JARUNTAKA
na
Adam Tukur Miyatti
08102871429
⛰️🏔️🏔️🏔️🏔️️⛰️⛰️⛰️⛰️⛰️⛰️⛰️⛰️⛰️⛰️⛰️⛰️⛰️⛰️⛰️⛰️⛰️⛰️⛰️
Daji ne mai cike da duhuwa da sarkakiya, taban al,ajabi domin kuwa dajine da kwayar idanu bata taba ganin irinsaba dajin yayi duhu bakikkirin kai karantse ruwan samane ke shirin saukowa, cikin tsakiyar dajin take tsaye matshiyace kyayyawa taban al,ajabi domin tsayawa zayyana kyawun ta kan iya zama kauyanci tana sanye da wata doguwar riga da daka sakata da zallar aaudugar zinare akai mata ado daya kutu tana ta daukar idanu tazubo gaashinta ya sakko gadon baya tana sanye da kambun sarauta a bisa kanta hannun ta na hagu tana rike da izga hannun ta na dama ta na rike da wata kyakykyawar sanda tanata kai kawo a tsakiyar dajin fuskarta dauke da damuwa tabudai baki da zummar zatai magana ke nan saiko sararin samaniya ya yamutse ye bakikkirn wani rin rugugi da kuwa suka cika dajin wata iska mai karfi ta dunga sura bisuyn dajin tana wancakali dasu kyefe guda ita kanta wannan matashiya tana tsaye bisa diga diginta amma iska na kada rigar dake jikin ta tamkar zata yagye
kadan daga wannan littafi kenan kubiyo yaron marubuci Adam Tukur Miyatti insha Allah
YOU ARE READING
jarumtaka
FantasyDaji ne mai cike da duhuwa da sarkakiya, taban al,ajabi domin kuwa dajine da kwayar idanu bata taba ganin irinsaba dajin yayi duhu bakikkirin kai karantse ruwan samane ke shirin saukowa, cikin tsakiyar dajin take tsaye matshiyace kyayyawa taban al,a...