SARAUTAR TA MUCE
🤴🤴🤴🤴🤴
(. The THRONE BELONG TO US)
WRITTEN BY
FATIMA NAMzBISMILLAHI RAHMANI RAHIM
PG1 🤴🤴
MASARAUTAR KANO
Wani saurayi na hango zaune a cikin wani makeken kujerun SARAUTA saurayin ba za a ce mai fari sosai kuma baza a sa sa a sahun bakake muscle pack idinsa babba neh irin na karfAfen maza pink lips idinsa sai shinning yake sajen sa kwance yake gwanin sha'awa eye lashes idin sa dogo ne kamar na mace gashinsa cike take Kuma baki kirim irin na bafulatani idanunsa brown neh irin watrish eyes idin Nan sai mutum ya dauka kuka kake, wato yarima muhammad Sameer lamido mustapha amma an fi sanin sa da magaji Koh yarima
Miskili neh sosai Don bAi cika mgn idan bada ammin sa ko mai-martaba Koh anty SADIYA or amininsa Sadiq mutum neh simple Amma ba za ka Gane ba,ba ya shiga harkar mutum ya tsani shishigi bai daukan reni kannensa duka shakar sa suke don bAi daukan nonsense.
Kwankwasa kofar akayi sai da yayi 5minute ya ba da izinin shigowa wata yrnyr da ba zata wuce shekara 17 ba tace gud morning Yaya ,nodding kansa yayi hadiye yawu tayi tace dama Yaya ammi tace ba ra ka zo kayi breakfast ba muryarsa ce cike da nutsuwa yace in zuwa fita tayi daga dakin daga dakin ta nufi hanyar falo fita daga shashin tare da hamdallah don Abu kadan kayi mistake a fillin sa .Kiran sunanta neh ya dawor da ita hayyacinata, Jin muryar Sadiq abokin yarima na juyo na e barka ga warhaka Yaya yace kema barka , yarima magaji na Nan nace eh na barka lfy tare da wuce wa don yanayin 💓 beat nata ya na canza kasa Gane wani yanayi take ciki idan Sadiq ya zo.
wucewa yayi shiga yayi tare da Zama a kujerar da ka kallon kofar Kiran wayarsa yayi , yarima da har yanzu bAi motsa daga inda yake wayarsa ta dau Kara har ta katse sake Kira akayi sannan ya daga Sadiq yace barka da warhaka yarima gani a shashin ka ,toh ya furta tare da ajiye wayan shiryawa yayi ya nufi parlour baki kamsin turaren sa ya sanar da isowar sa Sadiq tashi yayi tare da Mika mai hannunsa gaisawa suka yi sannan Sadiq yayi gyaran muryaa I have a strange feeling likitan Nan ya fada wa mai-martaba lfynka kalau don jiya ya aika a kirani ya ringa tambaya na , den meh kace cewa nayi dama Dr shureim zai sauka jibi a kasar Nan abban asibitin Royal muna da contract gobe ya maganan gimbiya jalia tsaki yayi yace tana masarautar su sai next year zata dawo ok Allah ya kaimu ,ya mgnan schedule ka kammala shi Sadiq yace uhm it's done zamu hadu da masu kwangila yace well done guy sadiq da ya iso kofa yace don't worry idan ka samu lfy zamu aura maka ita , gawro kawai murmushi yayi tare da girgiza kansa yayi
baba na dawowa inna rabi ta fada Mai karya da gaskiya da haka ma gogga da laure tun kamin ya karasa sahshin mu ya fara Aysha keh har kin Kai matsayin kin tura yaranki sun je gidan Yar goggo su ci mata mutun ci ta har zaginta tayi kawai ki fito fili ki zageni hankalin ki ya kwanta ki kiyaye ni Aysha,ke kuma bilkisu daga yau na rabaki da yaron nan Mahmud,muna ciki muna saurarun abun da yake fada Raina barci yayi ganin Inna ta Yi shiru,shi ya Kara ban haushi a dake ka a hana ka kuka , tun ina karama na tashi naga a ana wulakanta innarmu ,tun tashi na a gidan bana daukan reni yan gidanmu Bana ragar musu duk Dan iskan daya Gaya min mgn ramawa nake don yan gidan mu ba Wanda nake Shaka in Banda baba da yah abbas da ya muhsin Don tsaye suke a kaina
