chapter 1

39 2 0
                                    

📝NA SADAUKAR...

1⃣firt mistake

Rike take da kafar sa sai kuka take rin wanda duk wanda yaji sai ta bashi tausayi

Rokon shi take ankan dan Allah ya taimaketa abun da zai ba mutun mamaki shine a memakon yaji tausayinta sai ma tsawar da ya daka mata yana cewa dan Allah malama ni ki sakar min kafa dan ba abun da Zan miki inba kudin nan kika kawo ba wlhy koh mutuwa mahaifiyar taki zatayi ba ruwana ni dai abun da na sani shi ne in kika kudi ba abun da zai hana in mata aiki

Yana gama bayanin shi ya fuce gaba

Kukan ta cigaba dayi har zuwa wani lkc ganin babu wanda yake da niyar taimakon ta yasa ta tashi daga gurin ta nufi dakin da aka kwantar da mahaifiyarta

Ganin irin wayalar da mahaifiyarta keyi ne ya Karya mata zuciya wani sabon kuka ne yake nema ya zo mata sai tayi karfin halin rike shi ta karasa gadon mahaifiyarta

Riko hannunta tayi tana yi mata ya jiki cikin murmushin karfin hali ta amsa da Alhamdulillah ai nama ji sauki

Kallon mahaifiyarta tayi suka hada ido da sauri ta kawar da nata kan cikin zuciyarta tana jin bakin cikin karyar da zata wa ummunta

Ba tare da ta kalleta ba take cewa umma zan futa in duba koh za'a dace yanzu aka kirani way ana nemana a kanpani da nakai takarduna satin da ya huce

Cike da jin dadi umman ta fara mata nasiha akan rike gaskiya da kuma tsare mutuncin ta nasiya umma take mata mai jiga jiki Wanda har salama take ji kamar umman ta gano abunda take shirin aikatawa

Cikin sayin jiki tama umman sallama da tunanin irin tayuwar da take neman saka kanta ta is a gidansu wanda yake madaidaici ginin laka ne sai dai an shafe shi da siminti sai kuma tsakar gidan da yake shinfide da till

Falo ne da daki biyu sai kuma dan karamin kitchen a waje da kuma bayi

Dakinta ta Shiga ta tube kanyan jikinta ta daura zani iya kirjinta ta futo sakata ta sakawa gidan sanan ta shiga yin wanke wanke bayan ta kammala ta wanke kayanta da na umma sanan ta share gidan

Wakan tayi mai kadai ta shafa ta saka wata atanfa red mai adon black sai hijab shima black duk da bawata kolliya tayi ba tayi kyau saidai kallo daya zaka mata Ka gane cewa tana da damuwa

Agogon dakin su ta kalla taga lkcn da sukayi alkawari da musa yayi shike da sanyin shiki ta futo tana kokarin rufe gidan taga yayi parking da mota

Tana gama rufewa ta bude murfin motar ta shiga bakinta dauke da sallama amsa mata yayi daganan ba Wanda ya sake magana cikin su har suka isa wani gida Wanda kallo daya zaka masa ka tabbatar cewa mai gidan yana cikin daula horn yayi daya daga cikin security na bakin kofa ya leko ganin motar da ya sani ce yasa ya koma ya sanar da sauran sai a lkcn aka bude musu get

Sai bayan da yayi parking yayi mata magana cewa ta futo su tafi

Duk haduwar gidan bai sa salama ta rude ba tsabar tana cikin tashin hankali a falo ya mata umarni da ta zauna shi kuma ya fuce sama

Bai wani dade ba ya sauko saidai wannan karon ba shi kadai bane tare yake da wani mutun wanda kallo daya zaka masa ka tabbatar cewa shine mamallakin gidan in kayi duba da irin shigar alfarmar dake jikin sa

Zama mutuman da suka sauko tare da musa yayi kusa da ummu yayinda ita kuma ta shiga kankame shikinta cike da tsoro

