GIMBIYA MARYAMA PART 25

201 15 1
                                    

CIGABAN LABARi

Bayan wata biyu Maryam tana a cikin motarta kirar bently tana tuki zuwa makaranta kasancewar saura sati daya sugama karatun nasu a baiwa kowa certificate dinshi.

Sbd haka sukayi planning din hada qaramin party na kammalawa tana isa makarantar takira Aisha wato wata sabuwar qawa datayi a class dinmu ta sanar da ita cewar tashigo makarantar
sai aysha tace to nima nakusa qarasowa kidan jirani yanxu zaki ganni.
bayan wasu yen mintuna saigata ta iso a cikin motarta kasancewar itama gidansu sunada arziki dai dai gwargwado.
tana fitowa ta isa gun motar Maryam itakuma tanaganinta tafito daga motarta suka  gaisa
.
aysha tace ina yen biyu i Hope they are all doing fine

Maryam tace they are all doing great
aysha tace okey yanxu bari muyi sauri mutafi koh kinsan wannan matar batason jira
tace let's go.

suna shiga class din sukaga ba'ayi wani cika sosaibah sai sukaci gaba da hirarsu bayan wani Dan lokaci duk sauran mutane din sun iso sai akafara musu karatu a cikin class din ba'ayin Hausa kokadan sbd anason suqara kwarewa gurin yin communication da mutane Wanda a halin yanxu  alhamdullilah sun kware sosai zasu iya zuwa ko ina kuma suyi turanci a fahimta.

bayan antashi kowa yafito a gajiye suka nufi gida.

tana isa gidan tashiga cikin parlour agajiye saita hango hanifa kwance akan kujera tana kallo tana ganin Maryam tamike zaune tace aunty Maryam welcome back

maryam tace my dear sister yaushe kikazo
hanifa tace tundaxu mukazo nafito daga gidan qawar mama ta aikeni kuma gidan nan kusa da unguwarkune shiyasa kawai nace bari nabiyo nakira wayanki akashe

Maryam tace eh wlhy banida charge ne ta zauna a dayan kujerar tanakiran mai aiki data kawo mata juice mai sanyi.
tace yasu mama da ashram

hanifa tace ai tare mukazo dashi yana dakin ashraf yana bacci

Maryam okey bari naje nadanyi wanka nasaka light clothes saina fito musha hira koh
hanifa tace okey toh saikin fito.

bayan minti goma tafito sanye da gown red ta saki dogon gashinta  tayi mata kyau sosai dukda rigar tashan iskace

hanifa ta kalleta tace aunty gsky haryanxu kyaun kifah yananan saiqaruwama yakeyi dama ace yayana yananan yaga yadda kika qara kyau

maryama tayi ajiyar zuciya tace wlhy sis kedai abun yafara damuna nifah a gsky idan  har yakai qarshen wannan month din bai dawobah to gsky zanje na iskeshi achan
hanifah tace gsky haka yakamata sbd nima nayi kewarshi sosai kinsan ma meyakamata muyi

Maryam tace no saikin fada

hanifa tace Yakama muyi masa suprise visit.


by Maryam ashutrah

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Apr 05, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

GIMBIYA MARYAMA (Cigaban Labari)Where stories live. Discover now