•⭐•⭐•⭐•⭐•⭐•⭐•Ranar lahadi da safe kannen Ammi da yayyanta dakuma Nabeelah da na'eealah sisters din NAUFAAL dakuma bangaren abba duk suka hallara mutum ashirin cif saboda jirgi xasu bi,sune suka tafi Abuja Kai lefen NAUFAAL .wanda suna sauka a airport motoci suka daukesu se gidan na justice kamal.
Yan minti na kadanne suka kaisu gidan na AYUSH,sannan masu gadi suka tayasu shiga da kayan cikin gidan babban parlor da aka tanadeshi Dan baki ko babban meeting haka.
Yan uwan mommy suma ba'abarsu abaya ba haka Ma makota duk sun hallara xa'a akrba lefen.ga abincinan anyi shi kala kala an shinfida akan babbar tabarma dukde aka tanada Dan bakin.hardasu kishiyar mommy,wato Hajia ateeka mahaifiyar neerah wadda xa'ahada aibikinsu tare.
Nadia dake jikin window tanata faman irga akwati sannan tadaka tsalle tareda wallhy guda 22 ne,sis to kinyi goshi Kayan lefenki 22boxes yarinya,AYUSH dake kallon empire season 3 tai murmushi kamar ba da ita Nadia take ba,se kallon film dinta take hankali kwance,gaskia cookie kinasan Lucius meye abin kuka kuma?nadia tawurga mata pillow malama magana nake dake fa,AYUSH tai tsaki kingama 5minutes madness dinnaki kenan?nadia tace tare muke dake ai,,I'm serious Kinga lefenki akwati 22 fa kodayake albarkar aure akeso ba kudin ba amma de Wlhy bakigansuba sunyi Kyau pink and blue akwatinan.
AYUSH tai tsaki I guess abinda yarude ku kenan haryakai anhadani dashi,nidaxakimun wani temako Ma da baba kika samu kice gaskia ke your desperately in love with that ustax dat ur willing to even die for him,cux kinkamu da sonsa lokaci daya(love at first sight)Nadia tace inada hankali ai ba psycho bace ni,naga kinfara exaggerating abin,Sannan tafice Tana Daria Bari inje Inkashe tsutsar idona Dama neerah nacan tundaxu.ayush tace wannan kuma keyadama nd lemme even warn you karkixo kina bani labarin abinda keciki nagaya maki .nadia taleko daga bakin kofa bride to be kwantar da hankalinki kamar kinkashe Dan masu gidah,bawanda xebaki labari keda abinki xama kigani dakanki da daddare amarsu,AYUSH tamike a fusace sannan tarufe kofar da mukulli tanata wani rawar Kai inkun kema hijabaine xasu fara maku sallama.wanann Nadia ko mumu first class,tafiye annoying mutum Allah ubangiji kasa a daura auren da ita kokuma itama amata auren dole.
Ahaka aka karba lefen AYUSH nagani nafada,kit shine inda gold yake,kirar Dubai yayi matukar Kyau da warwaro(bangles)har guda hudu da zobe kato guda daya,ga kudin dinki shima,lefe de yayi lefe ,yan sa'ido se irgawa suke suna raba idanuwa,ko Ina kayane acike.seda aka gama Komi sannan sukaci abinci sukai sallama suka fara shirin tahowa.nabeelah sister din NAUFAAL tanufi wurin Nadia dake rufe akwati Dan Allah sister,in law dinmu nanan?munaso mudan gaysa da ita nida sister na Na'eelah kafin mutafi nikuma batanan ace muna gaysheta pls.nadia tace tananan Bari namata magana.
Sanin halin AYUSH da Nadia tai shysa batakirata da kanta ba,mommy tasamu a kitchen tana taya su neerah saka snacks a plate.nadia tace mommy Dan Allah kima AYUSH magana sisters din angonne kesan ganin AYUSH su gaysa kafinsu tafi,nasan inna mata magana bayarda xatai ba shysa nace barin fada maki nasan xata yadda.mommy tace Tana Ina AYUSH din?nadia tace Tana daki Tana kallo..mommy tawuce saman tareda sa hannu xata bude kofar tajita arufe.knocking tafarayi..AYUSH tasaki tsaki Dan azatonta Nadia ce,tanufi kofar Tana magana amma yarinyar nan bakida zucia kefa naiwa warning kakkixo kicikamin kunne da maganan kayan mutumin nan wallahi I...bata karasaba mommy tace to megidan ce bude min dakin.ayush jiki narawa tabude dakin Tana rantse rantse mommy Wlhy bnsan kebace naxata na..mommy ta amshe kinxata yarinyar dakika Haifa ce Nadia ko?mareniyar wayon taki ko?yanxu duk nasihar da aka miki bata shiga kunnenkiba?oh ni Asmau yaxanyi da halin yarinyarnan?to duk Ma bawannanan ba karmuje muna bankadanci dake da baki agidan,yi maxa kisa mayafi kije parlor din babanku kannen mijinkine xasu gaysa dake Wlhy kika kuskura kikai masu wani abin merabamu dake agidannan se Allah .sannan tafuce bata jira cewar taba.
YOU ARE READING
NAUFAL (THE CHARMING) (COMPLETED✅)
RomanceLabarin sanyayyar tacacciyar soyayyar ruhi biyu.. Wanda akai wa auren dole da juna, Amman basu san da hakan ba. Shin ya zaman nasu zai kaya idan suka gano? NAUFAL da AYOUSH. Growing in Love is a beautiful love story. A heartfelt and emotional advent...