Hannunta ya kama ya shiga cewa haba yan mata meyasa zaki zo wajan da nake alhalin kinsan baki shirya yin hakan ba

kallo daya zaka mata kasan cewa a firgice take sai dai kuma da ta tuna halin da mahaifiyar ta take ciki sai ta dedeta nutsuwarta tana mai cewa ba yaka bane sir kaway rashin sabo ne

murmishi yayi irin nasu na yan duniya tare da fadin karki damu baby girl zaki sabane ya dora da cewa musa dan bamu guri koh

Hanyar fita musan yayi yana lashe lebe dan sosai ya kwadaita da ummu din kuma yama kansa alkawari yau ba sai gobe ba zai tara da ita

Da zancen zucin daya ke ya isa bakin motar da suka zo da ita Shiga yayi ya tada ya bar gidan

Bagaren su ummu kuma musa na fita sir ya fara shafar ta ba yanda ta iya haka tana kallansa har ya rabata da kayan jikinta dan ta sama ranta cewa hakan ne kawai zai sa burin ta na sama ma mahaifiyarta lfy zai cika

Lkcin data ji yana kokarin saka mata yatsa a HK dinta ne wani kuka yazo mata tare da tsanar mahaifinta dan ita gani take duk abun da ta aikata shine sila

Shikuma sir ganin hakai makura yasa ya dauketa yayi bedroom dinsa da ita bai wani jima ba yana mata wasanni ya shiga neman hanya dan ya Kai makura

Jin da tayi kasanta na mata wani irin zafi wanda bata taba ji ba tunda tazo duniya yasa tasan da cewa aikin gama ya riga da ya gama way yau ita ummu salama ce ta tashi da suna budurwa zuwa bazawara ta hanyar zina abun da ta tsana sama da mutuwarta a rayuwarta

Kuka take irin mai cin rai dinnan ba kukan zafi take ba kukan zunubi data aikata take kara karfin kukan tayi lkcn da ta tuna cewa fa yau kafin tayi sallar zuh'hur sai tayi wankan janaba a matsayin ta na wadda bata da miji

Sir kam ya shiga wata duniya bai masan me takeyi ba dan gani yake cikin matansa duka biyu babu wadda zai dinga ma kallan mace indai yana tare da ummun dan gaskiya ya samu gamsuwa irin wadda bai taba samu a wajan matanshi

Hakai awa daya yana tarawa da ita dan sai da yayi three turn ba tare da yayi la'akari da rashin sabawarta ba

Sai da ya tabatarwa kasan da ya samu gamsuwa hadda ya kamata sannan ya sauka daga kanta hanyar bayi ya nufa sai kuma ya dawo ya dauketa ganin halin da take ciki gasata yayi sannan ha bari ta futo tana dingishi kamar wadda taji ciwo a kafar

Tana mayar da kayanta ya fito daga wanka fuskarsa dauke da murmushi shima kayan nasa ya saka ya kama yannunta suka sauko

Musa ne zaune a falon yana zaune cikin girmamawa ya gaishe da sir din inda ya amsa yana mai fadada murmushin sa

Zama yayi yana mai cewa gaskiya wannan karon musa ka cancanci tukuyci mai tsoka dan naji dadi fiye da tunaninka hannun ya saka a aljuhu  ya fito da rafar yan dubu guda ukwu ya bawa musa daya ya mikawa salama biyu

Ganin wannan kudin yasa kaso hamsin nan bakin cikinta ya ragu dan ko ba komai tasan burin ta na farko zai cika a yau ba sai gobe ba

Maganar musan ce ta dawo da ita daga dogon tunanin da ta Shiga

Wayarta da ta bari dazu a falon ta dauka ta bi bayansa kamar yadda ya bukata har wajan mota sir ya musu rakiya yana mai kara jaddawa musa cewa ha kula masa da salama dan ita ba irin sauran bace

#vote
#comment
#Follow @yusufayshat0

NA SADAUKAR...Where stories live. Discover now