🤴🤴🤴🤴🤴🤴🤴🤴
SARAUTAR TA MUCE
🤴🤴🤴🤴🤴🤴🤴🤴
WRITTEN
BY
FATIMA NAMz
PG 3
Ina shiga gida afra ta fara ammi , granny na ga Mai Kama dake murmushi ammi tay itace haba ammi's beauty mumushi afra tayi tace Ina Bros yake ya tafi aiki Koh kin manta 1st day of work ya kamata he is back yanzu ammi Bata Kara sa mgn aka shigo da sallama kaman ni yarima na hango in naka lura sosai toh zaka dauka yarima Muhammad Amma WANNAN yafi fuskar kuruciya wato yarima Abdullah (Salim) auta agun ammi Zama yayi a kujerar tare da barbaje wa akai yajuyo ga fuskar sa zuwa ga ammi, sannu da gida sweet ammi tace har ka tashi ne auta fuskar tausayi yayi Allah umma baking ga yanda bayana ke ciwo da hannu na aiki na Ringa Yi 30mint kaje kaci abinci am really tired har naji aikin ya fita kaina afra matsowa tayi tace Bros ammi kawai ka gani Koh ya nayi sabon kawa meh Kama da ammi yace hava dai beauty tace Allah sunnanta bilkisu Amma naji kawar ta nace mata Yasmin yace don't worry zamu ga wacce ta dauko tsadar fuskar sweet 💓 afra tace har taso tafi ta Amma kin San ammi tafi kyau gimbiya khairi mata a gun mai martaba ammi nuna musu yatsa tayi kun ci gidan ku afra tace tana Kama da yah Sam Amma sai ka lura sosai , tashi Salim yayi ya nufi dakin dake sashin ammi falo ne babba meh colour green da white komai a tsare yake , nufa wata kofa yayi daki neh babba meh dauke da royal bed fari wurgar da jakansa yayi agefe tare da ajiye laptop idinsa cire takalminsa yayi da socks cire kayansa yayi wanka fitowa yayi tare da tsana ruwan jiknsa
Yarima direct guest house idinsa ya nufa Zama yayi body guard idinsa suka shigo da likita gaida shi mutumin yayi daga Mai Kai yayi yarima yace kasan abun da yasa na nemeka I want a fake medical records or treatment any mistake might cause u alot mutumin sai daga kansa yake sallama ya Mai ya tafi shima bAi Dade ba yanfi kamfanin sa wato mgajis architecture's babba kamfani ne wacce ake damawa dashi akasar Nan Kuma a waje kamfani neh Mai zane ,zane masu sarafa cement blocks , zanen gida Gine Gine gidaje masu kyau da gadaje da kujeru tun da ya iso aka Bude Mai kofa tfy yake cike kasita secretary na ganin sa saude Yar masu kudi tuni ta fara gyara siket tana kallon sa Amma Koh juyawa Bi Yi ba , Bata sa ran amsawa Bude offis yayi Zama yayi a kujerar sa an rubuta president of magaji,s architecture Soma mgn tayi cike da kaudi tace sir here are the files yace u may go tace do u need anything sir I said get the fucking damn out of here tace sorry tare da fita ,Koh kadan Bata ji haushin sa ba don ya taka matsayin da zai wulakanta ga kyau ,kudi da SARAUTA da shi ake sa Rai zai Zama MAGAJIN SARAUTA TA KanoIsowar mu gida muka tsaya a kofar gidan mu Nadiya tace besty gashi inji sabuwar kawar mu hannu na Mika na karba muka yi sallama shiga gida nayi tare da sallama nufar part idinmu na you sallama nayitare da shigowa tare da shigowa walida da innarmu na hango a zaune suna cin abinci🍰🥥🍆 Didi ce take yanka kubewa nace sannu da gida innarmu tace yawwa Yasmin har kin dawo neh nace wash innarmu na gaji walida tace anty Yasmin meh a hannunki juyawa nayi nace ton kwadayayiya har kin fara streching long neck idinki ne fitowar da abun dake cikin ledar meat pie 🌮🌮🌮🌮ne guda hudu da juice🍺🍺 