✍️✍️😎
"Written by"
✍️ Hyarbaba🧕Malam omar haifeffen garin kano ne cikin wata karamar hukuma "sumaila su uku👨👦👦 iyayensu suka haifa babban yayansu sunansa ibrahim,Sai auwalu,omar shine Karshe agun iyayensa suntaso cikin aminci👏 da kulawar iyaye mahaifunsu mutum ne mai dattako da sanin yakamata. Shekararsa niyar Da mutuwa Kenen Yanzu inda yabar matarsa Aisha amman ana kiranta da "kaka"Bayan rasuwarsa ne suka suka raba gado kowa yakama gabansa. Amman dukda hakan zumincinsu bai baciba domin sunsami tarbiyya mai kyau kuma kansu ahade yake👌 dukkansu Sunyi karatun boko-dana Arabic✍️
Dukkansu sunyi aure harda yaransu👩👧👦👩👧👦Ibrahim yanada yara guda biyar.auwalu yanada shida biyu maza👬 hudu mata👭
Inda shikuma omar yakeda mata uku babbar yarsa mai suna maryam tayi aure.inda ta aure wani malamin makaranta
Suna zaune acikin garin na sumaila daga baya kuma da akai maza chajin gun aiki yakoma garin kano
(MARAM DA MANAR )
Fatima itace matar omar kuma mahaifiya agun wadanann yaran yan'biyu ta haifa dukkansu mata anyi murna da samunsu cikin dangi. Saboda sun kasance kyawawan yara masu kwarjini tun suna kanana suke da farin jinin jama a
Masu iya magana sukace allah daya gari ban-ban
MARAM,yarinyace mai hakuri da kawaici magana badamunta taiba tana da saurin kai. Wannan dabi a ta maram kusan halin mama taiyo.
Sabanin MANAR
Tsokana, neman rigima yawo.gani ba kyalewa duk wani rashin ji nayara babu wanda batayi wanann hali nata yana damun iyayenta amman babu yadda suka iya domin tasamu daurin gindi agun kaka tun lokacin da za a yayesu kaka tace abata MANAR komawar MANAR gorin kaka sai abin yaci gaba bata ganin laifinta kokadan saitace yarinta ke damunta wataran sai labari
Wannan abin yana damun malam omar amman dayayi magana kaka zata fara masa fada wataran ma harda kuka take tace in yarsa yakeson karba kawai yakarba amman basai ya buyo ta wannan hanyar ba shikuma saboda biyaya irin tasa saiyace tayi hakuri daganan magana ta kare.Sunyi makarantar primary inda
Wanda dakyar akasamu MANAR ta gama kullum inzasu tafi saida kuka da lallashi take fita inda alamu suka nona batason karatun da kaka taga ana takura mata saitace tadaina ma zuwa makarantar gama daya
Amman cikin iko na allah dakyar akasamu ta kammala primary daganan kowa tace tagama kenen har abada.🤣🤣
Yanzu haka MARAM tafara zuwa secondary tana aji na uku amman ita MANAR saidai bin layi sako da lungu intayo tsokana tagodo gida
Kaka tana adawa da mama kamar yadda MANAR take adawa da MARAM saboda tace munafukace ita take sawa malam omar yake mata fadaHaka abin yake bangaren islamiyya inta gadama taje inkuma tace bazata ba babu wanda ya isa yasa taje😏
To Alahamdullih dukda batason karatun amman allah yabata basira har MARAM kowa .
" Farare ne sosai masu hasken fata harwani yalo yalo suke dan fari ga daukar ido
Sunada manyan ido👁👁 ga kuma yalwar gashi💇♀️ allah yabamu kamar jinsin larabawa😜 matsakaitane masu madai daicin tsayi
Hancinsu dogone mai zubin zane
Hmm!atakaice dai allah yabasu sura mai kyau
Yanzu haka sunada shekaru goma sha biyar (15)aduniya
🗣🗣Yanzu aka fara🤓🤓
💃💃✌✌✍️✍️
Wanann shine tarihin wanann gida mai ceke da abin daria🤣🤣 daban haushe 😏😏😏Karku manta comment dinku shizai karamin kwarin guiwar cigaba nagode sosai
""Hybaba♤♡

YOU ARE READING
MUNTASSAR
RomanceLabarine akan wasu tagwaye wanda MANAR ta kasance yarinya ce marar jin magana bata tsoran kowa Sabanin yar uwarta MARAM yarinya mai hankali da nutsuwa saidai Kash ita kuma kaddara ta fada mata Nishadi ban daria duk dai yana cikin wannan labarin...