page 1

51 7 0
                                    

*KUNJI MUNAFUKI...?*
                 _labari na ban dariya_

~MALLAKIN~
             👇🏻  
~*OUM MUMTAZ*~

'''wattpad@UMMIE2018'''

'''Sadakarwa ga mahaifina da mahaifiyata.'''

*~DEDICATED To~*
'''RAHMA( awallina𷡠''

*Da sunan allah mai rahma maijin kai*

~TAURARIN CIKIN LITTAFIN~

1- *SULEIMAN(bobo)*
2- *NAFEESAT(feena)*
3- *SHAREEFA(ameera)*
4- *SALMA(salmaty)*

     
*Page 1*

"Hmm!! a gaskiya ke ba  aramar ugurumar  azama bace ameera!!! ace dik randa na kuskura na doso zuwa inda  akinki yake sai inji wani mugun wari na ziyartar mani  ofofin hanci...?? wannan  azantar da mai tayi kama fisabilillahi?? waya sani ma ko shiysa kullum salmaty da feena idan na ziyarci  akunansu in tadda suna ta faman  o e hanci...?? suna cewa jikinki dakuma  akinki na mugun wari?? an daiji kunya wallahi tir da masu halin  azanta irin naki!"

wani ingarman namijin tsayayye fari tas ne da a  alla zai bama shekaru 30 baya keta faman zuba wannan uban zancen yana wani yayyatsina fuska cike da kasalalliyar muryarsa mai mati ar da in sauraro cike da izza dakuma jin cewa shi in wani  waro ne!

kyakkyawa ne aji farko mai cikar haiba!! wanda kallo  aya idan mutum yayi masa zai fuskanci cewa shi  in mai tsafta ne lamba  aya!

inda na maida dubana izuwa ga wacce yake ta faman zurfa ma wannan maganganu marasa da in jin!

waro idanuwa nayi cike da tsantsar mamaki domin kuwa wata kyakkyawar halitta nayi katari da ita!! wankan tarwa a ita ba fara ba,kuma ita ba ba a ba!!

sanye take cikin wani mayen riga da wando mai azababben kyau da ya mati ar fiddo da madaidaicin shape nata mai  aukar hankali!!

ga wani dadda an  amshin turaren dake tashi a jikinta da kallo  aya mutum idan yayi mata zai fuskanci iriyar tsaftar dake tattare da ita  arara!

inda nabi cikin madaidaicin palo in nata dake fidda  amshin turaren wuta irin na asalin shuwa arab  innan!

wanda hakaan yayi mati ar bani mamaki harma na fara tunanin shin wannan matashin da ita yake ko kuwa da wata ce daban...??

amma kuma a yanayin dana ga idanuwanta sun cicciko da  walla alamun gaf take da fashewa da kuka sbd jin wannan zantuka mai kama da cin fuska  arara da *BOBO* keyi mata!

take taji ranta yayi masifaffen  aci sbd jin cewa wai kishiyoyinta ke cewa shashinta yana wari bacin ita kuma ba shiga shrginsu take ba!!

wani shegen tsaki bobo ya doka kamin ya juya ya fice daga  akin nata yana sakin wani kila smile na samun nasara sbd ganin yadda ameera ta cika tayi fam kamar fulawar datasha yeast alamun yau zaisha kallon fa an matan nasa!

wani shege kuka ameera ta fashe dashi mai mati ar cin rai na jin wannan batun da matan bobo suka jefe ta dashi! lallai yau  innan sai ta koya ma ko wacce shegiya hankali a cikinsu!

zama tayi akan  aya daga cikin kujerun dake palon ta tsunduma cikin tunanin abinda yakamata tayi wajen ganin ta ci uban su salmaty a sau a e!

yana fitowa daga  akin ya fa a wanda ke gefen wannan ta side na hannun dama daya kasance shine na  arshe a jerin  akuna guda hu u dake jere reras komai kala  aya!

ko azikin sallama salmaty bata samu ba,wata matashiyar yarinya ce domin kuwa a shekaru kwata kwata bazata wuce 17yrs ba!!

kallon wani indian series takeyi a tashar zeeworld wato silver learning!! bata ma san da shigowarsa ba,saiji da tayi yaja wani dogon tsakin daya farkar da ita daga kallon nata!

cike da natsuwa ta tashi zaune ta zubama bobo idanuwa da shima ke mata wani kallo na she e e yana ta e baki kamar yaga kashi!!

ganin hakan da tayi ne yasata  aure fuska itama tamau tana kallo cikin idanunsa domin jin mai yazo mata dashi!

wani matsiyaci tsaju yaja yana mata wani kallo cikin zazza ar muryarsa da bata da hayaniya yace "amma dai kekam salmaty kinji asarar rayuwarki!! ace irin  an tarbar miji  innan ma baki iya ba sam...? gashi ko kwallaiyar arziki baki iya ba irin yadda ameer keyi cikin gidannan sbd tsananin gida humanci?? to a gaskiya nikam bazan iya da wannan banza  abi'ar taki ba!! shiysa kullum ameera ke canka a min kwalliya idan zan fita daga kwanan  akinta sbd tace min tasan babu abinda kika iya domin kuwa ba'a koya maki a gida ba sai aikin wanke wanke da shara a gidajen masu ku i!

dan haka wallahi tace in gaya maki ki shiga taitayinki!! kina kular mata dani yadda yakamata!! idan kuma kince ba haka ba saita shuka maki rashin mutuncin da har ki mutu bazaki manta da ita ba!

bai jira jin ansar da zata basa ba yasa kai ya fice daga  akin nata ya zuwa  akin dake gefen na ameera ta gefen hannun hagu fuskarsa na fidda wata irin shegen murmushi da har dimple nasa na side na lobawa!

ita kuwa salmaty daskarewa tayi a wurin tana jin wani mololon ba in ciki ya tsaya mata a wuya na jin wannan batu da ameera ta aiko mijin nasu ya gaggaya mata!

lallai yau saita koya na ameera hankali a gidannan! dikda ta girme mata amma tabbas zata gane kurenta domin kuwa taci alwashin saitaci ubanta kamar babu gobe!

*see u next page!!! idan naga sharhi kaca kaca zaku samu sabon update zuwa jibi da yadda allah*

*comment,share,vote and like it plssss*

KUNJI MUNAFUKI...?Where stories live. Discover now