MAKAUNIYAR RAYUWA

29 2 0
                                    

_*MAKAUNIYAR RAYUWA*_

                     

  
                         *PART FOUR*
                             *PAGE 1*
                              
  

ƘAmaru be isa Jalingo ba sai bayan magrib Kai tsaye gidan mahaifiyar Rkyy ya nufa,Yana isa ƙofar gida yaro yasa akai masa sallma da Mariya wato mahaifiyar Rkyy"
    Jin ance wani mutum yasa ta tura yaron yaje ya tamby waye wnn mutumi dake sallm da ita"
    Kmr ynda Ƙamaru ya faɗi masa haka yaro yadawo ya sanar da ita"Cikin da mmki take tambyr Ƙamaru? To! Koma menene Allah dai yasa lafiya"mayafi ta ɗauka ya yafa snn yafita daga inda Ƙamaru din ke tsaye"Yana hangota ya duƙa har kasa cike da girmamawa suka gaisa, bayan su gaisa ne take tambyrsa da lafiya?"
Dama Rukky ce na biye""Rukky kuma?eh Rukky!"to wani abune ya faru?"a'a Babu komai kawai dai"
To! Alhamdullhi tunda Babu komai,sai dai kuma yau suka koma gida ita da mijinta""what??!! Ƙamaru yace"haɗi da mikewa zuburr tsaye"itama da take tsugune mikewar tai,haɗi da binsa da ido"take jikin Ƙamaru yahau rawa Yana me memeta mijinta fa kikace?!"eh mijinta mana""take idonsa ya kawo ruwa,duk ynda yai ƙoƙarin dannewa abu yaci tura take ruwan hawaye ya wanke masa fuska,ta ynda Mariya taso fahimtar dashi Amma ya kasa ganewa"cikin dare yace"zai tafi, Babu ynda batai dashi daya bari safiya yai snn yatafi"Ƙamaru yace"a'a,suna cikim hakan mijinta ya dawo,shima Babu ynda beyi ba Amma Ƙamaru yaki tsayuwa daga ƙarshe dai rakiya yai masa zuwa inda zai sami mashin din da zai fidda shi cikin gari inda zai sami mota"su jima a wajan basu samu abin hawa ba,sai daga bisani snn suka samo ya hau ya tafi"snn shi kuma ya juya zuwa gida, Koda yaje su jima suna mgnr Ƙamaru daga ƙarshe dai Makiya ta rokesa daya kira daddy ya sanar dashi zuwan Ƙamaru"gani dare yayi inda suke kuma babu service yasa shi cewa"ta bari zuwa gobe da safe saiyaje inda zai sami service saiya kirasu ya sanar dashi"

