🎯🎯🎯🎯🎯
🎯🎯🎯🎯
🎯🎯🎯
🎯🎯
🎯
     *ADALILIN*
       *MATAR*
        *UBA*

🎯🎯🎯🎯🎯🎯
🎯🎯🎯🎯🎯
🎯🎯🎯🎯
🎯🎯🎯
🎯🎯
🎯

*BISMILLAHI RAHAMANU RAHIM*

Writing by
Khadija Usman Saleh

   *Jikar hajiya*

🅿:1⃣To2⃣
______________📖Ahankali take tafiya kamar batason taka kasa da,alama dai cike take datsoro Domin daga dukan alamu akwai tsoro atatare da ita tafiya take cikin sanyi jiki harta iso kofar wani gida gidane ginin bilo amadai da ,alama ginin yajima Don duk yatsage  taxo daidai kofar gidan sainaga tatsaya tana shafe  hawayen dake fuskar ta😥.

(nace to ikon Allah🤔komi yafaru da,ita haka take kuka.)



Saican tashare hawayenta tasaka kafarta tashiga cikin gidan jinayi  tana cewa 

"ya Allah kasa baba bai dawo gidanan ba😯"

Nikam  nace lefine kikai😂.

cikin sanda tashiga cikin gidan tare dayin salama Aiko naji abunda yasa nalabe jikin katangar gidan

"kedan ubanki Deeje inakikashiga tundazu nake nameki saboda tsabar iskanci kinje kinyardamin kudin sanan kinzo kinabimin katanga."

matar dake cikin gidan tafadi haka Wanda akala zatakai shekara 48 zuwa hamsin.

itakuma Deeje saijikinta yadauki rawa tace

"Don Allah Inna kiyi hakuri,Allah nabi sawun kudin bansamuba."

tafada tanamai cigabada kuka😢 Aiko Nan Inna tayo kanta tafara dukanta shegiya me fuska kamar diyar aljanu walahi Baki isaba yarinya kinzamemin fitina agida saiduka take tana masifa Deeje nakuka tana

"Inna Don Allah ki hakuri walahi badagangan nayardaba,Dan gidansu Umarune yake tsokanata Yana watsan kasa harnayasar Don Allah ki hakuri."

tafada tana kuka inako cewa take karyakike shegiya yausena balemaki kafa agidanan dakyar tasamu ta kwace takoma zaure tacigaba da kuka.





Tanamecigaba da kuka saiko Taji salamar baban cikin gidan Aiko Nan cikinta yabada watara Kara kuuuuuuuu😳

" yau nashiga uku🙆🏻." tafada  Aiko nantamike jiki nabari talabe bayan Dan kyauren dake jikin kofar gidan baban yazo yashige Yana salama yaji Inna salame nata ruwan masifa yace

"salame lafiya kiketa fada babukowa?"

saifa naji Innar nacemashi✍🏻

🤪🤪🤪 *Gawani sabo masoyya nadawo maku anan da labari metaba Zuciya labarin rayiwar Khadija labarine mecike da tarin tausayi nishadi dakuma soyaya*

Sainaga yanda kuka karbeshi zancigaba insha Allahu dakuma gudun mawarku da goyan bayanku🥳

   Taku harkulum wato jikar hajiya😉

*Writing by Jikar hajiya* 🤾🏻‍♀🤾🏻‍♀🤾🏻‍♀

A DALILIN MATAR UBA.Where stories live. Discover now