Kai hamdala ka so, ka yafe kai dariya kai farinciki kayi rayuwa a ranar da kake da ita kaman ba xaka sake samun wata ba
shookraa kenan wacce daga ita har kaninta sukai kiwar junansu kiwa da xoceyoyi baxa su fade irinta ,
rungume dan uwan nata tai kamar xa akwace mata shi wasu siraran hawaye nagane suna xuba daga idonta hannu aseem yasa ya goge mata ,
manga diriba ne yaga kamar yan uwan guda biyu basu da niyyar tuna inda suki
uban dakina mota na jira faa sannan ne ya farga
ablaa muje komota kirar company Mercedes Glk baka suka nufa cekin girmamawa suka gaisa yace barka da sauka shukuriyya barka kadai baba cekin mamaki taki kallonsa asimm ne ya kallita yace wai baba manga mamaki taki jen sunanta radau bakinka assha yan nan ae indai kana tare da ubangida xance dari naki ne.
dariya tayi sai kuma shiru ya biyu baya sai karar radio daki tashicekin nassarawa GRA suka nufa horn akai awane gida mai dauki da no 120 danbaxau road wane ba fillace ne ya bude gate din suka adana motar ama'adananta ,
kallon ku ina taki kamar bakuwa gyare gyare dayawa hakan ya bata tuna wasu abubuwan
xoceyarta ceki da jen dade dawowarta mahaifarta sai dai wane sashin na tuna mata kaddararta wacce tasa ta tafiya inda sai da ta shekara biyar sannan ta waiwaye gidacekin xumude dan uwanta ki jamata jakarta har suka kai ga kofar shiga gidan, da sallama ta shiga inda aseem ki ta kwalawa laure yar aekin gidan kira
aa ubangida na har bakuwar ta iso kenan eh wlh fatan an gyara dakin ko? ae wannnan tun jiya bismillah hajiya
ido kawai taki rabawa amma tsayuwar idon shookura gure daya kan wane tangamiman enlargement daki abangon palourn wane dattijo baxa akirasa tsoho ba amma ashekaru xaiyi 50 sai wata yar kwalisa da ka ganta kaga ma abota nonon shanu yarinyace xaune cinyarta wacce kamaninsu daya da matar kace kaki tayi ta ajiye ta, yaro ne jarire rike ahannun dattijon yana dariya da alama baxai wuce six month
YOU ARE READING
MATAR BABA NAH
Actionshookraa kenan wacce dawowa kasar ta,ta haihuwa bai haifata komai ba sai duhu wanda taki ta lalubin fitilar da xata haska taga ku da inda xata sa kafarta ne amma samun yamata wahala.