JARUNTAKA
P2
sai da iskar tashafe dakiku dari uku da sittin tana kadawa gami da yamutsa dajin sannan tasoma sararawa wani narkeken maridin bakin aljani ya bayyana yanada manyan fuka fukai kofofin hancisa manyane sosai suna da zurfi dafadi sai kazuba mutun dubu aciki ko alamun cika basuyiba suna fidda hucin tska mai zafi wanda tsabar hucin zafinsu kan iya dafa kaza mai rai sadaukine na gaban kwatance domin yana iya baje birni guda a yan dakikun da basu wuce dakika sittin ba ko da wannan narkeken maridin aljani ya bayyana sai ya russuna bisa diga digansa ya wanga mai katon bakin sa zai soma magana
afusace ta daga mai hannu gami da daka mai tsawa kai ! KUYUMU hakika kaban kunya da mamaki a matsayin ka na jajirtatcen jarumi kuma matashin aljani mai tashen balaga ace kannakin abu ya gagareka samowa shin mai katsaya yi tabbas na baka nan da cikar sa,a guda ka tabbata ka kawon abin da nake bukata ina kuma bahakaba narantse da kushewar kakana na sittin da uku sai na ganama azaba mai matukar munin gaske zan ganama azabar da ba,a taba ganama wata halittaba a doron duniya
ko da aljani kuyudu yaji wannan umarni daga uwar gijiyarsa sai hankalinsa ya dugun zuma ainu yarasa nutsuwa ya takarkare ya kurma wani uban ihu wanda ya haddasa girgizar kasa haluttin cikin dajin suka dunga ruftawa kasa na turmushesu tabbas duk wata halitta dake cikin wannan daji tashiga mummunan tashin hankali amma fa duk tashin hankalin da haluttin dajin suke cika shi aljani kuyudu gani yake yafisu shiga tashin hankali duba da halin da yake ciki gaba kura baya siyki
YOU ARE READING
jarumtaka
FantasyDaji ne mai cike da duhuwa da sarkakiya, taban al,ajabi domin kuwa dajine da kwayar idanu bata taba ganin irinsaba dajin yayi duhu bakikkirin kai karantse ruwan samane ke shirin saukowa, cikin tsakiyar dajin take tsaye matshiyace kyayyawa taban al,a...