6

681 11 2
                                    

[2/13, 18:32] Jikar Hajiya: *°🔘°A DALILIN MATAR UBA°🔘°*
               *1441H/2020M.*
             


®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍️*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_

      '''🎐G•W•A🎐'''
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*

*NA MARUBUCIYA:-*
*JIKAR HAJIYA✍🏼•*

~Wattpad @GaskiyaWritersAsso.~

~Wanna book daga farko harkarshe sadaukarwa kice dear mmn adnan😘~

*Pegen nakune real gidan ladingo fan's kuyi yadakukeso💃🏻💃🏻💃🏻 inkunso akaranta inkuki kuhana mom sayyed🤪*

_ƳAR'UWA SHIN KIN FARA KARANTA LITTAFIN *AIKI DA ILIMI YAFI AIKI DA TUNANI?* Littafi ne had'akar 'Kungiyar *GASKIYA WRITERS ASSOCIATION* Tabbas GASKIYA d'aya ce daga 'kinta kuma sai 'bata._

_Juwairiyya shahararriyar marubuciya ce wacce ta shahara a rubutun published novels, a kwana a tashi har waya ta bayyana wadda neman 'karin d'aukaka ya sanyata aikata abinda zata dad'e a rayuwarta tana dana sani, ta haifarwa kanta illar da har 'karshen rayuwarta zaiyi ta bibiyarta, menene wannan abu da ya faru da *JUWAIRIYYA?* , *KHALID da FAREEDA*, *ƳAN MATAN ZAMANI*, *ILHAM and her husband JABIR* all Find out in *AIKI DA ILIMI*......_

_Littafi ne da yake magana akan rayuwarmu ta yau, ya ta'bo writers har ma da readers na online BAMUYI WANNAN RUBUTU DAN CIN ZARAFI BA KUMA MU DANGANTASHI DA WANI KO WATA BA SAI DOMIN TUNATARWA, QAGAGGEN LABARI NE, sauran kuma sai kin nema, I recommend this book to you Readers and Writers, domin ya ta'bo mu dukkammu, ya ta'ba rayuwar da take gudana a yanzu, Kar dai na cika ku da surutu, Kar dai ku manta......_

*AIKI DA ILIMI YAFI AIKI DA TUNANI.* roamng on your screens👌🏼*

*SHAFI NA 12 📑*

*__________📖* bayan" khadija ta idar da sallah ne hajiya tace, asabe taimata kiran khadijan.

     Ad'akin tasameta tanazaune da carbi ahununta,lokacin 2:30 "tace kizo "hajiya nakira.


    A fallo sukasameta azaune, guritasamu akasagefeda hajiyan,tazauna tasake gaisheta, hajiya ta amsa cikin sakin fuska.


Tace"yauwa khafija abundanakeso dake, ki aje hankalinki guri guda,kid'aukeni tamkar mahaifiya agareki,aikinki shine share-share dagoge-goge.



Nagode"khadijan ta iya cema hajiyar kawai, domin jikinta yagama sanyi,dalamarin rayiwa," wai itace atangamemen gidanan, wanda ko,abarcci bataimafarkin shigansaba, hajiya"takatsemata tunani,"taredacewata, muje inunamaki part d'in d'ana danawa.


Tashitayi,tabita tanunamata koina, tukuna tahaura sama.

Khadija"tsumu tayi awaje guda, daga k'arshe tayanke shawarar tashi, taje wajen,asabe .


Tasameta tanata, kiciniyar d'ora lunch,saboda oga muttalaf yanagari, shiko yanason abinccin ganye.


Temakamatatayi,harsukagama aikinsu, sukayi sallah la,asar sukazauna sunata'ba hira.


Saboda ita khadija,"hajiya "tace yaubasaitayi aikinba,
angyara ko ina.

Ahmed ne "yace nikam man yaushene zamuje garinsu Mom d'ine, wani tamutsa bakiyayi,yace"sonake sainasamu free,kaga inada ayuka, dayawa this week d'inan, shikenan man, amma tunda Mom tanason zuwan yakamata muje, "ok zanyi tunani.


Tsadaden agogon hanunshi yaduba,yaga har 5:30,yace friend tashimuwuce, nikam yauduk nagaji,yafada'a yanawani karkatakai, kamar amasa dole amaganar,.



You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Feb 16, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

A DALILIN MATAR UBA.Where stories live. Discover now