*🎯ADALILIN MATAR UBA🎯*
         *1441H/2020.*

®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION.✍🏻*
_{Gaskiya daya ce daga kinta sai Bata burinmu mu fadakar da al'umma domin ribantar Duniya da kuma lahira.}_

        🎐G.W.A🎐
*GASKIYA DOKIN KARFE.*

*WRITING*
      *BY*
*JIKAR HAJIYA*

*_wanna book tunga farko har karshe sadaukarwace agareki my dear mmn Adnan_*

*Kuyi hakuri dajina dakukayi shiru kwana biyu banji Dadi,ne inagaisuwa ga daukakin masoyya Baki daya*

*Bismillahi-rahamanir-rahiim*

Pege7⃣to8⃣

________📖 Deejah nafita takama hanyar makarantarsu data kasance, makarantar gormnaty.

Ahankali take tafiyar harta iso bakin Gate d'in school dinsu tanashiga tawuce cikin class nasu, tanashiga wata matashiya kamarta tace Khadija ahankali tadago kyakawan idanunta tasaukesu kanme kiran nata,tace "na,am zainab".



Zainab tace,"d'azu kamar zan shiga ta gidan ku nace ko bazakizoba,shine kawai nataho".

Khadija tace "uhm aitunda Naga shiru nasan kin,wuce".

suna cikin maganane malaminsu yashigo,duk suka Mik'e suna fad'in good morning sir, yace morning class' sit down, kowa yakoma yazauna Nan yafara darasin dazaiyi.







Haka har Time natashi a school yayi suka jero suna tafiya,ita da Khadija
Zainab ce tace,"Ni Khadija meye ke damun kine kwana biyu nan?, duk kinzama wata silent ko baki da lafiya ne?"

Tafada da alamun damuwa afuskarta!









Murmushi Khadija tayi Wanda iyakarsa labanta,tace,"zainab kinfiye damuwa saunawa zan fadamaki Babu abunda ke damuna".

"hmm" shine abunda zainab tace'bakomai Khadija yanda nadaukeki bahaka kikadaukeniba.


"Khadija tace bahakabane nafadamaki Babu komai idan akwai zanfadamaki zainab tace Deejah dabansan halin,kibane shikenan bakomai yawuce.


Haka suka cigaba da hira, harsuka zo daf dagidan su "Khadija Wanda tsakanin gidajen,nasu banisa gidansu Deejah shine afarko idan kashigo layinsu,idankuma kana fitowa,to nasu zainab Zaka fara zuwa gidansu zainab Yana gefe danasu Khadija tadan baya kadan, to anan sukai salama kowa tawuce cikin gidansu.




"Khadija tanashiga gida ta rangada salama, cikin muryanta me sanyi dakuma Dadi bawanda ya amsa duk da kuwa cewa akwai mutane acikin gidan,tanashiga ta iske "Inna salame ita da bakuwa harkasa ta durkusa tace da Matar Ina,yinni kamar Bata so tace Lafiya sum sum haka tawuce cikin kango dakinta Wanda yake tunamata abubuwa da,dama.




Kafin tacire kayan makaranta, azuciyar'ta tanacewa wane kalar rayiwa nake! Saiga hawaye sharrrr, haka tagama cire kayan ta dau wata kodadiyar atamfar'ta tasaka tafita domin Fara aikin gidan kafin "Inna tafar bala'i.




*Muleka Bangaren Muttalaf*
Ahankali yakefitowa daga sashensa,cikin kwaliyar, sut Wanda sunyi mugun karbanshi abunka ga kyakyawa, kofar Pat din Mom nashi yanufa ahankali yake noking,daga ciki Tai mashi iso ahankali ya bude kofar yashiga.




Tanazaune kan hadaden gadonta Wanda yagaji da haduwa, cikin sanyi murya kalar,nashi yake gaida mahaifiyar,tashi ta,amsa tare Dace,wa son karde har kafito yace eh Mom aiki Yana jirana dayawa a office Sanna akwai alkawari damukayi dawasu zamusai Kaya awajensu to inaso naje nasamesu muyi magana, Mom tace shikenan,amada kayi break kafin katafi, gashi nasan anhadamaka, saboda kada kafita baka karyaba, yace oh, Mom kinsanfa bana break irin Wanna Time din tace to kadaure ko tea,ne kasha yace Tom Mommy,na tafi takowa.

Mom ce tace ja,iri kawai, yace Mom natafi, tace' to son Allah yabada sa,a adawo Lafiya,yace Ameen my MoMA.


Yanna daya daga cikin abunda kesashi farinciki Adu,ar mahaifiyar,sa hakika yayi Dacen uwa tagari, shiyasa kulum yake Adu,ar Allah yabashi ikon farantama mahaifiyar,sa.


(Nace Ameen hakika Babu abunda zamu biya iyaye dashi saide muce Allah yasakama, 'yayenmu da aljana Allahuma Amen)



Yanafita,yazabi daya daga cikin gala gala motocin,sa fara tas da ita anwanketa sai sheki take, yashiga maigadi yanadago, Masa hanu yanamashi adu,ar asauka Lafiya uban gidana, 
(nace lado wanna Adu,arko bada biyu kakeyintaba  Ameen lado)

Yana Isa bakin company  get Man,ya wangalemasa tafkekiyar get din dake Baki yacina hanci motar,sa ciki.



Yanna kokarin fitowane, ya hangi Motar Aminin,sa  tanashigowa, hakane yasa yatsaya Saida yashigo Sanan yafito.


Ahmed kenan Wanda yakasance Amini agareshi.



"Ahmed ne yanufoshi yanacewa Kai Man' yau munzo atare murmushi Nan dai Yama Ahmed dinma, Nan yabasa hannu suka gaisa, Yana maitanbayarshi hajiyar,sa yace hajiya tana Lafiya yaude zatayi tafiya Wai gara taje ziyara kauyi,kansu, andade ba,ayi ziyaraba.


Muttalaf"ne yacemashi hakan yanadakyau Nima Mom tamatsa Wai naje nadubomata su kawu, yafadi haka Yanna wanni yamutsa,Baki kamar yaga abun kyama, Ahmed ne yace, eh aiyakamata Gaskiya zumunci,ne yanzu sai andaure, musaman mu ma,aikata'kulum muna busy' yace hakane zanduba inasamu time zanfadamaka, saimuje Ahmed yace bakomai "Man, sainajika daf da suka iso bakin office dinshi anan suka rabe kowa yakama hanyar,shiga office nashi Don gudanar, da aikin dake gabansu.
✍🏻

_kuyi manege wanna ma dakyar nayi ku hada da sorry,  saimun hadu a next pege_

Taku harkulum
   *Jikar hajiya*

A DALILIN MATAR UBA.Where stories live. Discover now