part one

17 3 1
                                    

Bissmillahir rahmanur raheem
saukar jirgen Azman air kenen a Airport dn malam Aminu kano
idanu taki ta rabawa ko itama xata hangi nata Kamar yarda kuwa kiyi fitowarta daga arrival din ta xare  glasses dn idonta wanda da alama yana taimaka mata wajan gane ,

can ta hango brother ta assim yana daga mata hannu da ihu takarasa gun wanda yaja hankalin jama'a da dama tunda gure ne na al umma  masu tsaki nayi masu kallo nayi ita fa gwanar batama san anayi ba dan tsananin murna ,shekaru biyar rabon ta da dan uwan nata with emotionally ya rungume yayar tasa Ablaaaaaaa yafada muryarsa ashaki kamar xai kuka.

Alhamdulillah the journey is so far ,inafatan xan kayatar daku da wannan littafe ,duk da wannan ne rubutu na farko danai amma nasan ahankali yaro kan suma rarrafe har ya tashi fatana ayimin afuwa inda aka samine da kuskure dan rayuwa sai da gyara da Kuma karbar kuskure

MATAR BABA NAHWhere stories live. Discover now