JARUNTAKA
P3
yabude baki akaro na biyu da zummar zai magana a hanzarce ta daga hannu gami da daka mai tsawa ya razana tace kai kuyumu ina kyauta tunanin kamanta a gaban wacce kake ko shiyasa kake kokarin yimin gaddama shin kamance nine ni sarauniya AZIMAT bana sassauci bana afuwa ina mai shawartar ka da ka gaggauta gimtse bakinka tunkan sauran fishina ya sauka a kanka
ko da aljani kuyumu yaji wannan furuci daga bakin sarauniya azimat sai hankalinsa ya kuma dugun zuma fiye da ko yaushe ya yun kura zai tashi jikinsa ba kwari yana sake sake acikin ransa yana cewa tabbas sai yau ne ladamar kasan cewata karkashin ikon wannan bakar sarauniya kai cen iyayena da suka kasance kuyangi ga wannan masarauta tun tuni da har nima nazo a matsayin bawa tabbas wannan sarau niya tacika azzaluma wacce bata damuwa da damuwar kowa sai tata
haka dai yeta wannan sake sake har ya lula sararin samaniya ya bace cikin gajimare
itako sarauniya azimat ko da taga bacewar aljani kuyumu sai tai tsaki gami da cije baki tai kwaba ranta a bace tai wata girgiza nan take ta bacebat tamkar bata taba bayyanaba
ko da sarauniya azimat ta bace a cikin wannan daji bata kuma bayyanaba sai a wata katafaritar turaka wacce a ka ginata da zallan zinare akai mata ado da yakutu dirakan turaakar kuwa an ginasunr zallar jauhari kai mai karatu wannan tuarka ita kadaima abarkalloce domin tsayawa zayyana wannan turaka kan iyazama kauyanci kasanta wasu irin kiifayene keyawo acikin ruwa kai karantse in sarauniya aximat ta dora kafarta nitsewa zatai amma abin mamakin duk inda ta dora kafarta sai kaga tawuce batare da tajikeba ko ta taba daya daga cikin kifayen dake shawagi kai karan tse kilinshi ta ke takawa kai ni kaina miyatti sai da naxama dan kauye har da dilalan yawu
sarauniya azimat ko da ta shigo wannan turaka sai ta kai dubanta ga katafaren gasonta na alfarma wan da aka saka katifan da zallar audugar azurfa akai mai mashimfidi da gashin da wisu girman gadonma ka dai abun kallone don sai asama da mutun arbain sukwan ta akia natare da daya ya san da dayaba
ko da ta kalli gadon kamar za ta hau sai kuma ta canza shawara gami da tsaki ta karasa gurin wata yar karamar kofa ta murda wani dan madanni murda madannin ke da wuya sai ko kofar ta wanga mai bako mai bane a cikin wannan daki face tarkacen kayan bokanci iri iri kai wani abinma idanu basu taba ganiba ko jin labari sarainiya azimat ta danna kai cikin dakin ta turo kofa
wai shin wace sarauniya azimat kuma mai ta tura aljani kuyumu yasamo mata har yata da hankalinsa haka to wai itama mai take bukata ne a duniya duk da wannan daukar da allah ya mallaka mata kubiyo yaron marubuci miyatti whatsapp nomba 08102871429
![](https://img.wattpad.com/cover/243225437-288-k803480.jpg)
YOU ARE READING
jarumtaka
FantasyDaji ne mai cike da duhuwa da sarkakiya, taban al,ajabi domin kuwa dajine da kwayar idanu bata taba ganin irinsaba dajin yayi duhu bakikkirin kai karantse ruwan samane ke shirin saukowa, cikin tsakiyar dajin take tsaye matshiyace kyayyawa taban al,a...