***
A ɓangaren Rukky da Mu'azam kuwa basu isa Abuja ba sai bayan shaɗayan dare,gani su kami hanyar gidan Talatuwa yasa Rukky cewa, meyasa bazamu fara shiga cikin gida ba?"Mu'azam yace"a'a muje kawai"
Ba tare da musu ba bata bayansa suka ƙarisa gidan Talatuwa,suna isa ƙofar gida sukaga gida rufe da key, ije kayan dake hannunsa Mu'azam yai snn yace wa Rukky ta jirasa bari yaje ya amso key"to! Rukky tace snn yasa kai zuwa cikin gidan da sallama"Jin sallamar Mu'azam yasa Talatuwa fitowa a guje tana meyi masu oyoyo haɗi da fitowa daga ɗakinta"gani takai hannu zata kamosa yasa Mu'azam saurin duƙawa Yana me murmushi, Inna yini yace da ita"lafiya klau ya hanya?!"Alhamdullhi kuma ya nasameku?"lfy kalau,daddy fa?"Yana ciki keance"okay dama key ne nazo amsa"da sauri Talatuwa taje ta ɗauko masa haɗi da abinci"amsa yai haɗi da godiya snn ya mike har ya kami hanyar sai kuma ya tuna da Inna, subhanallilahi yace da sauri ya juya zuwa ɗakinta"da sallma ya ƙarisa bakin ƙofar haɗi da kiranta inna! Inna!!Inna!!!kira har sau ukku Mu'azum yai Inna bata amshi ba gani hada ba kawo komai a zuciyarta ba sai bacci haka ya juya ya fice daga gidan da nufi da safe sui haɗu"
Yana fita yaje ya buɗe gida shika shige,suna shiga be zauna ba fita yai yaje ya siyo masu nama da yogurts snn ya dawo shi suka ci suka kwanta"
Asalatun farko bugun kofar su Muhammad da Muhsana ne ya tadasu daga bacci, kasancewar su makara ko salla basuyi ba, haka ya ɗauki riga ya suturta jikinsa snn yaje ya buɗe masu gida"a guje suka rungumesa suna masa oyoyo haɗi da tambyr mamarsu"tana ciki Mu'azum yace"tuni Muhammad ya ruga zuwa ɗakin"Jin shigowarsu ne yasa Rukky saurin dakar zani ta ɗaura snn ta taresu da oyoyo"Kai tsaye ruwa yaje ya diba snn ya shige baki domin tsaftace jikinsa"
   Kasancewar ana gobe zasu dawo Talatuwa taje ta gyara masu ko Ina snn tasa daddy ya turo me ruwa duk aka cicika masu kayan su"
  Be ɗauki dogon lokaci ba ya fito daga wanka, yayin dasu Muhammad da Muhsana suna can suna bawa Rukky labarin"gani fitowarsa ne yasa Rukky cewa suje cikin gida itama ynzu zata shigo haɗi da basu alawar data siye masu a hanya"
  Cike da zumuɗi suka fito suna tsalle da murna, bayn fitar su Mu'azum ya shiga ɗakin"want kayan ya musanya yayin da ita kuma ta shinfiɗa masa sallama"bata fita daga ɗakin ba Saida ya tada kabbara snn ta fita zuwa bayi domin yin nata wakar"
    Tunda Talatuwa ta dauka daga gado bata koma ba tana can tana hadawa su Rukky da Mu'azum abin kari"
  Kafin su gama suce zasu shiga tuni ta kammala,bayan ta bawa daddy nasa ne ta ɗauki nasu taje Kai masu"
Yayin da Inna ke ɗakin tunda ta tashi da asuba bata fito daga ɗaki ba,Koda Talatuwa taje gaidata tayi sallma yafi a ƙirga Inna naji tai banza da ita,data gaji dan kanta ta tafi"
    Tana shiga bakin ƙofar ɗaki ta tsaya tai sallma"Mu'azum ne ya amsa haɗi da likewa gani Talatuwa ce yace"Talatuwa kece kuma kika tsaya a waje kmr wata bakuwa"murmushi kawai tai"shigo mana yace da ita snn ta shiga"
    Saida ya amshi kwanu dake hannuta snn ta shiga,da sauri Rukky dake zaune ta miƙe sai bayan Talatuwa ta zauna snn duk suka zauna,cikin girmamawa suka gaidata haɗi da tambyr Yan uwa da suka baro acan gida Jalingo"duk suna lafiya suka amsa dashi,ɓata jima ba ta miƙe haɗi da cewa sauri takeyi dama kunu ne ta kawo masu"godiya sukai Mata haɗi dayi Mata rakiya har bakin ƙofar gida snn suka dawo ciki"
Tana kodawa ne ta hango Yaya Sani ya buɗe ƙofa alamar a lokacin ne ta tashi daga bacci, ɗaukar kofin kunusa tayi ta Kai masa snn ta dawo wajan daddy,domin taimaka masa Shirin fita kasuwa"
     Saida suka karya snn suka sake sabon shiri cikin shada mai ruwan madara,wanda ya ɗinka masu domin fitar biki ɗinka"Saida suka shirya tsaf snn suka fita Mu'azum na gaba Rukky na biye dashi a baya da sallama suka shiga cikin gidan"suna shiga ɗakin daddy suka fara zuwa"daddy dake zauna cike da Jin Dadi ya amsa masu sallamar haɗi dayi masu bismillh"snn suka shiga,suna shiga Talatuwa dake zaune kusa dashi ta miƙe ta fice ta basu waje"dukkansu zubewa sukayi a ƙasa haɗi da haɗa maki suna gaidashi"Jin dadi da murya yasa daddy rasa inda zaisa kansa"lafiya klau yace"dashi haɗi da tambyrsu hanya da kuma mutani gida da suka baro"duk suna lafiya sukace"su jima suna hira, nasiha sosai daddy yai masu haɗi da addu'ar Allah ya basu zaman lafiya da zuri'a na gari"A zuci suka amsa da Amin a fili kuwa shiruuu sukai"
