*** Written by
Hyarbaba***Kaka!! kaka!!sunan danaji wata yarinya ta ambata kenen agoje ta shego gidan kamar tatashi sama
Wani katon mutumne yashigo gidan shima asokwane kana ganin mutumin kasan cewa yasha wuya sosai yadda alamu suka nona da yadda yake haki sosai haryana hadawa da tariIta kowa mai gaiyya mai aikin ai tune tasamu gorin boya.
Wacce naji ankira da kaka naga tafito daga wani daki tana gyara daurin dankwalinta
Mutumin maisuna babba yace,
Wlh allah kaka wannan jikar take yau babu bai rabani da ita sai allah.yafada cikin bacin rai gadukkan alamu yaudai takai babba bango
Saida yakai karshen maganarsa sanann kaka tatareshi da saurin ta babba!! kai yanzu banda abin kunya irin taka kadube kafa dan allah yanzu kai saboda girman allah inna barka saika daketa kokunya bazaka jiba yarinyar dakai kusan jika da ita amman kake wannan irin haki kamar kana fada💪 da miloyoyin jama'a👨👩👧👦👨👩👧👦👨👩👧👦
Waima saurara meya hadako da ita??
harka biyota cikin gida zaka daketa takare maganar ceke da alamun fada😏
Shidai babba sai harare-
Harare yake saboda yasan cewa tunda tashigo gida bazai samu damar dokan taba.hmmm!!
Dogon tsaki yaja tare Da barin gidan rai bace😞😞Ina kike? Futo. kinshiga daki kinyi shiru kinajina inata fada ko
Meya hadako dashi?
Toro baki😑 yarinyar tayi tare da sosa kai sannan tace waidan nashiga gonarsa natsinko mangwaro🥑 shine yabiyone zai daken nikuma na tunkuneshi yafade waikuma bazan daria🤣 ba shine yaji haushi yataho zai daken.
Mwts😏 tsaki tayi sannan tace Wallahi jinake wani laifin kikai masa mai girma haryake tada jijiyar wuya.
Kinga huce kice abincinki karyayi sanyi tun dazo aka sauke amman naki har yayi sanyi baki ciba.dauke kai tai kamar bada ita kaka takeba saida kaka ta maimaita sannan ta dubeta tare da fadin.Washhh!!wallahi kaka nagaji da yawa allah bazan iya tashiba
Bara na dauko miki nan kociki zaki shiga?? aa kaka nan yafi iska👌Assalama alaikum!!
Cikin tafiyar ta mai Kice Da nutsuwa tashigo gidan kana ganin wannan yarinyar kasan cewa mai hankali ce da nutsuwa
"Wa alai'kissalam"
Macece mai ceke da kamala ta amsa mata yayinda take futuwa daga bandaki rike da buta ahannu
Aa sannu yan'makaranta har an taso kenen? ehh tace tare da cire hijjabin dake wuyanta..
"Kaka sannu da gida", Yauwa.atakaice ta amsa gamida barin gorin🚶♀️inda ita kuma yarinyar tai murmushi kawai
Gun yar uwarta ta kalla tare da fadin shine ko sannu da zuwa bazakimin ba. Harara ta gallah mata sannan tace iyayin banzaTofa🤔🤔waime ke faruwa a wannan gidanne muje dai zuwa
Yanzu aka fara😎😎
"Written by "
Hyarbaba 🧕✍️Pls karku manta comment dinku•• shizai karamin kwarin guiwar cigaba nagode sosai♤♤♤♡▪

ESTÁS LEYENDO
MUNTASSAR
RomanceLabarine akan wasu tagwaye wanda MANAR ta kasance yarinya ce marar jin magana bata tsoran kowa Sabanin yar uwarta MARAM yarinya mai hankali da nutsuwa saidai Kash ita kuma kaddara ta fada mata Nishadi ban daria duk dai yana cikin wannan labarin...