made for each other a

11 0 0
                                    

Kekike wannan tunanin sai aka ce miki kamar yarda kike say Kar haka kowa ya Allah ya yaye Miki abinda keda min ki mtsss taja hannun Yar tabar Aisha ta ta faman masifa ita kadai  
Fatima Kuma adaki jadwa jadwa na'am  sauna nakira ki biyu ki kiyayeni kidena yawo duka abinda antie ki zatace Kar kamata rashin kunya dukda nasan ba halinki bane Amma ki kiyayeni yanzu muje muyi alwala muyi sallah lokaci yayi bayan sun idar da sallah jadwa ta shirya tafi islamiya Aisha natama  Fatima habaici

made for each otherWhere stories live. Discover now