Assalamu alaikum wattpadians/padders, ina gaisuwa,
Zan fara da neman afuwar duk wanda labarina yayi kama ko yanayi da rayuwar sa, sbd hakan bai kasance da niyya ko kuma cin zarafi ba, qirqiraren lbr ne, duk abun da na rubuta a ciki imaginations eina ne nake so in yi sharing da ku masu karatu.
Ga wani sabo zai fara zuwa muku da nasa salon, mai ratsa zukata dafatan zaku biyoni don jin labarin wannan zuriar ta malam taju, mai tarin darussa a ciki.
'lbrn zai nishadantar,ilmantar, ya fadakar/waazantar, ya kuma taba zuciyoyin ku, zai kuma qara bayyanar da muhimmanci ilmi a garemu.
zai iya fara zuwa muku yau ko gobe ko kuma in na gama AUTA ya dai danganta da in na samu lokaci nayi typing dan na fi son in dan yi da yawa yanda zaku na samun update akai akai.
Kar na cika ku da surutu sai kun ji ni.
Lastly don't forget to vote, comment and share, it would really mean alot, and will also give me the courage and energy to write more.
#Atize
YOU ARE READING
KUSKURE DAYA
FanfictionArziqi da yaya sune silar farin ciki a gurin dan adam, a duk inda mutum ya samu daya zai ta qoqari wajen ganin ya samu dayan, in kuwa ya rasa za ka same shi cikin yanayi na rashin walwala sai dai masu tawakkali su kan mi qa ma Allah lamarin su har s...