page 2

81 13 0
                                    

Asalin labari
Zarah de ya'ce ga malam ibrahim mai goro mal.ibrahim asalin bafulatani ne se yaje kiwon shanu a wani kauye ne se ya hadu da hjy.kaltume daga nan suka fara soyayya har manya suka shiga gaba har yakai su ga yin aure hjy.kaltume kuwa buzuwa ce kunsan buzaye de da kyau don hjy .kaltume ba baya ba wajen kyau sunyi kusan shekara takwas basu haihu ba kwatsam se Allah ya basu murna de awajen su baya misaltuwa har cikinta yakai wata 9tara randa zata haihu yaje ya kira wata unguzoma tazo ta karbi haihuwa se Allah ya basu kyautar ya'mace malam de yayivmurna aka sama yarinya suna Fatima Zahra sunan mamanshi amma ana ce mata zahra .suna zaune ne de acikin rufin asiri kwatsam ranan hjy .kaltume taje dakin malam ta same shi yana birgima hade da salati ta fara kuka can se taji yayi shiru ashe rai yayi halinshi taji bakinciki de amma haka tayi tawakkali lokacin xarah nada shekara 7 bakwai a diniya haka dehh suka cigaba da zama har ya dawo abinda zasu sa abakinsu yana gagaramsu se zarah ta fara bi gida gida tana neman aiki ko na aikatau se Allah yayi anty salma tabata aikin gyaran gida dakuna se tadinga biyanta dubu shabiyar ko wani wata da kudinnan ne de suke zama a halin yanzu.Anty salma kuma dehh yaranta uku danta na farko sunanshi farhan yana dubai yana masters nashi a matsayin surgeon while Basmah ta biyu ita kuma tayi aure da yara biyu se fareedah ta ukun ita kuma yanzu tana BUK(bayero university kano)a level two tana karanta law.Wannan kenan.
Cigaban lbr
Pls
Vote
Share and
Comment.

RAYUWANA(MY LYF) by ANTY REEDARHWhere stories live. Discover now