aisha Ishaaq Maiturare
Nawal Ishaaq Maiturare
Sulaym Ishaaq Maiturare
Zaid Ishaaq MaiturareAbduljabbar Ishaaq Maiturare - Ɗan kasuwa ne
Aabidah Abdullahi Sambo- matar sa, Nurse ce.Ƴaƴan su:
Umar Farukh Abduljabbar Ishaaq (Farukh)
Shuraykha Abduljabbar Ishaaq (Muhsina)
Saleema Abduljabbar Ishaaq (Ayman)Abdurraaziq Ishaaq Maiturare : Lecturer ne
Juwairiyya Lawal maiturare - Matar sa kuma cousin ɗin sa, housewife ce.Ƴaƴan su:
Muhammad Abdurraaziq Ishaaq (Aahil)
Fareedah Abdurraaziq Ishaaq (Amal)
Fudayl Abdurraaziq Ishaaq (Aabid)
Khadeeja Abdurraaziq Ishaaq (Naanaa)Junaid Ishaaq Maiturare - Ya karanci Computer Science kuma yana bautar kasa
Muhammad Ishaaq Maiturare - Yana mataki Na biyu a jami'ar FUT Minna, Biochemistry.
Sabreena Ishaaq Maiturare - tana makarantar kwana a FSTC shiroro,aji na biyar.
Salmaanul Faaris Ishaaq Maiturare - Ɗan kasuwa ne
Nawwarah Jalaaluddeen - Matar sa kuma fashion designer ce.Aisha Ishaaq Maiturare - Malamar makarantar boko ce
Ƴaƴan ta:
Mujaahid Dalhatu
Mujaahida DalhatuNawal Ishaaq Maiturare - tana bautar kasa, ta karanci languages.
Sulaym Ishaaq Maiturare - ya na mataki na farko a Jami'a, Architecture.
Zaid Ishaaq Maiturare - ya kammala makarantar sakandire
Familyn Hibbatullah Munir Lawal
Alhaji Munir Lawal - Mahaifin Hibbatullah kuma Ma'aikacin Jami'a ne.
Malama Habiba Usman- Uwargidan Alhaji Munir, mahaifiyar Hibbatullah, malamar makaranta ce.
Ƴaƴan ta:
Khadeejah Munir Lawal
Bilaal Munir Lawal
Aina'u Munir Lawal (Mardiyya)
Sufyaan Munir Lawal
Hibbatullah Munir LawalMalama Laure Sani - amaryar Alhaji Munir Lawal.
Ƴaƴan ta:
Suhaib Munir Lawal
Khunaisa Munir LawalKhadeejah Munir Lawal - ƴar kasuwa ce
Ƴaƴan ta:
Mus'ab Isma'il (Aayan)
Faatima Isma'il (Siyaama)Bilaal Munir Lawal - Ɗan custom ne
Aina'u Munir Lawal - Tana bautar ƙasa, ta karanci Quantity Survey.
Sufyaan Munir Lawal - Yana mataki na karshe a jami'ar ABU Zaria, estate management.
Hibbatullah Munir Lawal -- tana mataki Na farko a jami'ar FUT Minna, Computer science.
Suhaib Munir Lawal - yana matakin karshe a jami'ar BUK, pharmacy.
Khunaisa Munir Lawal - tana aji na karshe a makarantar sakandire, FSTC Shiroro.
Da sauran characters da za su biyo nan gaba in shaa Allah.
Daga alkalamin,
Taku a yau da Kullum,
Fa'izah Adamu Barwa
(UmmuManal)
YOU ARE READING
MATAR MUTUM...
Non-FictionKamar kowani matashi ko matashiya, Hibbatullah ta tsinci kan ta a cikin yanayin rayuwa inda ta ke son ta yi wa ubangijin ta biyayya, ta faranta wa iyayen rai, sannan ta faranta wa kan ta ita ma. Ta hadu da ibtila'i kala kala na rayuwa wanda ya...