Suna xuwa kofar gdansu amaryar hafsat (miss xoxo)😜Umar yafito daga motarsa sannan yashiga cikin gidan dayake Hafsat din second cousin dinsace,,Kai tsaye yanufi parlor din ciki yakeda emmata kala kala friends din bride irinsu Nafee anka,aneesa Didi,harfsat rano,cutest xahra,miss Hafsy,ashram,Ayush da sauran well wishers dasukaxo..Umar suka gaysa da amarya Hafsat wadda taci ado cikin flamboyant purple riga armless da ratsin baki tasa takalmi baki da clutch bag itama Baka tayi tsayawa infadi kyan datayi se ace karyane sannan tasha kwalliya wadda beejay tamata abinde se Wanda yagani...
Bride din amarya se wani gyare gyare suke ko asamu me tayawa *laughs*wanda suma sunci black skinny jeans se shirt purple anrubuta bridal tea party of Hafsat and sameer agaban bayan kuma sunan kowaccene ajiki..Kai tsaye suka firfito suka shiga cikin mota amarya kuma itada best friend dinta Ayush wacce itama tayi Kyau kamar ba gobe suka shiga motar ango SAMEER Wanda he looks so elegant cikin blazer dinsa Baka da tie dinsa purple abinde so *romantic*..
Tafiyar minti 15 kacal daga lamido crescent xuwa meena event center sukai dayake danma sunsamu holdoff agarin,tsayawa afadi yawan motocin seyaxama kauyanci dukkoda basufi su 50 dukkaninsu both couples din da friends of the couples...shiga sukai cikin tent din Wanda yaci ado da flowers purple and black every glance idan mutum yaima hall din seyadau hankalinsa musanman yanda gurin yake wani glowing da sparkling like a diamond...xama sukai awani dogon table Wanda yaishi dukkansu harda extra sits ma bayan sunxaunane waiters suka kakkawo menu na abincin da mutum xe xaba dakuma dessert da aka kawo kafin abincin dakuma special tea din na occasion din kowanne cup dauke yake da S&H(SAMEER and Hafsat) BRIDAL TEA PARTY sekuma light music dayake tashi ahankali...SAMEER Wanda suna kuskus shida matarsa dagowar daxeyi yai yaiwa NAUFAAL magana yaga bashi ba alamarsa..
Yakalli Umar Wanda ya shagala yana ta xuba surutu shida ashram friend din bride din yace Kai Ina NAUFAAL??umar yace ai kasan halin THE CHARMING Wlhy yaki shigowa yanacan mota yanxu haka..SAMEER yamiki Noo this ain't gonna happen Wlhy bade yau ba Dan iska barinje insameshi,,mikewayai bayan yafadawa Hafsat abu akunnenta sannan yafice yanufi inda NAUFAAL yai parking motarsa yai knocking glass din...NAUFAAL Jin ana kiransa yai saurin bude glass din yes meyafaru??sameer ya kalleshi please dude narokeka katemakeni badan niba ka tausayamin kafito ai occasion dinnan dakai haba mana saboda Allah Wlhy Hafsat bataji dadiba..NAUFAAL ya fito badan yayi niyyaba ni Wlhy antakuramin kasan ba banfiyasan wani girly shirmeba Wlhy dande kace Hafsat shysa nafito...SAMEER yace ehh naji de nakuma gode best friend...
Atare suka shiga ciki abokan sukadai ihu NAUFAAL (THE CHARMING)naufal yadan babbasu hannu sannan yakoma gefe yaxauna ..su hafsart Rano se gyaggyare mayafi ake koxasu dace..menu waiter yamikomai ko xexavi abinda yakeso yace meshi a'a duk xuciarsa a kunce take musanman yadda yaga yammatan sewani gyare gyare suke mtscew yaja tsaki musanmnan dayatuno Meerah yadda yanuna mata so ita ko tai betraying dinsa...ahakade akadanyi pictures shiko NAUFAAL yaki yadda acrwarsa migraine yake idonsa yai jaa bayasan flashlight...karfe 9pm Dede aka gama event din dayake couples din basifiya San hayaniyaba...guys sekula babes suke Banda NAUFAAL daya sulale yagudu gidah acewarsa aigobema akwai Wata dinner din he needs some rest...
WAYE NAUFAAL(THE CHARMING)???
NAUFAAL dane ga Alhaji kabeer suhailu Wanda ficaccen Dan kasuwane kuma yanada wajen saida motoci da akecewa suhailu motors kowa yasan gurin akano dayake ficcacen gurine,,sannan mahaifiyarsa itakadaice awajen mahaifinsa Hajia Maryam mata me mutunci da halin yakamata.....Alh kabeer da Hajia Maryam Allah ya albarkacesu da ya'ya uku adunia NAUFAAL shine babba se Na'eelah da kuma autarsu Nabeelah dake bazeuniversity tana karantar international relations...
NAUFAAL mekimanin shekara 28 adunia yayi pri nd secondary sch dinsa a crescent international school inda yatafi Scotland yakaranci professional law sannan yai law school dinsa a Zaria yanxu haka naufal lawyer ne a chamber din uncle din judge abdulkadur shehi udu...kuma yanxu haka naufal yasamu judge a customary court abuja ...sede haryanxu beje yafara aiki ba kamar yadda mahaifinsa yace baxe koma can daxamaba harse yanemo matar aure Ma'ana yanada iyalin kansa.......
YOU ARE READING
NAUFAL (THE CHARMING) (COMPLETED✅)
RomanceLabarin sanyayyar tacacciyar soyayyar ruhi biyu.. Wanda akai wa auren dole da juna, Amman basu san da hakan ba. Shin ya zaman nasu zai kaya idan suka gano? NAUFAL da AYOUSH. Growing in Love is a beautiful love story. A heartfelt and emotional advent...