4

6K 139 5
                                    

http://www.youtube.com/channel/UCXz_jPVZsMtLDEbT4tnNTrw?sub_confirmation=1

*Ku danna wannan shudin rubutun dake sama👆👆👆👆 domin samun wasu littafan dana rubuta, tare da magungunan karin ni'ima domin jin dadin zamantakewa*

*GIDAN KASHE AHU*



*NA*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*

*Wattpad @maryam-obam*




*DEDICATED TO.....*
*AYSHA A BAGUDU*


*WARNING WARNING 'YAN MATA PLZ KARKU KARANTA MIN NOVEL, ONLY MATAN AURE NA YARDA SU KARANTA*


*PAGE 4*



Aysha dake d'aki gaba daya ihun karan cin dasu Afrah suke ya hanata bacci inda take ta faman matse kafa, domin itama dai sun tada mata sha'awa sosai, jin ihun Afrah da karfi yasa ta tashi ta fito da sauri wanda a tare suka shiga dakin ita da David da gudu......

Afrah ce kwance a kasa tana kuka, gaba daya ta kasa koda wani kwakwaran motsi, daga duka alama faduwa tayi a toilet din

David ya fara tambaya baby what wrong??? Maiya sameki??

Afrah dake kuka ta fara fadin sabulu din can na taka ya zamar dani...... kuka ta kuma saki, dagata David yayi tare da fadin sorry baby

Aysha tace sannu Afrah faduwan babba babu kyau....... aysha ta karasa maganan cikin tsokana

Afrah wani kallo ta watsa mata tare da fadin wlh baki da hali shegiya fita ki bamu waje.....

Dariya aysha tayi tare da fadin ko baki fad'a ba dama zan fita jarababbiya

Duka da hausa suke magana, David daba wani jinsu yake ba, yana manne da Afrah har kan gadon dakin, yazo zai zaunar da ita ya kamo hannunta na dama ta saki wani uban ihu tare da fadin ahhhhhh hannu na zafi....

David cikin damuwa ya fara fadin maiya samu hannun bari mu gani....

Fara duba hannun yayi tare da fadin Jesus, Afrah kaman hannun nan ya karye kinga yanda ya lankwashe...

Ai yana fadin haka saita fara jin wani irin zugi a hannun sosai wanda bata jishi dazu ba, gaba daya hannun zugi ya fara mata sosai, inda gaba daya David ya rude tare da fadin let go and see doctor

Kayanta ya dauka inda ya fara saka mata a hankali, harya gama saka mata, haka suka fita su duka harda Aysha cikin daren inda suka nufi asibiti a cikin barnawa din

Bbu kowa a titi domin dare ya tsala wajen karfe biyun dare da wani abu, koda suka isa hspt  sun dade suna horn mai gadi yazo ya bude musu gate suka shiga

Inda suka shiga ciki, amma sai dai anyi rashin sa'a dr baya nan sai gobe zaizo da safe, sai dai nurses, inda suka mata alluran rage zafi domin ta rage jin radadin da takeji

David ganin halinda Afrah ke ciki yace su kira dr yazo ko nawa ne he will pay

Nurses din suka fara kiran dr din amma bai dauka ba, ta kalli David tare da fadin sir bai dauka ba

Tsaki David yaja, tare da kallon Afrah yace sorry baby

Afrah kallonshi take cikin mamaki domin a yanzu hannun ya fara lafawa, saboda alluran da aka mata na rage zafin ya fara ragewa, ganin irin yanda ya rude yasa gaba daya yake bata mamaki, sai kace ya dade da saninta...... Daura  hannunshi da yayi akan kafadanta shine ya dawo da ita daga duniyar tunanin data fad'a wanda ta dago suka hada ido

Gaba daya tausayinta take gani cikin kwayar idon David, lokaci daya ta lumshe ido, a hankali ya fara furta sorry dear, ko muje wani hspt ne??

Kaita girgiza tare da bude dara daran idanunta tana kallonshi tace mu zauna a nan, hannun ya rage zafi

GIDAN KASHE AHUWhere stories live. Discover now