episode 1

13 0 0
                                        

Koda Fatima tafi to Bata ce komi ba Asalin labari

Wacce Fatima  Asalin haifaffiyar garin  bebeji ce  mareniyace sunan mahaifinta mallam Yusuf mahaifiyarta Kuma dije (Khadija)  maihafiyar ta rasu tana da wata Tara da haihu mahaifinta Shima yarasu  bayan rasuwar mahaifiyar ta da wata biyu  su biyu kawai mahaifansu Suka Haifa salis da Fatima

Sanda iyayen Suka rasu salisu Yana da shekara 7yrs salisu yaji ciwon rasa mahaifansa sosai duk dacewa yana da kananun shekaru haka ya dauki son duniya ya Dora ma Fatima a uaka ranon Fatima ya dawo hannun kawar mahaifinsu wato Inna mariya Ina mariya de macece Mai kirki Amma Bata daukar raini ko kadan kishiyoyinta suna Jin tsoranta Allah ya jarabci Inna mariya da son Fatima da salisu kasancewar Bata taba haihuwaba haka Fatima gata da soda kulawa agun Inna mariya Inna mariya ta nemawa salisu makaranta tasa salisu said kishiyoyinta suna bakin ciki da it's Kuma sun tsani Fatima da salisu koya Suka musu Abu kaf an Kai duka Inna mariya takari masifarta ta shiru akwai ranar da Fatima tana zoune tana wasa da bebenta (yartsana) kawai sai kishiyar Inna mariya ta fito shegiya sai kyau kamar aljana yay saina ban Miki tabo ajinko Wanda har kimutu Yana Nan ta dauki itacen bakin wuta ta bugama Fatima ya sameta agoshi Fatima tai ihun azaba Nan take tafi ta barta haka Ina mariya tai ta fada da mijin yadawo sukace tamusu kazafi Nan da ya santa komi haka rayuwar ta kasancewar Fatima har tashiga makaranta Fatima akwai hazaka daide gwargwado it kecin nadaya  kwatsam Ina mariya tasamu ciki murna gunta ba magana kishiyoyinta suna ta kula kupar da xa a xubar da cikin har ranar da Fatima azata taba mantawa Ina mariya haihuwa tace ga garunku garin ta haifi danta   namiji akasamasa abbakar Wanda akecema habu yan uwa sunzo su tafi da Fatima, salisu da abbakar Nan kishiyoyin Ina mariya suka sakuka wai Taya za amusu haka saboda Ina mariya batanan shine xa tatattare ya Yan  duka Nan de aka bar Fatima da abbakar

Taf kakaraka Kuna ganin zasu ruke Fatima ,da abbakar wato habu Anya ba wata kulaoliyar siluka shiryoba what ever said mun had wannan shine first novel Dina  sai kunyi hakuri

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Dec 29, 2019 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

made for each otherWhere stories live. Discover now