🦋🦋
🦋🦋🦋. Labarin gidan mu🦋🦋🦋Mahaifin mu Wanda aka fi sani da mlm suleiman abdullahi gurel Dan adamawa ne acikin local government din gurel ya kasance da tillo ga hajja hauwa,u da Abdullah suka Haifa yayi karatun primary har zuwa secondary anan ya fara aikin sai da robbobi a kofar gida ana Nan kwatsam mlm abdullah ya fara rashin lfy kwana biyu ya cika Kiran mahalicinsa mlm sulei yayi kukan rasuwar babansa , wata biyu aka raba gadon inda yayi amfanI da shi ya Bude shago a kasuwa ana sanar sa ta fara habbaka har ta Kai ga yafara zuwa kano ya tsaro Kaya, anan neh suka hadu da laure suka fara soyyaya, laure irin matan Nan neh masu burin, da son maza kasancewar iyayenta Basu da karfi takan siyyar da doya , taliya da kunu anan ne suka hadu anan suka fara soyyaya har ta Kai ga auren watansu tara da aure ta haifi yaro Amma bAi zo da Rai ba taji bakin ciki sosai ana haka.mlm sulei ya kara aure inda ya auri rabi Yar kanwar Inna tuni laure ta juya wa hajja fuskar kasancewar Tana ganin Inna neh ta zuga mlm ya Kara aure
Bayan shekaru 6.
Bayan kaura da mukayi mukadawo kano.
Haihuwa ta dawo gasa a gidansu Inna laure ta Haifa yara hudu wato ya abass ,anty zulfatu, anty rahina da marigayin Nana wacce ta rasu
Sai Inna rabi inda ta Haifa yara uku yah mushin,anty Salma ,anty fauziyya .kwanaki sun dawo watanni mlm sulei ya hadu da Aisha Yar gudun hijira ganinsa da yrnyr ya kamu da sonta Kuma suka yi alkawarin aure kamin hajja ta yarda sai da aka Kai ruwa Rana bayan kwana biyu da auren su ta fara samun tsangawma daga hajja ,da kishiyoyinta ganin Bata biye musu sai Inna rabi da laure suka hada hannun don su ringa musguna mata idan mlm ya fita wata biyu da auren mlm yafara baya baya da ita ba kamar dah ba shekara daya Amma Koh batan wata ban taba ba ,abun ya dawo koh mlm ya Dena kulata bayan shekara biyu laure ta Kara haihuwata na namiji Ahmed da Nana , inda Aysha ta Haifa ummul khairi Aisha ta sake samun ciki inda ta Haifa bilkisu kwana DAYA da haihuwar Inna rabi ta Haifa Zahra murna ba 'a mgn shekaru na wucewa matsalolin sai taruwa yake. wa Inna don baba ya Dena kulata muka shiga makarantar gwabnati tun Inna karama Allah ya hora min kwakwalwa ga neman tsokana don bana Jin tsoro idan malami ya dakeni sai na tabbatar
An tashi sannan in bi malamin mu chase shi ,lamarin baba kuwa sai karuwa yake don arzikin sa ya ja baya sosai hatta su Inna laure ya Dena musu abin arziki, hatta Kaya baba ya Dena Mana abinci daga kanzo sai masara wahalalun gidan sai karuwa yake wa innarmu, shekara na goma Sha daya na shiga makarantar secondary a lokacin anty khairi ta ke aji hudu shekaru na ja na game aji uku anan na hadu da Nadiya Yar kasan anguwanmu iyayenta masu Hali nee ta mu ta zo daya don son da muke wa juna harta Safi iyayen mu mataNi kuwa nace Allah yasa🤣🤣🤣🤣🤣🤣