HALEEMATUS SADEEYA

274 13 0
                                    

👠👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝
👠👠👠👠
👝👝👝👝
👠👠👠

🦚🦚🦚🦚🦚🦚
🦚🦚🦚🦚🦚
🦚🦚🦚🦚
🦚🦚🦚

💄💄💄💄
💅💅💅
💄💄💄




💄💅 *HALEEMATUS* *SADEEYA* 💅💄


Written by *HUSBA'AHFAMA*


IG **officiall_husba'ahfama*
Facebook *Real* *husba'ahfama*

Follow me on Wattpad @  *Real* *husba'ahfama*



*Bismillahir* *Rahamanir* *Rahim*









                    21-22






Aliyu na karasowa wajan da su malika suke sadiya yakurawa Ido Yana ganin irin cinmutuncin da akamata lokaci guda idansa yakoma jajawur  ransa yadada baci ganin irin cinmutuncin da su malika su kayiwa sadiya anyanyaga Mata Kaya se Kare kirjinta take tamayi kukan tagaji idanta yakunbura se Jan numfashi take gashin kanta da yake abaje Malika ta wargaza matashi du yazubo jikinta harkuma yakaraso kabansu Malika narike da gashin sadiya ahannunta gakuma almakashin da tasaki kasa agabansu yawan mutanan wajan yadada kalla yaga a idansu aka ciwa mace mutunci Kuma sadiya wacce tafitar da yaransa daga maraicin uwa tanuna musu kaunar da wacce ta haifesu Bata nuna musuba Ido yaruntse yabudesu Kan malika itama ganin yanda aliyu yakoma lokaci Daya tayi mugun tsorata Dan tinda take dashi Bata taba ganin ransa yabaci irin hakaba hannu yasa yafinciko Malika se da takusa kaiwa kasa idansa yarufe Yama manta da cikin da ke jikinta Mari yadinga sharara Mata lokaci guda jinta yadauke

Yace ke Wai wace irin dambace Mara hankali da tinani Yar uwarki mace Kika gaiyatowa mutane kuka hadu kuka ciwata mutunci,haka  in Mace Yar uwarki Tai Miki haka zakiji Dadi kirasa wacce zakiciwa mutunci ki wulakanta se yarinyar da take bautawa yaranki take Basu kulawar da ke uwar da ta haifesu takasa basu kiga irin kartin banzan da Kika taramin agida kiga irin Yan duniyar Mata da maza da kike hurda dasu malika sabangari gidan karuwai ko gidan rawa  kikeso ki mai damin da gida ko Yaya Nan  ramuwar abinda yafaru tsakaninki da ita da Ni kayi Daman nasan se kin Mata wani abin ba,banzaba Kika share mgnar nasan see kin Mata wani mugun abin ke kullin burinki kiyi abinda Raina zebaciko ko abinda zuciyata zata buga tadena aiki malika kinya da,darajar aure kin manta kima da,darajar aure kinciwa aure mutunci sunnar annabi Ina iliminki yake Ina Al,adarki ta Dan bahaushe take  malika Ina San da Kike nunamin ada Ina Bina da kike kina kuka kina rokona nasoki kina cemin kece me bani farinciki arayuwata Ashe karya kike du yaudarata kike basona kikeba kasheni kikeso kiyi tinda na aureki farinciki yadauke arayuwata bakinciki yadawo abokin rayuwata malika kin cuceni kinci mutunci,na da mutuncin gidana konace gidan auranki tinda mukayi aure da ke Baki tabayin abinda zesani farincikiba se dai kiyi abinda ze batamin rai  du sharekin da nakeyi atinaninki tsoranki nake,yiko Ina kyalekine Dan darajar mahaifinki da tinanin zakigane gaskiya nangaba kidena du a abinda kike min malika yanda Kika bataminrai wlh Nima wannan Karan se na batamiki Rai fiye da tinaninki damuwarki wannan yarinyar sadiyako badai itace bakyasoba itace ta tsone Miki Ido acikin rayuwar ya'yanki da rayuwar gidan mijinki Zama da sadiya da rayuwa da ita  yanzu su Amira Dani aliyu idiris me azurfa  muka Fara mutuwace zata rabamu wlh Baki wulakantata abanzaba kaunar Zama da ita Kika karamin acikin zuciyata

Aliyu Kallan yaranshi yayi yace kaduba wata karamar jaka amota zakaga T-shirt Dina aciki dauko guda Daya ka kawomin

Dagudu yaje yadauko yadurkusa yamika Masa  yakarba wani kallan tsana yayiwa malika yatunkudata gefe tayi taga taga zata Fadi wata dake kusa da ita ta,tareta durkusawa yayi gaban sadiya yasa hannu Yana gyara Mata gashin kanta jin zuciyarshi yake kamar zata fashe saboda bacinrai T-shirt din da yasa aka dauko Masa yasa Mata nunfashi taja da karfi ta sunkuyar da Kai kasa Yama kasa yimata magana Dan yanda yaganta ransa yayi mugun baci musamman in yadaga Ido yaga irin mazan da suke wajan suke kallan sadiya mikewa yayi ze juya Kan malika yaji sadiya tarike  hannunsa saurin waigowa yayi nunamasa inda su Amira suke akwance tayi da daya hannun

Haleematus sadeeya Where stories live. Discover now