era

52 3 0
                                    

SARAUTAR TA MUCE
                            🤴🤴🤴🤴🤴🤴
    (THE THRONE BELONG TO US)
             WRITTEN
                      BY
         
                     FATIMA  NAMz

                      PG 2

Haka rayuwa ta cigaba da Zama a gidanmu Inna ta Haifa auta Walid da walida alokancin su anty Salma sukan je tallah don suna aji shida na makaranta suka fita ,  watan Walid biyu Allah ya Masa rasuwa ba tare da ciwo  munyi kukan rashin SA  sannan muka cigaba da rayuwa kamar yanda take a da innarmui tayi sana'arta wato Nika inda take samun rufin asiri mamman besty wato Nadiya ita ta sai wa Inna da farkon kin karba sai daga baya  haka take ciyar damu da sutura mu ,min San muna da mahaifi Amma suna ya Tara don bAi ya manna komai na rayuwa Ina pry1 ya Dena bamu kudin makaranta, hajja kuwa tsula tsiyar ta take wataran na kan tanka mata   bata cika shiga harka na don ba abaya nake wataran don ganin iko na takan rangwata mata ,

                 CIGABAN LABARI

Inna rabi da laure neh a cikin dakin , laure tace rabi kina ganin  duk aikin da mukayi wa matar Nan ba yayi tace bari  kawai asiri fa ba ya kamata Abu guda daya ga wancan ummul mun Mata Amma ba ya Hana maza kallonta kodai itama da na ta Shirin  meh zai hana   mu kunsa mata takaici muje gun malam tsire ya tura wa yarta bilkisu bakin aljani da zai hana ta aure,  don ni tafo ban haushi akan daya fa shi allah ya hore mata kyau ,kuma bata ganin mu da gashi king muka kulla mata shi sai ta zauna da uwar ,tafi sukayi tace mutumiyata kanki na ja shi yasa na ke sonki .

           Masarauta
Mahmud neh zaune ya zuba tagumi sai kace Wanda aka Mai mutuwa  shi  abun da  mahaifiyarsa wato kilishi furta shi ke damunsa oh Allah meh ke shirin faruwa dashi Auren Dole at his age yayunsa duka ba a musu auren Dole sai shi yake da bayan hannunsa he feels something is about to happen to menene dafa sa da akayi ne ya dawo da tunanin sa  yayansa neh mafi soyuwa acikin ransa atsaye yayansa yarima muhammad Sameer wato lamido  fashe wa yayi da kuka sai kace na mace sai da yarima ya tabbatar his done sannan ya zuba mishi ido cikin sarkewar murya yarima Zama yayi tare da rankwafa kan Mahmud yace don't let that tires drop goge fuskarsa yayi ya daga kansa yace  yah could u believe it mom zata min auren Dole at my age , I thought an Dena WANNAN auren wa re  in the 21st century our era is different from there's, I told her about Sophie she said ba zan aure ta ba  because baturiya ce , I don't know what to do am really shattered  yarima kallon kanin sa yayi Cike da tausayi he knows how it feels  when he lost everything yace u should make her proud proof ur self to her ance abun da babba ya hango yaro Koh  ya hau bishiya ba zai taba hango wa ba  try to understand momyn ka ba zata taba Zama ma abun da zai cutar da kai Mahmud rungumar sa yayi yace tnx Bros u are the best  tashi yarima yayi yadan Yi tfy duk Wanda ya hadu da shi sai gaida shi duk da ba amsa wa ya ke ba  wani sashi ya iso babba Yana da girma sosaihaishe shi ake Amma Koh ya juyo da alamu sun Saba da shi don Basu damu ba wuce falon farko l yayi ana biyu na hango wata mata a zaune akan kujeran SARAUTA fari bayi neh guda biyu a gefen taking sallamar yareema suka tashi tare da gaida shi Zama yayi ahannun Daman matar ammi ya Kira sunnan ta Wanda  aka Kira da ammi dagowa wa tayi kaman su daya da yarima ta barci yace magajina barkan ka da safe yace ammi Kema barka kin tashi lfy how was ur night tace alhamdulillah it was great kun Yi mgn da  jalila yace nooo ,ammi  Ina ganin ba amfanin jira na da za tayi  we should just separate   this relationship ,am not all right a matsayin ta na mace tana da rauni I need to fulfill her dreams  as a man which I can't afford her don't worry haka Allah ya kaddara I would never  be a man ,tausayin😢😢😢danta ne ya kamata tace I believe everything has a reason i believe 1day u would be a man of just like ur father,canza chapter tayi tace every time I look at u I see my Aysha in u I wish she never left