na hollandia guda biyu Mika wa innarmu na Yi tace Ina Kika samu Nan na Basu labarin haduwar mu da afra daukan daya tayi na Mika wa Didi guda daya ni da walida muka dau daya na ajiye guda daya hollandia na Mika wa innarmu ta zuba sauran muka ajiye a fridge sallamar ya muhsin ne naji da sauri na dauko Dan kwalina na San don idan abun da ya tsana yaga mace kanta a Bude gaishe shi nayi tare da dauko Mai meat pie🌮 da hollandia 🍷gaishe da innarmu yayi ya Dan taba tare da Mana sallama,sallar magariba ne da akayi muka tashi alwala mukayi tare da sallah zuba Mana abinci walida tayi dukan mu muka ci, kasancewar KOWA girkin sa zai yi muka gama abinci muka Kama Hira muna tsaka da Hira yaro yayi sallama Inna tace lfy dai iro yace dama wani mutum ne yace a Mai sallama da Didi tace jeka tana zuwa ganin irin kallon da innarmu take mata tasa himmar ta tare da zura takalman ta tare da nutsuwa ta iso inda taga hangi mutum sanye da kayan sojoji zaune yake Yana zaune akan motar sa sallama tayi juyawa tayi tare da amsa mata Ina yini ta furta a hankali yace lfy gimbiya shiru tayi tace lfy mlm lfy ce ta kawoni da muhimmiyar sako nake son isar wa daga zuciyata ta Gaza rike sirrin dake cikin ta idanuna sun kasa Dena ganin fuskar ki tunanin na duk ta karkata akan ki idan baki manta ni Kika buga a kasuwa jiya tace sorry ai na baka hakuri Koh wani laifi na sake maka ban sani ba kwarai kuwa, tashi nayi nace Inna bari in shiga bayi a hankali na labe a bayan kofan mu Ina sauraron abun da yake fada in ba ido na gizo yake min general abdulrahman kumor nake gani , zaro Ido Didi tayi tace kayi hakuri wallahi. Abisa rashin sani neh gani da nayi za a iya hango ni na koma cikin gida.dariya ta basa ,muyar ta na rawa tace kayi hakuri kar ka Kai Kara na gurin baffa na suna na general abdulrahman mustapha kumor tun lokacin Dana ganki na rasa nutsuwar zuciyata❤️❤️❤️ l felt we are connected to each other pls kar ki ki amsan proposal idina mamakin ganinta gata tsaye tare da general kumor Anya shine kuwa kamar ya Gane tunanin da take yi Mika mata I'd card idinsa yayi hotonsa da sunan SA ta gani ta mayar Mai muryarta na rawa tace Amin miji tace ada ba sunan SA Habib Musa da mamaki ta kallesa,babba dake Amma kina karya yanzu ba ansa ranar da kanwarki fauziyya yace na cika ki da surutu Koh shiga motarsa yayi ya fito tare da ledar fari na ayshaa shopping complex Mika mata tayi Didi girgizan kanta tayi tace na gode ba tare da ta karba tayi wucewarta cikin gida hango yaro yayi ya Mika Mai dari biyar yace ka je kabawa ummul khairi inji ni daga Kai yayi Cike da jin Dadi , shigowar Didi na fashe da dariya tace meh haka nace Babu Didi wa ya zo gurin ki ne Didi or kin samu sabon crush tell us now banka mini harara Didi tayi nace kin San wa yazo gidan Nan kuwa innarmu general abdulrahman kumor walida tace Dan Allah Adda nace wallahi zance yazo Ashe shine Didi ta buga jiya, innarmu tace wa ya tambaye ki kar in sake Jin haka sallama muka ji yaro ya Mika wa walida wai inji mutumin ya fice Bude ledan mukayi waya ne ya fado. meh camera uku gorilla screen Inna tace Inna fatan ba rokar sa kikayi nace wallahi banyi ba sai kayan ciye ciye irinsu pop corn donut meat pie da sweet da drink s🍦🍦🍩🌮🍿🍬🍩🍩🍭🍾🍾🍾