  Gani shiruuu da sukai ne yasa daddy cewa"su tashi suje su gaida iyayensu mata"tou!! Suka amsa dashi snn suka miƙe"ɗakin Talatuwa suka fasa shiga, Saida suka sake gaisawa snn tai masu nasiha sosai daga ƙarshe itama ta bisu da addu'ar zaman lafiya snn tace su tashi suje su gaida Inna"ba tare da musu ba suka mike zuwa ɗakin Innar Mu'azum na gaba Rukky na biye dashi a baya suka nufi dakin,da sallama suka ƙarisa"hangosu da Inna zatai da sauri ta miƙe haɗi da tsare bakin ƙofar"dosowar da zasiyi Inna ta dakatar dashi da kada ka sake ka ƙariso inda nake idan ba haka ba kuma saina tsine maka"""Jin haka yasa su tsayuwa cakk Inna taci gaba da cewa"shege dan banzan yaro insha Allahu  in har nina haifeka a cikina wnn auren yabar albarka""Jin haka yasa Rukky rusawa da kuka Hadi da faɗin na shiga uku na lalace""karaf Inna ta amshi bakinta da kin shiga ukun uban eyye??nace kin shiga uku ibanki,shegiya kawai duk ba kece baƙar algugumar ba,kin shiga boko da malam kin rabani da dana,insha Allahu wnn aure Babu inda zashi, matsiyaciya jinin tsiya jini alatsine""kin tsunuwar da Inna keyi yasa daddy fitowa,gani fitowar daddy yasa Talatuwa itama fitowa haɗi da cewa"dan Allah Rabi kiyi hakuri aikin gama ya riga daya gama,idan baki sanyawa auren albarka ba be kamata ki tsine masu ba""Rabu da ita kawai Talatuwa"""ehhh kace haka mana,bakin algugumi duk ba kune ummul'aba'isin kulla wnn auren ba"Uhmm Rabi kenan,idan cutace Allah ya yaye maki"wuff Inna tai ta shaƙo wiyar Talatuwa haɗi da cewa"uwarki ke""da sauri daddy da Mu'azum sukai kan Inna dukkansu hannu sukasa suna kokuwa da ita data sakewa Talatuwa wiya"Amma Ina,tsinuwa da kwashe Talatuwa albarka ba babu abinda Inna keyi"
   Rukky dake tsaye idan ba kuka ba Babu abinda takeyi"Itako Inna batai tunani ramawa ba,har a lokacin hakuri take bawa Inna"Babu ynda basuyi da ita data sakiwa Talatuwa wiya ba Amma taki gani haka yasa daddy wanka wa Inna mari wnda Saida taga wuta fal!!!uhuuu ta kurrma haɗi da faɗin yiiiiiihuhuuu""wasu zafafan kwallane suka zubowa Mu'azum dake tsaye" Babu arziki ta saki Inna ta koma kan daddy haɗi da cewa"dama nasan duk abinda Talatuwa keyi a gidan Nan kaine ka ɗaure Mata gindi kuma wlhy bazan yarda ba yau saidai ka zaɓa koni ko ita a gidan Nan""cikin zafin rai daddy yace haka kikace?!!"ehh!!din haka nace""haka kikace?!!"eh!!haka nace"!!tou!!shikenan tunda haka kika zaɓi""'!!da sauri Mu'azum ya taresu da cewa"haba dallah meye kukayi haka kamar wasu yaro ƙananan""kafin ya ƙarisa faɗin abinda zai faɗi shaƙar Inna yaji tana me cewa"yimi shiru dan ubanka,shege dan banza duk ba kaine ummul'aba'isin ba,wlhy saika saketa""saki kuma Inna?!!"eh!!ko ban iya bane""Dan Allah Dan annabi kiyi hakuri Inna wlhy bazan iya""kafin ya ƙarisa ta daukesa da mari haɗi da cewa"saika saketa Dan ubanka ko na tsine maka,shege tsinanne"""na shiga uku Mu'azum yace""Inna taci gaba da cewa"insha Allahu bazaka gama da duniya lafiya ba in har baka saketa ba"""hannu Mu'azum yasa akansa Yana me kuka wiwiwi"itama Rukky dake tsaye kukan takeyi haɗi da rokonsa ɗaya saketa""yara dake ɗakin Talatuwa jin hayaniya yai yawa ne yasasu fitowa gani irin wainar da ake soyawa yasa su kama kuka"Ita ko Inna har a lokacin bata daina tsinewa Mu'azum albarka ba haɗi da jifarsa da mummunar kalamomi tana me cewa"ya saki Rukky"Gani haka yasa daddy sanya hannu da kar ya samo ta cirewa Inna daga wiyar mu Mu'azum haɗi da cewa"yaje insha Allahu Babu abinda zai samesa aure kuma ko bayan ransa ya rabu da Rukky be yasa masa ba"har su kami hanyar fita da sauri Inna ta rarumo Rukky haɗi da cewa"yau koni koke a gidan, shegiya wayasani ma ko asiri kikai wa dana Dan ya aureki"""Buge Mata hannu Daddy yai snn yace"su tafi""suna fita Talatuwa tace"Allah wadai da halinki""Batabi ta kan Talatuwa ba a guje tabi su Mu'azum"daddy ne yakoma haɗi da cewa"ku tafi abinda"ihuu Inna tasa snn taci gaba da cewa"insha Allahu bazaka gaba da duniya lafiya ba"insha Allahu motace zatayi ajalinka, gawarka ma badai ya dauku ba sai dai a tattaro""wasu irin maruka Daddy ya zubawa Inna Wanda yasata ɗauke wuta na wasu mintoci""Talatuwa dake tsaye tace"Allah ishiryeki Rabi Allah ya ganar dake""zuburrr Inna ta miƙe sai kan Talatuwa,a guje Talatuwa taina ɗakinta..

Mmn Uswan ce

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jul 16, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

MAKAUNIYAR RAYUWAWhere stories live. Discover now