          ******************

Zaune muke dukan mu ni , walida da anty khairi Hira muke gwanin sha'awa idan baka San mu zaka dauka my yan uku ne banko kofar da akayi ya tsayar da hirar mu Zahra ce da hadiza lfy na fada harara Zahra ta banka min tace in lfy Zaki gan mu anan neh rike kwankwaso tayi ta nuna ni da yasa Ina Mai gargadin ki da ki fita  harkar suleiman Mai shago in ba haka ba  sai kin fada wa ayya zakin ta juyawa nayi na kalli walida nace auta mgn take neh ko girgizan lebe walida tace sai dai haka don motsi kawai take yi,nace malama 🧕idan kin gama kofa a Bude take,ke na ma Miki alama da  leftovers sai kin gama sai in dau ka ,am not like u    hadiza  tace kar ki tsaya fada Mana bakar mgn  in bahaka ba walida da ta gama kuluwa tace Mai zai faru in bahaka ba meh zaki iya look at ur self from hair to toes u look like 1 chimpanzee Anya kina kallon madubin ki kuwa fada mata dai har naji iskar dakin Nan ya fara canza wa kwafa sukayi tare da fita anty khairi tace meh na biye musu yanzu Zaki jawa Inna zagi ,ba ta gama mgn muka ji muryar Inna na fada yan iskan yara ba zai wuci uwarku ce jahilar tun da ta hanaku aure sai mai mota ayyrr mu yayyan na mu har kofa ake zuwa ana rokar fitarsu tsabaragen bakin jini da kuka gado daga uwar ku,tasi nayi nace Kinga gidan kin gama ki tafi kin cika Mana kunne da surutu kar kuga muna muku shiru shiru mgn ne ba tsoro ba, a bar Nemo musu maganin Nan don ba Zama din din din yake sai anjima Inna rabi ji tayi kamar an watsa mata ruwan zafi ajiki tana zage zage ta nufi dakinta  da yamma bayan sallar isha'i aka taramu goggo da baffa gyaaran murya yayi yace kamar yanda kuka sani shagon na ta mutu kasuwa  ta daina tfy to daga yau na daina ciyar daku kudin  shefene Kuna  da Yaya mata da maza ba zasu rasa Abin baku Wanda  baku da shi sai hakuri KOWA da ka gani fuskarsa ba walwala especially su Inna rabi innarmu Bata damu don ba sabon Abu bane a gurinta  taciyar da yayanta ga sana'arta mashallah  baffa cigaba  da mgn  keh zulfau kin ce yaushe za a kawo Kaya gyara murya tayi cike da kaudi  gata  Abba yace Abu yayi kyau,kunga Addan ku Salma da suwaiba da rahinatu har sun yi auren sun haihu, ku Kuma zarau, hadiza da fauziyya ku ce wa magaba tanku su fito ku Kuma Aysha ban Gane abun da kike nufi Kika hana yara fitar da Miji ke gaki sai Mai kudi zasu aura , ni da walida ta gefen idanun mu muke hararar sa,
            Kowace mu muka nufi sashin mu Zama muka yi akan gadon mu innarmu tace kar ku damu kunhi rayuwa haka ta gada  insallahu in lokaci yayi zai kawo Miki miji Mai albarka tausayin 😢 😢 innarmu ke ratsa mu WANNAN wani irin gida, Koh uba can ce kullum sai ta zub da hawayen a boye nayi ta fa da min haka muka kwanta zuciyar KOWA ba Dadi ,ana Kiran sallar asuba a kunne na nafila nayi tare da tada sallah  na Kama  karatu tare da tashin walida da tun dazu aka tashe ta Amma tayi bursu
                 *********
Yarima na fita ya saki wani murmushi yace jalila I would never  be ur husband fada ya nufa iso aka Mai gun sarki   ya shiga dogarayi sai fita suke don WANNAN dokar sarki ne duk lokacin  da zai Gane da iyalansa toh fita ake a barsu su kadai Zama  yayi a kasa yace Inna kwana Abba lfy maagajin gari har na turo a duba min Kai  yanzu don I was expecting u yace na tsaya mgn meh da Sadiq akan mgnr company na magajis architecture sarki yace to har kunyi mgn da shi Kuma ya isar da sako na yace naji Abba inshallahu zan je yace yayi kyau sallama ya Mai ya koma sashin ammi abincin sa samu   a hankali yake ci sai kace Mai ciwon baki  afra  ce ta fito cikin shirin ta na  Riga da siket an Mai dinkin zamani sai daukan ido  yake ta yafa gyale a kafadar ta ta nufi inda ammi  tace granny na tafi neman admission tace ah dawo lfy da sauri ta fita don  yau ta makara  ta hau motar 🚗🚗🚗🚗🚗ta  wacce ake yayi  na 2020 tfy take Tana gudu allah Allah take kar ta samu  layi
             ************
Shiri na keyi Nadiya na gefena  tace besty yi sauri fa kisan akwai aiki. A gaban mu  nace kin cika matsi Ina nayi na shiga dakin Inna nace mun tafi Mika min dubu goma tayi tace in case kudi ya MUKU short ta fito tsakar gida,  Nadiya tace Inna mun tafi tace to  adawo lfy kar ku Kai yamma amsa mata mukayi da to  muna fita daga gidan mu  muka hau kwalta sannan muka samu mashin tfy mukayi sannan muka biya inda ake registration da komai layi muka samu Zama mukayi. a inda aka tanadar  afra Kam sai danna wayar ta take yin jin an zauna kusa dA ita ta dago kamani  innarmu ce hadiye yawu nayi don da  don tana budurwa ba sak innarmu ce haka ma Nadiya ta tsaya kallon mu dakyar nace hii tace am Fatima ibraheem lamido but u can call me afra nace bilkisu suleiman  Nadiya ta Mika mata hannun fatyma El Bashir tace nice to meet u muka ce ur welcome Hira muke yi har layi ta zo kan mu sai da ta Hira muka gama cafeteria muja je don cin abinci nayi order na jollof da nama sai fanta , Nadiya  rice da stew tayi order na kaza  afra da waiter ya zo tace I would order pepper  chicken with  7meat pie kallon ta muka yi na San su Nadiya na da kudi Amma Basu Kama kafar  yrnyr Nan na ay Yana arai na cin kadan tayi zamu bada kudin ta Mika card idinta tace ki barshi ta Mika wa waiters murmushi muka mata fita mukayi Tana rike da ledan meat pie guda uku mu juyo muka ce nice meeting sai anjima  Mika Mana ledan tayi kin karba nayi ban San ya suka kare da Nadiya  muka koma gida

SARAUTAR TA MUCEWhere stories live. Discover now