page 3

78 12 1
                                    

Haka rayuwa ta cigaba har zarah tagama islamiyya wadda ta haddace Al'qurani mai girma a fannin boko kuma anty salma ta tallafa musu kwarai don yanzu tana ss2 kuma shekaranta 16 sha shida a wani government school take wanda se 12 na rana ake zuwa se a koma 4hudu na yamma soo tana samun daman yin aikinta a gidan anty salma da safe.

   Ranan taje aiki se anty salma tace mata zarah inkin dawo daga skull ki sameni akwai wani maganan da za muyi se tace toh anty.
   Bayan ta gama aiki ta tafi gida taci abinci sannan ta shirya don 12ya kusa yi .kamin 12din dehh ta isa makaranta aka gama musu lessons nasu se karfe hudu  aka tashi.
    Data koma gida tayi wanka tasa kayanta sannan tasa hijabi asaman  ta fita ta je gidan anty salma tana shiga ta hadu da maigadi sai mai gadin ya washe mata bakib"a'ah yata ce"se tace wlh baba ina wuni se yace lfy se tace tohh baba sena fito se yace afito lfy tohh.
   Tana shiga palourn da sallama ta hadu da fareeda suka gaisa don fareedah bade hankali bahhh bayan sun gaisa tace mata don Aallah ta kira mata anty salma se tace tohh , bayan anty salma ta fito dehhh tazo ta zauna a kujeta se zarah ta samu wuri akasa tace tohhh zarah kinsan na dade ina aiki da ke se zarah tace hakane anty se anty tace dama antyn ki basmah ne cikinta yakai wata 7kuma tana samun wahala wurin aikin gida se tace in nema mata wanda zata taya ta aiki don abuja ana wahalan samun me aiki.
  Pls
Vote
Share and
Comment
💕 lurv u all.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Oct 31, 2019 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

RAYUWANA(MY LYF) by ANTY REEDARHWhere stories live. Discover now