3

269 17 11
                                    


*tahuce class aka karasa karatu lokacin tashi yayi aka buga 🔔 kowa yahuce masallaci dan sai anyi sallah ake shiga houstel, kafin malam yakaraso,  Malama tatashi sai wa'azi takeyi wani lokacin har hawaye zakiga tana gogewa sbd tsabar tsoron allah.

Bayan malan yaxo akayi sallah sannan aka huce houstel kowa yaje yacire uniform sanan ahuce karbar abinci ina andawo kuma za'ayi barci na 1hr kafin atafi class din yamma, bayan antashi masu wanka suyi masu alwalar la'asar suyi to malama tana cikin masu kara wankan sbd yarinya ce me tsabta.

Tafuto ta shirya tsaba tasa kayan hause dinsu blue da farina hijab tayi kyau abinta, tahuce masallaci tayi la'asar tahuce class  tazauna censai tazabura tana ta waige waige dataga bame kallonta sai kawai takifa kanta abenci sai jinayi tana magana kasa kasa tanacewa aimin afuwa zankiyaye anjima zankawota zanyi kokari inga nasama karin mutun daya.

Dakintaima ke kanki dankinsan ogar yace zai dau mataki akanki tunda yanxu kina wasa bakya kawomai mutane dayawa bakamar daba, nasani zankiyaye katafi karwani yajini sai naji shiru ashe mutumin ne yahuce, tadade akwance kafin tadawo daidai sbd in irin haka takasance wani yaxo idon su komawa yake yalow sai daga baya tukun suke dawowa daidai.

bayan antashi 6 sai ci abincin dare ayi magrib da isha'i sai kuma night class atashi 9:30 to duk wansa yake cikin kungiya daganan zasu huce meeting basa dawowa amma ita malama sakamokon ita malama ce kuma kullun lulube take da bukatin wasu na neman taimako bata zuwa meeting sai 12 sbd sai kowa yakwanta take tafiya.
Yau ma haka ne takasan ce ankoma houstel da daddare anashirin kwanciya sai ga wata yarinya taxo wajen malama ataimaka mata batada abinda zataci tunsafe bata cikome ba malama tahauta da fada ya zaki zauna dayunwa alhalin kinsan bakyau hankan nagaya muku duk abinda kuke bukata kuringa zuwa kuna sanar dani zantai maka muku aduk halin da ake ciki, to malama nagode tahada mata tea me kauri da bread tabata maxa kishanye kije kikwanta dare yafara yi kar gobe kimakara to, tana kallon ta tashanye tas tabata cup din tahuce takwanta aiko sai murmushi take sbd da tasama yara biyu.

Yau ko jira 12 batayi ba taje takwanta tayi shirin zuwa kungiya ta kai yaran nan da taba abinci su biyu., aiko bata dade da kwanciya ba ta bayyana akungiya da yaran dukansu aiko akadau shewa za'aci dadi take aka yanka guda daya akaba dodon tsafin nashi sukuma akaba kowa jinin sanna akahau watandar nama ita kuma dayar yarinya za abarta tajawo musu yara guda goma sbd yara sunyi karanci akungiyar sbd suna taimaka musu matuka wajen cigabar kungiya, kuma yanzu ana ganesu su manyan in angansu da yara ana tsarguwa su yaran sunfi rabawa yan uwan su alewar da ake basu sbd yara nada yawan kwadayi gasu da san alewa shiyasa basa shen wanan wahalar, ahakadai aka gama duk  wani bayane sannan aka watse taro ita kuma wannan yarinya aka tsaface ta sanan aka mai da ita makaranta.

Toh kunjifah jama'a gashide amme da ita makaranta dan kwai biyan bukatun su, bari mugani shin bukatar tasu zata biya ko kuma asirin su zai tonu.
Zaku iya zuwa kiduba litafin na mesuna GYARADAKANKI kodan ku amfana da abinda kecikin sa
Takuce
💜💛💚Ummuelham💚💛💜
Dont 4get
👇👇👇
Vote comment follow nd share.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Oct 23, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

FUSKA BIYUWhere stories live. Discover now