Written by
M.HANNAHIS_HANAN
STORY
BYHIS_HANAN
Page
1️⃣-2️⃣hmmmm haba aunty zaynab kema kinsan saurin da nake kenan banasan daddy ya dawo ban dawo ba,aunty zaynab dake kwance akan wata doguwar sofa black cikin arabian dress black ta tabe baki tace yanzu dai kanki akeji mahaukaci ya fada rajiya,nidai yau ba wanda zai sani bawa daddy hakuri nagayamaki,khairat tayi wani dan guntun murmushi ta mike tsaye daga zaunen da take a kan kujera tace uhmmm nidai na tafi sai na dawo
Aunty zaynab kaman ba zatayi magana ba tace adawo lafiya,KHAIRAT ta murmusa tace ashe kin damu dani?ganin aunty zaynab bata da niyar tankata ta fice daga dakin tana smiling abunta 😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍
Fitowar khairat kenan ta samu mummy zaune a falo tana scrolling through phone dinta tana smiling,murya cen kasa tace mummy zan tafi,ahankali ta dago kanta tana mata kallo irin na bangane ba,take khairat ta fahimci ma'anar kallan da mummy take mata ta murmusa tace kin manta nagayamaki zanje gidansu MUNIRA yau ne?mummy tace oooh ba mantawa nayi ba khairat ganin nayi kaman is late saboda dadynku yana gab da dawowa kuma kinsan bayasan ya dawo bakwa nan especially (musamman ke)you,khairat tace nasani mummy bazan jima ba i promise(nayi alkawali),mummy ta dan nisa tace okay (toh )adawo lafiya,khairat ta amsa da in sha Allahu tana karasa ficewa daga cikin gidan
Vote
Like
ShareM.HANNA
HIS_Hanan😍😍😍😍😍😍😍