HALEEMATUS SADEEYA

324 16 1
                                    

👠👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝
👠👠👠👠
👝👝👝👝
👠👠👠

🦚🦚🦚🦚🦚🦚
🦚🦚🦚🦚🦚
🦚🦚🦚🦚
🦚🦚🦚

💄💄💄💄
💅💅💅
💄💄💄




💄💅 *HALEEMATUS* *SADEEYA* 💅💄


Written by *HUSBA'AHFAMA*


IG **officiall_husba'ahfama*
Facebook *Real* *husba'ahfama*

Follow me on Wattpad @  *Real* *husba'ahfama*



*Bismillahir* *Rahamanir* *Rahim*






                   44-45





Bayan tafiyar malika da kwana uku  sadiya takoma gidanta tare da ya'yanta ummice ta rakata tare da shatara ta arziki gyara kuwa sadiya ta,shashi ko amarya se dai haka Sadiya tayi mamakin gyaran da aliyu yayiwa gidan nasu yadada kyau  aliyu besan sadiya ranar zata dawoba Amma Yana gari yaje kaffaninsane Dan daga ummi har abbah Basu Gaya Masa sadiya zata dawo ranar  Dan haka yai ficewarshi danshi fishi yake da su ummi sunki bashi matarsa sadiya ma fishi yake da ita gani yake itama tanasan Zama wajan ummi Dan haka batacewa ummi tanaso takoma gidaba  har ummi tatafi gida aliyu be dawoba

Ranar ummi taga gidanta yadada Mata girma su sadiya sun koma

Se dare aliyu yadawo lokacin sadiya Tasha gayu ta gyara yan biyunta da su Amira gawani kamshi dake tashi agidan da jikinta girki lfyaiye ta shirya Masa agajiye yashigo falan da sallama bakinsa bakowa se kamshi dake tashi gani yayi falan yadada kyau gidanma tsaf dashi mamakine yakamashi to waye yai wannan gyaran kalle kalle yafara bega kowaba   Kan kujera yazauna yajingina yadafe Kai da hannu biyu  yai shuru kamar me tinani du kansu suna labe abayan labule du suna kallansa lokacin da yashigo tausayi yabawa sadiya Tai musu alama da hannu da sufito gaba dayansu  ahankali suka fito suka hada Baki atare sukace oyoyo daddy azabure yabude Ido Yana kallansu kamar amafarki gani yayi gaba daya sun canza Masa musamman sadiya da Yan biyunta da sauri suka karasa gabanshi suka rungumeshi suna dariya shima dariyar yake yarungumesu yayi Daya bayan Daya  yasumbacesu sannan yakarbi su Areef Ido yakurawa sadiya Yana murmushi itama murmushin take

yace yaushe kuka dawo Babu sanarwa abinma Yar shammataceko

Tace eh Mana bafashi kake da muba yazamuyu mu gaya maka taturo Baki

Murmushi yayi yace ai tinda kundawo nahuce Kuma kun min bazata  sannunku da zuwa yau Ina cikin farinciki iyalina sun dawo yau zanji dadin gidan wlh har fargabar dawowa nake saboda kadaici ngdwa ummi da tabani iyalina kallan su Areef yayi me mommy da ummi suke baku haka kuka girma

Dariya tayi tace muje na hadama ruwan wanka ko

Yace to Allah sarki Ni aliyu bawan Allah yau nine nasamu gata za ahadamin ruwan wanka wlh nayi kewarku haskena

Tace Nima haka masoyina mijina

Gaba tayi yabita abaya su Amira zamansu sukayi afalo suna kallo suna shiga yakwantar da su Areef Akan gadansu da yasa musu mekyau adakinsa yahau cire Kaya lokacin da sadiya tafito daga bandaki Yana tsaye yakurawa yanbiyu Ido Yana murmushi yanawa Allah godiya

Rungumeshi sadiya tayi tabaya  Tace abban Walid nagama hada maka kaje Kai wanka

    langabar da Kai yayi kamar Karamin yaro yace Ni kece zakiyi min nagaji yakarasa wajanta yarungumeta atare suka sauke  numfashi

Dakyar ta lanlabashi tasamu yashiga wanka tafito Masa da Kayan da zesa marasa nauyi Yana fitowa ta temaka Masa yashirya suna tahira cikin nishadi atare suka fito daga dakin aliyu har inda tajera Masa abinci tazuba Masa yanaci yana Santi dariya sadiya take ta masa yanasa Mata Albarka tanajin dadi  jinshi yake cikin farinciki du kansu suna falo suna tahira se kallan sadiya yake ko Yaya ta motsa idansa na kanta da sun hada Ido zasu sakarwa junansu murmushi har zuwa magariba yaja Walid sukatafi masallaci Basu dawoba se da akayi sallar Isha bayan sunci abincin dare suka dantaba Hira kadan su walid sukace bacci zasu kwanta sadiya takai ko wanne dakin bacinsa tai musu addua tatofa musu sannan tafito tasamu aliyu na waya bayan yagama yakalli sadiya

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Nov 30, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

Haleematus sadeeya Where stories live. Discover now